lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Mukalolin da akaranta dayawa.

Falalar HAJJI

Falalar zuwa aikin hajji fiye da sau daya ... cigaba

muslunci a takaice


MUSLUNCI A TAKAICE DAGA ASALANSA DA RASSANSA ... cigaba

Nasihar mahaifi ga dansa

Domin kasancewa mutum mai kwarjini tsakanin mutane, to ka da ka sake ka yi wata Magana kan wani abu face bayan ka tabbatar da ingancin tushen da aka samo shi ... cigaba

Malamai sune magada Annabawa

Dukkanin godiya ta tabbata ga wanda ya sanar ta hanyar alkalami ya sanar da mutum abin da bai sani ba, tsira da aminci su kara tabbata kan Annabawa da manzanni da jagororin shiriya wadanda suke isar da sakon Allah haka ma kan cikamakin Annabawa da Manzanni Muhammad da iyalansa malamai rabautattu A’imma tsarkaka ... cigaba

Hasken sasanni cikin sanin arzuka

Allah mai yawan azurtawa ne kuma shi ma’abocin karfaffen karfin ne ya umarce mu daga ludufin sa da mu roke shi mu nema daga gare shi, abin ban mamaki daga hakan shi ne cewa shi ubangiji bai damuwa da bawa ba don addu’ar da yake yi ba da nema daga gare shi, hakan yana kasantuwa daga mukamin bauta da kaskantar da kai ta yiwu ma cikin mukamin shagwaba ... cigaba

Hasken haskaye nutsuwar zukata


Imam Rida amincin Allah ya kara tabbata a gare shi
Hasken haskaye nutsuwar zukata
Tareda Alkalamin Ayyub Alkazimi
... cigaba

Kyawawan halayen likita ne a muslunci

Addu'a ita ce kur'ani mai tashi zuwa sama, hakika manzo mafi karamci Muhammad (s.a.w) da A'immatu Ahlil-baiti (a.s) sun himmatu da addu'o'i himmatuwa matuka, saboda ita addu'a ita ce mai warkar da zukata ita magani ce ga ciwuka, ita ce mai tsaftace zukata kuma makullin amsawar ubangiji da biyan bukatu, hakika A'immatu Ahlil-baiti sun bar mana dukiya mai tsadar gaske da tsarki daga addu'o'i masu tsaftace ruhi cikin fannoni mabanbanta daga addu'o'i da wuridai da Azkaru. ... cigaba

Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Yaya dalibin ilimi zai iya sanin makomarsa?

Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai tsira da aminci su kara tabbata ga mafificin halittun Allah Muhammad da iyalansa tsarkaka.

Bayan haka: hakika mai hikima cikin littafinsa mai girma ya ce:

﴿يَرْفَعْ اللَّهُ الَّذِينَ آمَنُوا مِنْكُمْ وَالَّذِينَ أُوتُوا الْعِلْمَ دَرَجَاتٍ﴾.

Allah ya na daukaka darajojin wadanda sukai Imani da wadanda aka baiwa ilimi.

Babu kokwanto daukakar mutum da girmamarsa da daukakar mukaminsa kadai dai yana cikin iliminsa mai amfani, wanda ya tsayu da gaskiya da iklasi da cika alkawari, duk sanda mutum ya karu da ilimi da aiki sai ya karu cikin daukaka da dagawa da kusanci daga madaukaki mafi daukaka jalla jalaluhu, lallai Allah yana daukaka darajarsa a lahira da karatunsa da ayyukansa (yi karatu ka samu daukaka) babu shakka cewa darajojin lahira cikin aljannoni suna banbanta daga darajojin duniya da darajojin barzahu.

Shi ilimi tsani ne na samun daukaka ga mutum da hawansa zuwa ga kololuwar kamala, da kuma kololuwar mutumtakarsa, ya zuwa abin da Allah ya ajiye cikin halittarsa lafiyayya kuma samammiya daga son kyawu da alheri da kamala ... cigaba

Kudin ruwa na ruwa ne

ya zo a wata hikaya cewa akwai wani mutumi da yazo Madina daga wani gari mai nisa ya wanzu yana aiki cikin Madina ayyuka daban-daban har ya samu damar tara yan wasu kudade ya sayi Saniya yana tatsar nonanta ya sayar, Allah ya Albarkanci wannan Saniya da ya siya ya kara samun wasu kudaden ya sayo wata Saniyar ya kara sayo wata har sai da takai an wayi gari yanada da gona cike da shanu, sai dai cewa wannan mutumi ya jarrabtu da masifar kwadayi da buri har wannan hali ya kai shi ga ya fara yin algus ya na cudanya nono da ruwa ya wayi gari ya tara dukiya mai yawan gaske daga haramun ya kuma zama daga masu kudi, wata rana wata wasika ta zo gareshi da cikinta aka bashi labari cewa yayi gaggawa ya shirya ya taho yanzu haka mahaifiyarsa bata da lafiya ya taho tun kafin ta mutu, sai wannan mutumi yaji tsoran barin dukiyarsa yayi tafiya ya barsu haka nan, sai kawai ya siyar da gonar da shanunsa, sai ya tafi ... cigaba

Amsar SAYYID Adil ga D.R KubaisiDa sunan Allah mai rahama mai jin kaidana na kaina mai neman sanin gaskiya da hakikanin al’amari hakika abin da mai ambaton tarihi ya Ambata kadai ba wani abu bane face jinkirtaccen al’amari daga tarihi wanda malaman tarihi yaran sarakuna da yan kanzagin halifofi da sarakuna daga Umayyawa da Abbasiyawa kamar yadda dama a dabi’ance yake cewa za su rubuta abubuwan da sarakuna da halifofin zalunci da danniya suke so, musammam ma da yake ma akwai yunkurinsu na wanke zalincin da sukai da barnarsu da danniya kan al’ummu da imani da muslunci, saboda haka ba zai yiwu a iya dogaro da tarihin da alkalaman da aka dauke haya aka biya su kudi suka rubuta ba da ya kasance ... cigaba

Tura tambaya