lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Mukalolin da akaranta dayawa.

KISSAR SOYAYYA


Wani matashin yaro ya kasance ya na masifar son wata yarinya budurwa ita ma haka ta na masifar son sa, ya kasance suna aiki a waje guda cikin ma’aikatar gwaje-gwajen kimiyya sun kasance basa rabuwa da juna tsawon yini, sun kasance suna tafiya aiki tare da juna suna cin abinci tare da juna suna wasa da juna duk tare babu abin da yake raba su sai bacci, duk sanda suka tashi daga aiki suna tafiya Sinima suna tare da juna ko kuma wani wajen cin abinci, muhimmi shi ne suna tare da juna. ... cigaba

Siyasar muslunci zama na Arba’in da shida

Aubuwan da suke hana shugaba daukar mataki akwai kokwanto, akwai tsoro sai kuma son zuciyar mutane, sai abu na hudu da yake hana shugaba daukar mataki shine danginsa na kusa da shi wasu su kan zuwa wajensa wanda daga danginsa ne na kusa da shi sai su hana shi daukar mataki, za mu ga imam Ali (as) yayi fada kan ... cigaba

Wajabcin Kiyaye Hadisai2


Yunkurin kawo gyara daga imam sadik (as) wannan fuskanta ta kawo gyara ta nau'antu a wajensa sai ya bugi kirji ya kalubalanci karkata daga kan shiriya ta wani bangaren kuma ya zamanto ya kasance yana kiyaye ingantacciyar fahimta ga addini karkashin iliminsa ta hanyar almajiransa da abin da ya bari daga munazarori da ilimummuka da aka dawana su aka rubuta da hadisan da aka rawaita daga gareshi (as)

Kawo gyara wani juzu'I ne da bai yiwuwa a cireshi daga gundarin harkar ilimi da imam sadik (as) ya mike kanta. ... cigaba

Ayoyin samun nutsuwa

wadanne ayoyi ne ayoyin samun nutsuwa meye ye falalarsu? ... cigaba

GUDUMMAWAR IMAM SADIK (AS) YA BAYAR DON GINA AL’UMMADa sunan Allah mai rahama mai jin kai

Gabatarwa

Hukumar Umayyawa ta yi rusau mai fadin gaske cikin ginin zamantakewar al’ummar musulmi ta kasance tana rainon kungiyoyin bata da karkacewa daga kan hanyar gaskiya wanda suke harin kwakwalen musulmai da fahimtarsu suka zama silar haifar da bakuwar sakafa cikin musuluci, daga baya kuma sai hukumar Abbasiyawa ta dare karagar mulki domin ita ma ta kammala wannan rusau da umayyawa suka fara, sau da yawa da wasu sabbin uslubai, babban abin da ke gaban hakan ma shi ne rushewar zamantakewa da karkatar tunani da na suluki mai girma, Imam Sadik (as) ya kasance yana da babbar rawar da ya taka cikin yakar wannan barna ta hanyar assasa makarantun ilimi da samar da alakokin zamantakewa domin sake karfa ginin muslunci da zamantakewar da ya karbo daga babansa da kakanninsa tsarkaka. ... cigaba

Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu Imam Musa Alkazim (as).


Lallai ba kowa bane mai wannan manya manyan kakanni da ya zarce Imam Musa Alkazim (as) ibn Jafar Sadik ibn Muhammad Albakir ibn Ali Zainul Abidin ibn Sayyidul shuhada’u Husaini ibn Ali ibn Abi dAlib (as).

Mahaifiayarsa: Hamida barbariyya diyar Sa’id anemata lakabi da (Musaffatu) an rawaito cewa asalinta daga kasar Andalus ne ana kuma kiranta da (lu’lu’atu) baiwa mai daraja wadda Imam bakir ya saye ta ya kuma yi kyautar ta ga `dansa Imam Sadik ... cigaba

Karanta, yi tunani, ka yi aiki, ka san makiyinka Shaidan

karanta, yi tunani, ka yi aiki, ka san makiyinka Shaidan

هذا سؤال مطروح من زمن الامام الصادق عليه السلام واجاب عنه الامام عليه السلام لما ساله الزندیق فقال : افمن حكمته ان جعل لنفسه عدوا ، وقد كان ولا عدو له ، فخلق كما زعمت (ابلیس) فسلطه علی عبیده ، یدعوهم الی خلاف طاعته ، ویامرم بمعصیته وجعل له من القوة كما زعمت ما یصل بلطف الحیلة الی قلوبهم ، فیوسوس الیهم فیشككهم في ربهم ، ویلبس علیهم دینهم، فیزیلهم عن معرفته، حتی انكر قوم لما وسوس الیهم ربوبیته ، وعبدوا سواه ، فلم سلط علی عبیده، وجعل له السبیل الی اغواهم؟

Wannan wata bijrarriyar tambaya ce tun zamanin Imam Sadik (as) wacce ya amsa ta yayin da wani Zindiki ya tambaye shi sai ya ce: shin yanzu yana daga cikin hikimar Allah Kenan a ce ya sanyawa kansa makiyi, alhalin ada ya kasance babu wani makiyi gare shi, sai Allah ya halicci Iblis kamar yanda kake rayawa ya kuma sallada shi kan bayinsa, yana kiranzu zuw aga saba masa, yana kuma umarni da saba masa ya kuma sanya masa karfi kamar yanda kake rayawa wand ayake amfani da taushin dabara ya sadada kan zukatan bayinsa ya sanya musu wasiwasi ya sanya musu shakku cikin ubangijinsu, ya rikita musu addininsu, ya kawar da su daga sanin ubangijinsu, har ta kai ga waus mutane sun yi inkarin ubangijintaka sakamakon wasiwasin Shaidani da yake musu, suka bautawa wanin Allah, don mene ne Allah zai sallada Iblis kan bayinsa, ya kuma sanya masa karfi zuwa ga batar da su daga tafarki? ... cigaba

KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI a.s


KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI a.s

Da sunan Allah mai rahama nmai jin kai

Ubangiji madaukakin sarki cikin littafinsa mai girma da hikima mai zartarwa da tabbatar da maganarsa yana cewa:

﴿ اللَّهُ نُورُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ مَثَلُ نُورِهِ كَمِشْكَاةٍ فِيهَا مِصْبَاحٌ الْمِصْبَاحُ ﴾.

{Allah shi ne hasken sammai da kasa misalin haskensa kamar misalin taga ce da aka ajiye fitila a cikinta}

Manzon Allah (s.a.w) ya ce: cikin daman Al'arshi anyi rubutu da koren launi cewa Husaini ... cigaba

Hukunce-hukuncen muslunci


A wannan zaman a mu na farko gameda abinda ya shafi hukuncin shari’a muna so mu bude babi na farkon kan me ye hukunci sakamakon hukunci na da kasha-kashe daban-daban bisa la’akari dada cewa yanayin al’amura ba iri daya bane, sannan yanayin maslaha ko rashinta da yake cikin ... cigaba

halayen jagora

Daga cikin abinda yake kan jagora shine bada umarni kuma dole jama’a su bishi inda zai ba da umarni kuma ba za a bishi ba shine kawai inda umarnin nasa ya sabawa Allah ... cigaba

Tura tambaya