lisdin makaloli
sababun makaloli
makaloli
Mukalolin da akaranta dayawa.
sababun makaloli
- hadisi » Ashabul Ijma da siffofin hadisi
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- muhadara » Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami
- muhadara » kada ku kauracewa wannan kur'ani
- hadisi » Addu’a mabudin ibada
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Nasiha ga masu shirin yin aure
- muhadara » Adalci hadafin daukacin addinai
- muhadara » Imam Sadik (as)
- muhadara » Juyin juya hali na gaskiya da ma’abotansa
- muhadara » siyasar muslunci a dunkule
- muhadara » dangantakar addini da siyasa
- hadisi » tauhidi daga hadisai
- muhadara » MUSLUNCI A TAKAICE DAGA ASALANSA DA RASSANSA
- muhadara » tsari daga sharrin Iblis
makaloli
- muhadara » Nasiha ga masu shirin yin aure
- fikihu » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- fikihu » Ina jin rauni lokutan sallah da addu’a kai kace akwai wani hijabi da shinge da suka katange zuciyata daga riskar debe haso da jin dadi daga garesu
- muhadara » Hasken sasanni cikin sanin arzuka
- muhadara » Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu Imam Musa Alkazim (as).
- fikihu » Mujallar sautul kazimaini 222-221 watannin muharram mai alfarma da safar hijira ta shekaru 1439 wacce tayi daidai da 2017
- fikihu » Tambaya a takaice:wannan tuhumar da akewa annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame,
- fikihu » Jarrabawar Allah mai girma da `daukaka ga wasiyyan annabawa cikin rayuwar annabawa (as)
- fikihu » hikayar soyayya
- fikihu » Wasikar haske da yaye duhu daga wilayar Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata garesu
- fikihu » Tambaya a takaice: kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin manzon Allah (s.a.w) tayi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadis
- fikihu » Hasken haskaye nutsuwar zukata
- muhadara » dangantakar addini da siyasa
- muhadara » Imam Sadik (as)
- muhadara » KISSAR SOYAYYA
Mukalolin da akaranta dayawa.
- fikihu » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- fikihu » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
- fikihu » Jarrabawar Allah mai girma da `daukaka ga wasiyyan annabawa cikin rayuwar annabawa (as)
- fikihu » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- fikihu » Falalar ilimi da malamai
- fikihu » Ku tashi tsaye domin Allah
- fikihu » Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.
- fikihu » Shin saukar kur’ani daga tajalli ne ko ko daga nisanta ne?
- fikihu » Tambaya a takaice: kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin manzon Allah (s.a.w) tayi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadis
- fikihu » siffofin jagora
- fikihu » Wasikar haske da yaye duhu daga wilayar Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata garesu
- fikihu » shin riwayoyin da suke cewa salmanu Farisi da Abu zar lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu
- fikihu » Shin imam Ali amincin Allah ya kara tabbata gareshi ya kasance yana yin aiki sannan wanne aiki yake yi?
- fikihu » Ta ƙaƙa za mu iya karɓa ko dogaro da masdarin hadisi tareda cewa kwafin asalin masdarin wasu ba’arin malamanmu sun karɓe shi ne da kyautata tsammani ba tareda sun san asalin marawaicin hadisin ba ku sun taɓa ganinsa
- fikihu » Tambaya a takaice:wannan tuhumar da akewa annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame,
Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu Imam Musa Alkazim (as).
Lallai ba kowa bane mai wannan manya manyan kakanni da ya zarce Imam Musa Alkazim (as) ibn Jafar Sadik ibn Muhammad Albakir ibn Ali Zainul Abidin ibn Sayyidul shuhada’u Husaini ibn Ali ibn Abi dAlib (as).
Mahaifiayarsa: Hamida barbariyya diyar Sa’id anemata lakabi da (Musaffatu) an rawaito cewa asalinta daga kasar Andalus ne ana kuma kiranta da (lu’lu’atu) baiwa mai daraja wadda Imam bakir ya saye ta ya kuma yi kyautar ta ga `dansa Imam Sadik ... cigaba
Adalci hadafin daukacin addinai
Da sunansa madaukakiTsira da aminci su tabbata ga annabin rahama da iyalansa tsarkaka
Hakika adalci shi ne himmar dukkanin mutumin kirki a tsawon tarihi, a kowanne zamani baka rasa masu ji da ganin larurar samar da adalci wanda shi ne burin dukkanin mutane tun farkon duniya har zuwa wannan zamani namu, kamar yanda masu zurfin tunani cikin mutane da masana falsafa da hikima sun yi bincike cikin wannan batu da ya bayyana himmatuwarsu.
