lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Mukalolin da akaranta dayawa.

siffofin jagora

abinda ya kamata mu duba cikin siffofiun jagora siffa ta goma da muke son yin bayani akai yanzu shine ya zamanto yanada kyakkyawan Ambato kada ya zamanto yanada mummunan ... cigaba

siffofin jagora

Har yanzu muna kan bahasin siffofin jagora, daga cikin abind ayake siffar jagora shine ya zama yanada kaifin hankali ya zamanto hakim kamar yadda aflaton yake cewa : ... cigaba

Falalar ilimi da malamai

Idan har ilimi ya kasance taskoki to lallai tambaya za ta kasance mabudinsa, kadai mu na tambayar ma’abota Ambato wato daga malamai nagargaru daga shugabanni Muhammad (s.a.w)da iyalansa tsarkaka, lallai tatacaccen ilimi da ayoyi mabayyana suna cikin kirazan wadanda aka baiwa ilimi, ... cigaba

Falalar ilimi da malamai

Idan har ilimi ya kasance taskoki to lallai tambaya za ta kasance mabudinsa, kadai mu na tambayar ma’abota Ambato wato daga malamai nagargaru daga shugabanni Muhammad (s.a.w)da iyalansa tsarkaka, lallai tatacaccen ilimi da ayoyi mabayyana suna cikin kirazan wadanda aka baiwa ilimi, sannan babu inda za a samu wannan ilimi face daga mabubbugarsa ta haske da ... cigaba

KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)

Da sunan Allah mai rahama nmai jin kai
Ubangiji madaukakin sarki cikin littafinsa mai girma da hikima mai zartarwa da tabbatar da maganarsa yana cewa:
﴿ اللَّهُ نُورُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ مَثَلُ نُورِهِ كَمِشْكَاةٍ فِيهَا مِصْبَاحٌ الْمِصْبَاحُ ﴾.
Allah shi ne hasken sammai da kasa misalin haskensa kamar misalin tagine da aka ajiye fitila ciki.
... cigaba

Tambaya a takaice: kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin manzon Allah (s.a.w) tayi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadis

Tambaya mai lamba 46293:
Ya zo a hadisi:
«عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ سَلْمَانَ الْفَارِسِیِّ عَنْ‏ أَبِیهِ قَالَ: خَرَجْتُ مِنْ مَنْزِلِی یَوْماً بَعْدَ وَفَاةِ رَسُولِ اللَّهِ ص بِعَشَرَةِ أَیَّامٍ... فَقَالَ ع یَا سَلْمَانُ ائْتِ مَنْزِلَ فَاطِمَةَ بِنْتِ رَسُولِ اللَّهِ ص فَإِنَّهَا إِلَیْکَ مُشْتَاقَةٌ تُرِیدُ أَنْ تُتْحِفَکَ بِتُحْفَةٍ قَدْ أُتْحِفَتْ بِهَا مِنَ الْجَنَّةِ... قَالَ سَلْمَانُ الْفَارِسِیُّ فَهَرْوَلْتُ إِلَى مَنْزِلِ فَاطِمَةَ ع بِنْتِ مُحَمَّدٍ ص فَإِذَا هِیَ جَالِسَةٌ وَ عَلَیْهَا قِطْعَةُ عَبَاءٍ إِذَا خَمَّرَتْ رَأْسَهَا انْجَلَى سَاقُهَا وَ إِذَا غَطَّتْ سَاقَهَا انْکَشَفَ رَأْسُهَا فَلَمَّا نَظَرَتْ إِلَیَّ اعْتَجَرَتْ ثُمَّ قَالَ یَا سَلْمَانُ جَفَوْتَنِی بَعْدَ وَفَاةِ أَبِی ص‏ قُلْتُ حَبِیبَتِی أ أجفاکم [لَمْ أَجْفُکُمْ‏] قَالَتْ فَمَهْ اجْلِسْ وَ اعْقِلْ مَا أَقُولُ لَکَ... فَقَالَتْ لِی یَا سَلْمَانُ أَفْطِرْ عَلَیْهِ عَشِیَّتَکَ فَإِذَا کَانَ غَداً فَجِئْنِی بِنَوَاهُ...».
Daga Abdullah bn Salmanu farisi daga babansa ya ce: wata rana na fito daga gidana bayan wafatin manzon Allah da kwanaki goma… sai Ali ya ce ya Salmanu kaje gidan Fatima (as) lallai ita tana shaukin ganinka tana son baka wata tsaraba da aka bata ita daga aljanna…sai Salmanu farisi ya ce san nayi gaggawa zuwa gidan Fatima (as) yar muhammad (s.a.w) sai kwatsam na sameta zaune kanta akwai wani kyalle daga abaya wacce idan ta lullube kanta kwaurinta zai yaye idan kuma ta rufe kwaurunta kanta zai yaye yayinda ta kalle ni sai ta gaza sannan tace ya Salmanu kai mini jafa’I bayan wafatin babana amincin Allah ya kara tabbatata gareshi da iyalansa, ... cigaba

