Halayen ababen yabawa

 

1-alheri 2-ayyuka nagari 3-rabauta da azurta 4- zuhudu 5- wilaya da riko da waliyai 6-kauna 7-taimakon juna 8-ihsani 9–tausayi 10 sadaka 11-kame kai 12-kyawunta suluki 13- rahama 14- sulhunta mutane 15-cimma daidaito 16-watsi da jayayya 17- katange kai 18- kusanto da juna 19- danne son rai 20 kiyaye amana 21- mursmushi da sakin fuska 22- daidatuwa da dacewa 32- adalci 24- yin hukunci da dalaci 25-kubutar da zuciya 26-yan`uwantaka 27 falala da afuwa 28-girmama bako da liyafa 29- Kankan da kai da kushu’i 30-afuwa da gafara 31- cika mizana da awo 32-tawali’u 33-`da’a 34- ruhun aminci 35- yafiya ga mutane 36- hakuri lafiyayyar zuciya 37- niyya ta gaskiya tsarkakka 38- hikima 39- sabati 40- istikamka 41- tsafta 42-tsarki 43- yabawa 44-sallamawa da mika wuya 45-rantsuwa 46- hade kai 47-kushu’ 48 shahada 49-gaskiya 50- daraja 51- bakance 52-yayan kan hanya.

Bai buy aba cewa akwai wasu kyawawan halayen daban da kur’ani ya shigar da su cikin wasu taken daban kamar misalin ilimi (kace ubangiji ka kara mini ilimi).

Amma munanan siffofi kamar yanda ya ambata sne wadanda suke daga tushen munanan ayyuka daga zunubi da sabo kamar yanda zai zo:

1-munanan halaye 2 musiba 3 jin kai 4 rowa 5 kage 6 fushi 7 buri 8 shiga sharar ba shanu 9 zina 10 girman kai 11 kawo barna 12 yafice 13 danniya 14 fifita kai 15 hassada 17 barna 18 algus 19 gaba 20 kisan kai 21 karuwanci 22 butulci 23 zalunci 24 maye 25 gadara 26 kishi 27 ragonta 28 fajirci 29 jiji da kai 30 girman kai 31 rigima 32 almubazzaranci  33 jifan juna da munanan lakubba 34 mummunan zato 35 kashe kai 36 daukar fansa 37 liwadi 38 ruduwa da kai 39 giya 40 mummunan tsufa 41 mummunan fatra 42 son duniya 43 mummunar niyya 44 sha'awa cikin haramun 45 yaudara 46 cin amana 47 tonan asiri da sauransu.