... cigaba
Amsar SAYYID Adil ga D.R Kubaisi
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
dana na kaina mai neman sanin gaskiya da hakikanin al’amari hakika abin da mai ambaton tarihi ya Ambata kadai ba wani abu bane face jinkirtaccen al’amari daga tarihi wanda malaman tarihi yaran sarakuna da yan kanzagin halifofi da sarakuna daga Umayyawa da Abbasiyawa kamar yadda dama a dabi’ance yake cewa za su rubuta abubuwan da sarakuna da halifofin zalunci da danniya suke so, musammam ma da yake ma akwai yunkurinsu na wanke zalincin da sukai da barnarsu da danniya kan al’ummu da imani da muslunci, saboda haka ba zai yiwu a iya dogaro da tarihin da alkalaman da aka dauke haya aka biya su kudi suka rubuta ba da ya kasance ... cigaba
Ayoyin samun nutsuwa
wadanne ayoyi ne ayoyin samun nutsuwa meye ye falalarsu? ... cigabadangantakar addini da siyasa
Cikin wannan darasi:1- akwai tabbatar damfaruwar addini da siyasa cikin ba'arinsu da ba'ari da kallon zuwa ga mahiyyar addini da tsarin yadda annabawa suka rayu da ma'asumai amincin Allah ya kara tabbata a gare su da kuma ayoyin kur'ani mai girma.
... cigaba
Falsafa da siyasa cikin muslunci
Falsafa da siyasa cikin muslunci ... cigabaGUDUMMAWAR IMAM SADIK (AS) YA BAYAR DON GINA AL’UMMA
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Gabatarwa
Hukumar Umayyawa ta yi rusau mai fadin gaske cikin ginin zamantakewar al’ummar musulmi ta kasance tana rainon kungiyoyin bata da karkacewa daga kan hanyar gaskiya wanda suke harin kwakwalen musulmai da fahimtarsu suka zama silar haifar da bakuwar sakafa cikin musuluci, daga baya kuma sai hukumar Abbasiyawa ta dare karagar mulki domin ita ma ta kammala wannan rusau da umayyawa suka fara, sau da yawa da wasu sabbin uslubai, babban abin da ke gaban hakan ma shi ne rushewar zamantakewa da karkatar tunani da na suluki mai girma, Imam Sadik (as) ya kasance yana da babbar rawar da ya taka cikin yakar wannan barna ta hanyar assasa makarantun ilimi da samar da alakokin zamantakewa domin sake karfa ginin muslunci da zamantakewar da ya karbo daga babansa da kakanninsa tsarkaka. ... cigaba
Hasken sasanni cikin sanin arzuka
Allah mai yawan azurtawa ne kuma shi ma’abocin karfaffen karfin ne ya umarce mu daga ludufin sa da mu roke shi mu nema daga gare shi, abin ban mamaki daga hakan shi ne cewa shi ubangiji bai damuwa da bawa ba don addu’ar da yake yi ba da nema daga gare shi, hakan yana kasantuwa daga mukamin bauta da kaskantar da kai ta yiwu ma cikin mukamin shagwaba ... cigabaImam Sadik (as)
Hasken rana ilimi da malamai
Tunda aka haifi Imam Sadik (as) hasken tunaninsa yake haskaka kalamansa suke yaduwa da jawo hankula ta yanda zukata suka karkato zuw aga soyayyarsa daga kowanne da kwari, Imam Sadik ya kasance alkiblar gama garin mutane da malumma shi iliminsa babban tafki ne ta yanda malamai basu iya kamfata daga gareshi face cikin cokali saboda tsananin yalwarsa mara iyaka. ... cigaba
Juyin juya hali na gaskiya da ma’abotansa
Da sunan Allah mai rahama mai jin kaiDukkanin godiya da tabbata ga Allah madaukakin sarki tsira da aminci su kara tabbata ga fiyayyan halittu baki daya da mutanen gidansa tsarkaka
Da yawa yawan mutane kan jawo hankulan gama garin mutane sakamakon yawan sallarsu da tsayuwar dare ko kuma yawan azuminsu da zuwa hajjim, har zaka takai ga ire-iren wadannan mutane kan dimauta idan suka gafala daga wadancan ibadoji nasu ko da kuwa kwana daya ne rak! ... cigaba