فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

SADAKI

                                                               

Daga cikin abubuwan da ke wajaba cikin aure akwai sadaki, aure bai tabbatuwa face dashi, ko da kuwa kadanne.

Ubangiji madaukaki na cewa:

وَآ تُوا النِّسَاءَ صَدُقَاتِهِنَّ نِحْلَةً فَإنْ طِبْنَ لَكُمْ عَنْ شَيْء مِنْهُ نَفْساً فَكُلُوهُ هَنِيئاً مَرِيئا[1] 

1 ku baiwa mata sadakokinsu kuna masu saukakawa bayarwa idan suka ya fe muku wani daga gare shi to ku I da dadi.

 

قَالَ إنِّي اُرِيدُ أنْ اُنكِحَكَ إحْدَى ا بْنَتَيَّ هَاتَـيْنِ عَلَى أنْ تَأجُرَنِي ثَمَانِيَةَ حِجَج فَإنْ أتْمَمْتَ عَشْراً فَمِنْ عِنْدِكَ وَمَا اُرِيدُ أنْ أشُقَّ عَلَيْكَ سَتَجِدُنِي إنْ شَاءَ اللهُ مِنَ الصَّالِحِينَ * قَالَ ذَلِكَ بَـيْنِي وَبَـيْنَكَ أيَّمَا الأجَلَيْنِ قَضَيْتُ فَلا عُدْوَانَ عَلَيَّ وَاللهُ عَلَى مَا نَقُولُ وَكِيل[2]

1-      ( sai ya ce hakika ni inason in aurar maka daya daga cikin wadannan `ya`yana biyu  bisa sharadin za kayi mini kodago shekaru takwas idan ka ciga goma to wanne daga gareka ne ban a nufin tsananta maka, da sannu da yardarm Allah  za ka sameni daga salihai * sai ya ce wadancananka tsakanina da kai kowanne daya daga ajalin biyu na kare babu zalunci kaina, Allah ne wakili kan abin da mu ke fadi.

وَلِلْمُطَلَّقَاتِ مَتَاعٌ بِالمَعْرُوفِ حَقّاً عَلَى المُتَّقِينَ 

2-      Wanda aka saki suna da dadadawa gwargwadon. Hakan wajibi kan mu takawa.

لا جُنَاحَ عَلَيْكُمْ إنْ طَلَّقْتُمُ النِّسَاءَ مَا لَمْ تَمَسُّوهُنَّ أوْ تَفْرِضُوا لَهُنَّ فَرِيضَةً وَمَتِّعُوهُنَّ عَلَى المُوسِعِ قَدَرُهُ وَعَلَى المُقْتِرِ قَدَرُهُ مَتَاعاً بِالمَعْرُوفِ حَقّاً عَلَى المُحْسِنِينَ * وَإنْ طَلَّقْتُمُوهُنَّ مِنْ قَبْلِ أنْ تَمَسُّوهُنَّ وَقَدْ فَرَضْتُمْ لَهُنَّ فَرِيضَةً فَنِصْفُ مَا فَرَضْتُمْ إلاَّ أنْ يَعْفُونَ أوْ يَعْفُوَ الَّذِي بِيَدِهِ عُقْدَةُ النِّكَاحِ وَأنْ تَعْفُوا أقْرَبُ لِلتَّقْوَى وَلا تَنسَوْا الفَضْلَ بَيْنَكُمْ إنَّ اللهَ بِمَا تَعْمَلُونَ بَصِير[3]ٌ

3-      ga matayen da aka sake su jiyar da su dadi da alheri wannan hakkin kan masu takawa.

4-       ( babu laifi kanku idan kuka saki mata gabanion shafasu  kuma baku basu sadaki  ba  , ku jiyar da su dadi kan mai wadata gwargawadon ikonsa , kan mra wadata gwargwadonsa domin dadadawa da alheri hakki ne kan masi ihsani * idan ku ka sakesu gabanin shafarsu  bayan kuma kun riga kun basu sadaki to kuna rabi daga sadakin , sai dai idan sunyi yafe ko kuma wanda igiyar aure ke hannunsa ya yafe , kuyi afuwa shi ya fi kusa da takawa , kda ku manta falala tsakaninku hakika Allah masani ga abin da ku ke aikatawa.2

mustahabbi ne sadaki ya kasance kadan ya zamanto sadakin bai wuce sadakin sunna ba dirhami dari biyar daga azurfa, ana kaddara kimarsa cikin kowanne  zahirin lamari shi ne dirhami dari biyar a zamanin manzon Allah (saw) sh ine miskali dari hudu na azurfa.

