فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

TARBIYA DA KOYARWA

 

Allah madaukaki  cikin littafinsa mai daraja ya na cewa:

 هو الذي بعث في الأميين رسولا منهم يتلو عليهم آياته ويزكيهم ويعلمهم الكتاب والحكمة[1]

shi ne wanda ya aiko manzo cikin mutanen da basa karatu da rubutu  daga gare su ya na karanta ayoyinsa a kansu yana tsarkakesu  ya na sanar da su littafi da hikima )

dukkanin wani gari da ya ginu da cigaba cikin wannan zamani da muke ciki dole ne ya kasance cikin ma'aikatu akwai ma'aikatar tarbiyya da koyarwa  kuma  ya zamanto ya na da kwalejin tarbiyya da kuma kasancewa ya na da littafin tarbiyya da darasinta cikin makarantun jami'o'i da firamare da ragowar makarantu saboda rabautar dan adam na tattare cikin iliminsa da tarbiyarsa, kamar yadda  cigaban dukkanin wani gari da al'ummarsa na tattare cikinta, addinin muslunci ya kafa wadannan asasi guda biyu tarbiyya da koyarwa cikin rayuwar dan adam cikin rayuwarsa shi kadai da kuma rayuwarsa da ragowar jama'a , hakika kur'ani ya yi nuni kan hikimar turo annabi mai daraja da cewa annabtarsa ta tattaru kan abubuwa biyu sune tarbiyantarwa da koyarwa: يزكيهم ويعلمهم ya tsarkakesu ya sanar da su.  tsarkakewa ta na nufin tarbiyya kalmomin biyu na da matsayi guda kamar fuka-fukan tsuntsune  bangaren dama da bangaren hagu hakika dan adam idan ya so tashi zuwa sararin samaniyar darajoji da sassan ma'arifa ya samu kololuwar rabauta da kamala hakan kadai na kasancewa ne ta hanyar tarbiyya koyarwa dole ne su kasance bai daya, a na dai kawai gabatar da bayanin tarbiyya kan koyarwa ta fuskacin muhimmancin  tarbiya ba don tarbiyya da har abada dan adam ba zai amfanu da iliminsa ba da iliminsa ya zame masa katanga mafi girma gabarin gaskiya da  kara nesanta daga ita. hakika ya fada cikin kaskanci da wulakanta babu ilimi matukar babu tarbiya, batun tarbiyya ya tattaro  dukkanin muhimmancin shari'a da zamantakewa cikin tarihin bil adama har sai da ta kai ga zama mafi girman batu cikin dukkanin makarantun tunani da na ubangiji .

cikin tarihin wannan zamani da muke ciki  rubuce-rubuce kan tarbiya sun cika makil albarkacin taka rawar da ta yi wajen fadakarwa da gina iyali da canja al'umma ta yanda ake la'akari da ita tushe wajen gina iyali kuma maudu'i wajen canja zamantakewa wannan wani tushe ne da ya mamaye gurbin da ya dace da shi cikin ginin muslunci  da tarihin musulmi na baya da na yanzu saboda muslunci kari kan gabatarsa kan mazhabobi da akidoji  na zamani to hakika ya tattaro fusaken wayewa cikin hukunce hukuncenshi da ilimansa bari ma dai cikin gabadayan tsarin muslunci ya mai da hankali kan batun tarbiyya kuma ya dayantu da taka rawa kan gina tarbiya cikin rayuwa kowanne mutum da al'umma ballantana ma iyali, muslunci bai kasa a gwiwa ba wajen zurfafar tarbiyya da kokarin dawo da sigar mutum da  matakinsa na kankin kansa da dangantakarsa cikin al'umma  da jama'a abin da zai sanya dacewa tare da tanadin halittarsa da aka halicce shi kanta da abin da zai  bashi tsari ya motsa shi cikin tsare tsaren tauhidin ubangiji don ya wayi gari halifa na gaskiya .

 [1] Al'juma'atu : 2