lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Mukalolin da akaranta dayawa.

Ashabul Ijma da siffofin hadisiAshabul ijma’i: wasu adadin marawaitan hadisan A’imma ne da malamai sukayi ittifaki kan ingancin dukkanin abinda suka rawaito ... cigaba

Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)

An karbo daga Imam Rida (a.s)

عن الإمام الرضا(ع): من زارها عارفاً بحقّها فله الجنّة

Duk wanda ya ziyarce ta yana mai sanin hakkinta yanada aljanna ... cigaba

Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami

Ya Allah ka fitar da ni daga duhhan wahami, ka karrama ni da hasken fahimta, ya Allah ka bude mana kofofin rahamar ka, ka rarraba mana taskokin ilumummuka da rahamar ka ya mafi jinkan masu jin kai. ... cigaba

kada ku kauracewa wannan kur'ani


Cikin misalin wannan zamani da wanda yake halaka yake halaka, wanda kuma Allah ya datar da shi yake tsira musulmi yana bukatar kur'ani mai girma wanda cikinsa akwai waraka ga mutane daga dukkanin cututtuka da kuma kariya kuma shi mafaka da rahama daga dukkanin bala'I da wahala, inda Allah madaukaki yake cewa: ... cigaba

Addu’a mabudin ibada

Daga cikin addu’o’in da na jarraba su da kaina cikin neman farin ciki kuma hakika na lazimce su tun lokaci mai tsawo kuma nag a alheri da farin ciki cikin rayuwata shi ne addu’ao’in da suka zo cikin littafin (Mafatihul Jinan) cikin zirin addu’ar bayan idan sallar asubahi, ya zo daga shugabana Sadik (as) fadinsa: mene ne ya hanaku karanta wannan addu’ar sau uku safe da yamma ... cigaba

Mace da tawayarta


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Dukkanin godiya ta tabbata ga ubangiji mabuwayi tsira da aminci su kara tabbata ga fiyayyen halitta da iyalansa tsarkaka ... cigaba

Nasiha ga masu shirin yin aure


kada kuyi gaggawa cikin zaben wadanda zaku aura
Ina farawa da sunan ubangiji mahaliccin dukkkanin halittu tsira da aminci su kara tabbata da dawwama ga fiyayyen halitta Muhammad da iyalansa tsarkaka
... cigaba

Adalci hadafin daukacin addinai

Da sunansa madaukaki
Tsira da aminci su tabbata ga annabin rahama da iyalansa tsarkaka
Hakika adalci shi ne himmar dukkanin mutumin kirki a tsawon tarihi, a kowanne zamani baka rasa masu ji da ganin larurar samar da adalci wanda shi ne burin dukkanin mutane tun farkon duniya har zuwa wannan zamani namu, kamar yanda masu zurfin tunani cikin mutane da masana falsafa da hikima sun yi bincike cikin wannan batu da ya bayyana himmatuwarsu.
... cigaba

Imam Sadik (as)


Hasken rana ilimi da malamai
Tunda aka haifi Imam Sadik (as) hasken tunaninsa yake haskaka kalamansa suke yaduwa da jawo hankula ta yanda zukata suka karkato zuw aga soyayyarsa daga kowanne da kwari, Imam Sadik ya kasance alkiblar gama garin mutane da malumma shi iliminsa babban tafki ne ta yanda malamai basu iya kamfata daga gareshi face cikin cokali saboda tsananin yalwarsa mara iyaka. ... cigaba

Juyin juya hali na gaskiya da ma’abotansa

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Dukkanin godiya da tabbata ga Allah madaukakin sarki tsira da aminci su kara tabbata ga fiyayyan halittu baki daya da mutanen gidansa tsarkaka
Da yawa yawan mutane kan jawo hankulan gama garin mutane sakamakon yawan sallarsu da tsayuwar dare ko kuma yawan azuminsu da zuwa hajjim, har zaka takai ga ire-iren wadannan mutane kan dimauta idan suka gafala daga wadancan ibadoji nasu ko da kuwa kwana daya ne rak! ... cigaba

Tura tambaya