عَنِ الصَّادِقِ عَنْ أَبِيهِ ع قَالَ: مَا زَوَّجَ رَسُولُ اللَّهِ ص شَيْئاً مِنْ بَنَاتِهِ وَ لَا تَزَوَّجَ شَيْئاً مِنْ نِسَائِهِ عَلَى أَكْثَرَ مِنِ اثْنَتَيْ عَشْرَةَ أُوقِيَّةً وَ نَشٍّ يَعْنِي نِصْفَ أُوقِيَّةٍ

.1- daga sadik (as) daga babansa (as) ya ce: manzon Allah (saw) bai taba aurar da `yarsa kuma bai taba auri wata cikin matansa da sadaki fiye da aukiya shabiyu ba  da nishi, ma'ana dirhami dari biyar.

قال عليّ (عليه السلام)  : إنّي لأكره أن يكون المهر أقلّ من عشرة دراهم لكي لا يشبه مهر البغيّ

2- aliyu (as) ya ce: hakika ina kin cewa sadaki ya kasance kasa da dirhami goma, don gudun kada ya yi kama da ladan karuwa.

عن ابن بكير ، قال  : سمعت أبا عبد الله (عليه السلام) يقول  : زوّج رسول الله (صلى الله عليه وآله)علياً (عليه السلام) فاطمة صلوات الله عليها على درع له حطمية تسوي ثلاثين درهماً

3- daga baban bukair, ya ce: na ji baban Abdullah  (as) ya na cewa: manzon Allah (saw) ya aurawa  ali (as) Fatima (as) kan sadakin  sulke na karfe wanda kimarsa ke daidai da dirhami talatin.

عن الحسين بن خالد ، قال  : سألت أبا الحسن (عليه السلام) عن مهر السنّة ، كيف صار خمسمائة درهم  ؟ فقال  : إنّ الله تبارك وتعالى أوجب على نفسه أن لا يكبره مؤمن مائة تكبيرة ويحمده مائة تحميدة ويسبّحه مائة تسبيحة ويهلّله مائة تهليلة ويصلّي على محمّد وآل محمّد مائة مرّة ثمّ يقول  : اللهمّ زوّجني من الحور العين ، إلاّ زوّجه الله حوراء من الجنّة وجعل ذلك مهرها ، فمن ثمّ أوحى الله عزّ وجلّ إلى نبيّه (صلى الله عليه وآله) أنّ يسنّ مهور المؤمنات خمسمائة درهم ففعل ذلك رسول الله (صلى الله عليه وآله[4]

4 daga husaini dan khalid, ya ce: na tambayi baban hassan (as) kan sadakin sunna, ta yaya ya zama dirhami dari biyar ? sai y ace: Allah  mai girma da daukaka ya wajabtawa kansa kasantuwar mumini yayi masa kabbara 100, tasbishi 100, hailala 100, hamdala 100,  salati 100, sannanan ya ce: Allah ka aura mini daga matan aljanna face Allah ya aura masa yasanya wannan wuridi da yayi matsayin sadakinta. sannan kuma Allah yayi wahayi ga annabinsa (as) da sunnanta sadakin muminai dirhami dari biyar, sai annabi (as) ya aikata hakan.

وفي خبر آخر  : وأيّما مؤمن خطب إلى أخيه حرمة ، وبذل له خمسمائة درهم فلم يزوّجه فقد عقّه واستحقّ من الله عزّ وجلّ ألاّ يزوّجه حوراء

5-      cikin wani hadisin babu wani mumini da zai nemi aure daga dan'uwansa kuma ya bashi dirhami dari biyar sannan ya ki aura masa  hakika ya sabawa Allah kuma ya cancanci Allah ya hana shi auren matan aljanna idan ya nema.

