lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Mukalolin da akaranta dayawa.

siyasar muslunci a dunkule

 

1- siyasa na nufin tsarawa da gudanar da sha'anunnukan al'umma ita a kankin kanta ba ta siffantuwa kyawu ko rashinsa, kadai ita siyasa ta jingina da haduffan da ta ginu kai da hanyoyin da dogara kansu domin hakkakar da haduffan da muka ambata, a wannan lokaci ne za a iya siffanta ta da cewa mai kyau ce ko akasi.

2-falsafar siyasar muslunci ta kunshi muhimman mas'aloli cikin fagen siyasa da bayani na hankali da basira, bisa cewa wannan fikira da hankale ya yarda da ita ta shawo dokokinta na samuwa da na ma'arifa da na anstirologi (anstsropholgy) daga addini muslunci kansa mai karkata ga gaskiya.

3-ana ta'arifin addini da bayaninsa da cewa shi wasu adadi ne na akidu da hukunce-hukunce da koyarwa na Akhlak saukakku daga Allah azza wa jalla domin shiriyar da muatne da lamintar da azurtarsu da farin cikinsu na har abada.

4-mutum zai iya jingina zuwa ga hankalinsa don ya riski larurar rayuwa cikin jama'a da kuma lallai cewa shi ba zai iya hakkakar da maslahohinsa da amfanoninsa ba face karkashin rayuwa tare da jama'a.

5-babu shakka cikin shakkaluwar rayuwar zamantakewa da juna na bukatuwa da ba'arin wasu abubuwa da suka lazimtu da rayuwar zama tare ta lazimta su da suke tukewa ga wasu adadin abubuwa d suke biyo baya wadanda suke tilasta samar da hukuma.

6- daga cikin hukuntattun abubuwa da rayuwar zamantakewar juna take bukatuwa zuwa gare su shi ne samuwar cin karo da juna cikin amfanar mai gamewa daga

7-daga cikin abubuwann da rayuwar zamantakewa ke hukunta samuwarsu shi ne smin cin karo da juna cikin gamammiyar amfanuwa da samammun baiwowi da ni'imomi wadanda dukkanin mutane sukai tarayya cikinsu wadanda ba a samuu wani mutum da ya yunkura ya daukar ma kansa lura da sanya ido kansu da larurar samar da saiti da daidaituwa da dacewa tsakankanin sha'anunnuka da al'amura mabanbanta cikin jama'a da kirkirar huwiyya ta tarayya da fadaddun alakoki mayalwata tsakankanin al'ummomi sa mutane daban-daban.

8- duk da cewa saukakar da tushen larurar samar da hukuma ke siffantuwa da shi `yan taci barkatai sun dage kan gabatar da dalilansu da suke sabawa ka'idar da muka ambata a baya, hakika ra'ayoyinsu sun fuskanci suka mai yawan gaske mai tsananin gaske ta fuskanin dokoki dalilan na su hakama ta fuskanin yiwuwar hakkakuwada tabbatuwa nazariyyarsu a ilimance.

Tura tambaya