فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

AUREN WURI

 

ra'ayoyi sun sassaba cikin auren wuri musammama cikin wannan zamani da muke ciki mai cike da duhu, cikinsu akwai wadanda suke maraba da yin hakan da kwadaitar da yinsa, akwai kuma wanda basu madalla da hakan saboda dalilin rashin nunar tunani da matsaltsalin tattalin arziki , duk da cewa an samu cigaban ilimi cikin fasaha da kere kere da harkokin sadarwa na yanar gizo (internet) duniya ta wayi gari `yar karamar alkarya ta hanyar komfuta, sa dai cewa dabi'u sun gurbata hanakali ya tabarbara ta rasa dacewarta, matasa sun wayi gari cikin rudewa da firgiciwa basu samma me za su yi ba, ire irensu ba su tafiyar da gida da kiyaye hakkokin mace da `ya`ya …

a ganina addinin muslunci shi ne addini madawwami dokokinsa da hukunce hukuncensa na har abada ne. ba su takaita da wani zamani ko wata kasa ba. su tafiya da kowacce al'umma da kowanne irin zamani, amma gigita da firgitar da matasa suka samu kansu ciki ya faru ne sakamakon nisansu daga addini da kyawawan dabi'u, da za mu koma ga addini da alkur'ani mai girma da tsatso mai tsarki  da mun hau jirgin tsira, da munyi birki bakin gabar kogin nutsuwa da razikki da lafiya.

muslunci ya na ganin kyawun auren wuri ga mace da namiji, yana hakan na daga cikin azurta.

عن النبي ص, قال: من سعادة الرجل أن لا تحيض ابنته في بيته

1- daga manzon Allah (saw) ya ce: na daga cikin azurtar mutum a ce `yarsa ba ta fara jinin al'ada ba a gidansa.

عن الإمام موسى بن جعفر ع, عن آباءه ع, عن النبي ص, قال: ما من شاب تزوج في حداثته سنه الا عج شيطانه: يا ويله, عصم مني ثلثي دينه, فليتقي العبد في الثلث الباقي

2- daga imam musa dan jafar (as) daga babanninsa (as) daga manzon Allah (saw) ya ce : babu wani saurayi da zai aure cikin samartakarsa face shaidan ya daga sautinsa yana cewa : wayyo kaina wayyo ni , ya katange dayan ukun addininsa daga sharrina , bawa ya ji tsoron Allah cikin kason da ya rage.

عن النبي ص, قال: من حق الولد على والده ثلاثة: يحسن اسمه, ويعلمه الكتابة, ويؤوجه اذا بلغ.

3- daga annabi (saw) ya ce: daga hakkin da kan mahaifinsa abubuwa uku : ya kyawunta sunansa, ya koya masa rubutu, ya aurar da shi idan ya balaga.

Auren wuri na da kyawu da amfani, na'am ya zama wajibi kada a bude zuciyar budurwa ga wani mutum face mijinta wanda za ta rayu tare da shi wani yanki na rayuwa ya zama rayuwarta ba cutuwa da tuna baya ba, hakan bai tabbatuwa face ta hanyar yin auren wuri wanda za ta bare kayan marmarin `yan matancinta cikin rayuwar aure karkashin rufin sheka azurtacciya.

amma budurwar da take bude rayuwarta da soyayyar samari da kai kawo tsakaninsu, bayan haka ba za ta taba iya jin dadin da amfana da tsarkakakken mutumtacciyar soyayya ba, budurwa nawa ce ta bata rayuwarta kan hannun miyagun samari daga samarin wannan zamani, za su dinga nuna mata suna sonta suyi ta yi mata alkawarin aure amma suki cika mata wannan alkawarin, wasu cikinsu kan karbar hotonta zamanin da suke tare, bayan tayi aure su fito da wannan hoto wani lokutan sukan aikawa mijinta wannan hoton suyi sanadiyar mutuwar aurenta.

kai kace al'umma sun zaba mace hanyoyi biyu da ba su  da na uku, ko dai jahilci madawwami, ko kuma fadawa halaka, saboda haka nake aika kurarin taimako ya zuwa kasashen muslunci da iyaye maza da mata da matasa maza da mata don kubuta daga fadawa halaka da gina al'umma: a rungumi auren wuri  ayi watsi da tsadar sadaki hakika aure wuri shi ne mafi alherin hanyar tsira.[1]

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 [1] AZZIWAJ FIL ISLAM:77