6-      عن الرضا (عليه السلام) ، أ نّه كتب إليه  : علّة المهر ووجوبه على الرجاللولا يجب على النساء أن يعطين أزواجهن ، قال  : لأنّ على الرجال مؤونة المرأة بايعة نفسها والرجل مشتر ، ولا يكون البيع بلا ثمن ولا الشراء بغير إعطاء الثمن ، مع أنّ النساء محظورات عن التعامل والمتجر ، مع علل كثيرة

7-daga imam rida (as) ai aiko masa da wasika: ana tambaya kan dalilin sadaki da wajabcinsa kan maza amma ba a wajabtwa mata su bawa maza ba, sai ya ce: saboda nauyin ciyarwa da tufatarwa na kan maza su mata masu siyarwa ne shi kuma namiji mai saya, sannan shi cinikayya bai yiwuwa ba tare da kudi ba, tare da cewa an hani yin mu'amala da kasuwanci  ga mata saboda dalilai masu yawa.

وروي في خبر آخر  : أنّ الصادق (عليه السلام) قال  : إنّما صار الصداق على الرجل دون المرأة وإن كان فعلهما واحداً ، فإنّ الرجل إذا قضى حاجته منها قام عنها ولم ينتظر فراغها ، فصار الصداق عليه دونها لذلك

8-an riwaito daga sadik (as) ya ce: kadai dai dalilin da ya sanya aka dora sadaki kan namiji ba'a dora kan mace ba duk da cewa aikinsu daya ne, hakika namiji idan ya biya bukatartsa ta ke zai mike  ya tafi ba tare da ya jira biyan tata bukatar ba, sai sadaki ya zama kan namiji sabanin mace.

Sannan mustahabbine mace ta yafewa mijinta sadakinta kamar yadda ya zo cikin nassoshinh shari'a.

الكافي بسنده ، عن أبي عبد الله (عليه السلام) قال  : قال النبيّ (صلى الله عليه وآله وسلم)  : أ يّما امرأة تصدّقت على زوجها بمهرها قبل أن يدخل بها إلاّ كتب الله لها بكلّ دينار عتق رقبة ، قيل  : يا رسول الله ، فكيف بالهبة بعد الدخول  ؟ قال  : إنّما ذلك من المودّة والاُلفة[5]

9- alkafi da isnadinsa daga baban Abdullah (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce: duk macen da ta yafewa mijinta sadakinta gabanin tarawa da ita face Allah ya rubuta mata ladan `yantar da baiwa kan kowanne dinare.

Sadaki bashi ne kan wuyan miji idan bai bayar ba, bai halasata ba ya kuduri niyyar ba zai ba ta ba.

عن الإمام الصادق (عليه السلام)  : من تزوّج امرأة ولم ينوِ أن يوفيها صداقها فهو عند الله عزّ وجلّ زان

1-      daga sadik (as) duk wanda ya auri mace bai yi niyyar ba ta sadakinta ba, to shi a wajen Allah matsayin mazinaci ya ke.

وقال أبو عبد الله (عليه السلام)  : السرّاق ثلاثة  : مانع الزكاة ، ومستحلّ مهور النساء ، وكذلك من استدان ولم ينوِ قضاءه

2-      baban Abdullah(as) y ace  barayi uku suke: mai hana zakka, mai cinye sadaki, da kuma wanda ya ci bashi halin bai dauki niyyar biya ba.

وقال أمير المؤمنين (عليه السلام)  : إنّ أحقّ الشروط أن يوفي بها ما استحللتم به الفروج

13- sarkin muminai ali (as) : mafi cancantar cikawa daga sharudda shi ne wanda kuka halasta farji da shi.

Sunnar annabi muhammadu (saw) cikin sadaki shi ne dirhami dari biyar, dukkanin abin da mace ta sanya shi bashi daga sadakinta to ya na wuyan miji ya wajabta ya bata cikin tsawon rayuwarsa, idan kuma ya mutu to wajibi ne a fara cire mata sadakinta daga abin da ya bari  sannan duk abin da mijin ya bata matsayin sadaki ta yarda ta karba gabanin ya tara da ita to wannan shi ne sadakinta, idan mutum ya aurar da `yarsa ga wani a ka bada sadakinta to bai da hakkin cin sadakin ba da izininta ba.

عن النبيّ (صلى الله عليه وآله) ، قال  : من ظلم امرأة مهرها فهو عند الله زان ، يقول الله عزّ وجل يوم القيامة  : عبدي زوّجتك أمتي على عهدي فلم توفِ بعهدي وظلمت أمتي ، فيؤخذ من حسناته فيدفع إليها بقدر حقّها ، فإذا لم تبقَ له حسنة أمر به إلى النار بنكثه للعهد ، إنّ العهد كان مسؤولا

14 – daga annabi (saw) : duk wanda ya zalunci mace cikin sadakinta to shi mazinaci a wajen Allah, ranar kiyama Allah zai ce bawana na aura ma baiwata bisa alkawalina baka cika alkawalina ba, sai ka zalunci baiwata, sai a diba daga kyawawan ayyukansa gwargawadon hakkinta a mika mata, idan kuma babu wani aiki kyawawa da ya rage masa, sai a kaishi wuta saboda sabawa alkawali, hakika alkwali abin tambya ne.

