lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Shin imam Ali amincin Allah ya kara tabbata gareshi ya kasance yana yin aiki sannan wanne aiki yake yi?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Daga cikin abinda ka saba kansa tun zamanin da ya shude ya zuwa wannan zamani da muke ciki lallai mawaki cikin rera wakensa ana yi masa wata kyauta ko a bashi wasu kudade masu yawa, lallai ita kyauta tana biye da mia bada ita wanda ake karantawa wakar yayi kyauta, misali kyauta da sarki keyi ta banbanta da kyautar da wazirinsa zai yi haka al’amarin yake dangane da A’imma amincin Allah yak ara tabbata garesu daga kyautar da suke daga girman mukaminsu cikin zukatan mutane da wurin ubangijin talikai.

Amma dangane da sarkin muminai amincin Allah ya kara tabbatar gareshi lallai shi ya kasance yana aiki cikin lambusa gindan gonarsa wanda cikinsa akwai bishiyoyin dabino haka yana hakar rijiya har yanzu cikin madina akwai rijiyoyi wadanda ake kiransu da rijiyoyin Ali (as) ana neman waraka da shan daddadan ruwan rijiyoyin, lallai suna daga hakar sarkin muminai (as) wanda ya sanya su sadaka ga musulmai.

Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai.

Tura tambaya