shin riwayoyin da suke cewa salmanu Farisi da Abu zar lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu

salamu alaikum shin hadisin da aka nakalto daga littafin biharul anwar da cewa wasu daga sahabban manzon Allah (s.a.w) da sahabban imam Ali (as) misalign salmanu da abu zar lokacin bayyanar imam mahadi (as) zasu dawo wannan duniya kuma zasu kasance daga mataimakan imam zaman (as) shin wadannan riwayoyi suna ingantaccen tushe ko kuma daga raunana suke? ... cigaba

Tambaya a takaice:wannan tuhumar da akewa annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame,

Tambaya a takaice:wannan tuhumar da akewa annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame, mene ne labarin wannan kissa?
Tambaya mai lamba: 46855: me ya sanya kafirai suke cewa muhammad ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’iraniye mai suna ruze ?
... cigaba

Shin saukar kur’ani daga tajalli ne ko ko daga nisanta ne?


Lallai abin da muke kudircewa babu shakka ko kokwanto cikinsa lallai cewa: duk sanda kur’ani ya hallarar da surarsa da ayoyinsa da kalmominsa da mafhumansa (ma’anoninsa) daga cikin abin da ke cikinsa da abin da ke tattare da shi cikin kowanne lamari cikin kowanne irin zamani da bigire, lallai tsato tsarkaka na hallara tare da shi ma’ana Muhammad da mutanen gidansa (as) da irin wannan mustawar ba tare da sabawa ba ko tawaya, haka ma akasin haka, domin su biyun abokan tarayya ne da basa rabuwa da juna basa banbanta cikin kowanne irin abu cikin duniya da lahira, da nassin hadisin saklaini sananne tabbatacce daga litattafn hadisan shi’a da sunna kamar yadda ya zo daga manzon Allah (s.a.w) sannan ba boyayyen abu bane cewa duk wanda ya koyi ilimi ya samu sanin wani abu daga kur’ani da tsatso tsarkaka, lallai shi da wannan mikdari mutumtakarsa zata samu da imani da kamalar rayuwarsa da rayuwarsa da sauran jama’a, za ta bayyana cikin tafiyarsa da sulikinsa cikin rayuwarsa ta game gari da kebantacciya.
... cigaba

Ina jin rauni lokutan sallah da addu’a kai kace akwai wani hijabi da shinge da suka katange zuciyata daga riskar debe haso da jin dadi daga garesu

Assalamu Alaikum
Allah ya daukaka ku hakikata ni inada karancin azama da himma ina kuma da yin sako-sako da sakaci matuka da al’amuran ibada, al’amarin na damu matuka duk sanda na yunkura na yi kokari cikin sauyawa da samun azama da himma bana samun nasara kan hakan.
Al’amari na biyu kuma shine ina jin rauni da nauyin jiki lokacin sallah da addu’a kai kace a kan zuciyata akwai wani hijabi ko shinge da suke katangeni daga barin samun debe haso da jin dadin ibada.
Ina fatan addu’a daga samahatus sayyid Adil-Alawi (h).
... cigaba

Tura tambaya