lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

MUSLUNCI A TAKAICE DAGA ASALANSA DA RASSANSA

Ina farawa da sunansa madaukaki dukkanin godiya da yabo sun tabbata da mahaliccin samuwa tsira da aminci su kara tabbata ga fiyayyen halittu Muhammad da iyalansa tsarkaka
Allah madaukakin sarki cikin bayyanannen littafin sa da yankaken zancen sa yana cewa:
(إنَّ الدِّينَ عِنْدَ اللهِ الإسْلامُ ) .
Hakika addinin a wurin Allah shi ne muslunci.
... cigaba

tsari daga sharrin Iblis

ni matashiyace kuma yanzu haka ina da shekaru 18 ina kuma kula da salla tun ina yarinya karama bana sakaci da ita ... cigaba

hikayar soyayya


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah mai rainon talikai tsira da aminci su kara tabbata ga Muhammad da iyalansa tsarkaka.
Imam Sadik (as) yana cewa: shin addini wani abu ne da ya wuce soyayya ... cigaba

Falsafa da siyasa cikin muslunci

Falsafa da siyasa cikin muslunci ... cigaba

SHAIDUN ASHURA (KASHI NA FARKO) {MU’ASSASAR WARISUL ANBIYA}

malami mai gabatar da muhadara: samahatus Sayyid Adil-Alawi.

Allah daukakin sarki cikin littafinsa mai girma yana cewama:

... cigaba

Falalar HAJJI

Falalar zuwa aikin hajji fiye da sau daya ... cigaba

muslunci a takaice


MUSLUNCI A TAKAICE DAGA ASALANSA DA RASSANSA ... cigaba

Nasihar mahaifi ga dansa

Domin kasancewa mutum mai kwarjini tsakanin mutane, to ka da ka sake ka yi wata Magana kan wani abu face bayan ka tabbatar da ingancin tushen da aka samo shi ... cigaba

Malamai sune magada Annabawa

Dukkanin godiya ta tabbata ga wanda ya sanar ta hanyar alkalami ya sanar da mutum abin da bai sani ba, tsira da aminci su kara tabbata kan Annabawa da manzanni da jagororin shiriya wadanda suke isar da sakon Allah haka ma kan cikamakin Annabawa da Manzanni Muhammad da iyalansa malamai rabautattu A’imma tsarkaka ... cigaba

Hasken sasanni cikin sanin arzuka

Allah mai yawan azurtawa ne kuma shi ma’abocin karfaffen karfin ne ya umarce mu daga ludufin sa da mu roke shi mu nema daga gare shi, abin ban mamaki daga hakan shi ne cewa shi ubangiji bai damuwa da bawa ba don addu’ar da yake yi ba da nema daga gare shi, hakan yana kasantuwa daga mukamin bauta da kaskantar da kai ta yiwu ma cikin mukamin shagwaba ... cigaba

Tura tambaya