عن عمر بن يزيد ، قال  : قلت لأبي عبد الله (عليه السلام)  : أخبرني عمّن تزوّج على أكثر من مهر السنّة ، أيجوز له ذلك  ؟ قال  : إذا جاز مهر السنّة فليس هذا مهراً ، إنّما هو نحل ، لأنّ الله يقول  : (  وَآتَيْتُمْ إحْدَاهُنَّ قِنطَاراً فَلا تَأخُذُوا مِنْهُ شَيْئاً )[6] . إنّما عنى النحل ولم يعنِ المهر ، ألا ترى أ نّه إذا أمهرها ثمّ اختلعت كان لها أن تأخذ المهر كاملا ، فما زاد على مهر السنّة فإنّما هو نحل كما أخبرتك ، فمن ثمّ وجب لها مهر نسائها لعلّة من العلل ، قلت  : كيف يعطي وكم مهر نسائها  ؟ قال  : إنّ مهر المؤمنات خمسمائة وهو مهر السنّة ، وقد يكون أقلّ من خمسمائة ولا يكون أكثر من ذلك ، ومن كان مهرها ومهر نسائها أقلّ من خمسمائة اُعطي ذلك الشيء ، ومن فخر وبذخ بالمهر فازداد على خمسمائة ثمّ وجب لها مهر نسائها في علّة من العلل لم يزد على مهر السنّة خمسمائة درهم

15 – daga umar dan yazid, ya ce: na cewa baban Abdullah (as) ka bani labari gameda wanda ya yi aure kan sadaki fiye da na sunnan  shin haka ya halasta gare shi  ? sai imam (as) ya ce idan ya wuce sadakin sunna to wannan ba sadaki bane, kadai dai kyauta ce, saboda Allah na cewa:

  ku ka baiwa daya daga cikinsu dukiya mai tarin yawa to ka da ku ka karbi komai daga ciki.

 kadai dai yay i nufin kyauta ba sadaki ba, ashe bka gani ba idan ya yanka sadakinta ya bayar sannan ta yi kulu'i tana hakiin daukar sadaki baki daya  , duk abin da ya wuce daga sadakin sunna kyautace da ya bayar kamar yadda na fada maka a baya, dag nan kuma ya wajabta mata sadakin mata saboda wasu dalilai, sai na ce kaka zai bayar, nawa ne sadakin mata ? sai ya ce:  hakika sadakin mata muminai shi ne dirhami dari biyar shi ne kuma sadakin sunna, wani lokacin kuma yakan kasance kasa da haka amma dai bai kasancewa sama hakan, duk wacce sadakinta da matan ya kasance kasa da dirhami dari biyar aka bada wannan abu daga alfahari da sadaki sai ya zamanto ya haura dirhami dari biyar, sannan ya wajabta mata sadakin mata saboda wani dalili daga dalilai, to ba zai kara sama da sadakin sunna dirhami dari biyar.

عن زرارة ، قال  : سألت أبا عبد الله (عليه السلام) عن رجل تزوّج امرأة أيحلّ له أن يدخل بها قبل أن يعطيها شيئاً  ؟ قال  : لا ، حتّى يعطيها شيئاً .

16 – daga zurara, na tambayi baban Abdullah  (as) game da mutumin da ya auri mace, shin ya halsta gare shi ya tara da ita kafin ba ta wani abu  ? sai ya ce : bai halasta har sai ya ba ta wani abu.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : إنّ الله لمّـا خلق الدنيا لم يخلق فيها ذهباً ولا فضّة ، فلمّـا أن أهبط آدم وحوّاء أنزل معهما ذهباً وفضّة فسلكهما ينابيع في الأرض منفعة لأولادهما من بعدهما ، وجعل ذلك صداق آدم لحوّاء ، فلا ينبغي لأحد أن يتزوّج إلاّ بصداق  

17 – manzon Allah (saw) ya ce : hakika Allah lokacin da ya halicci duniya bai halicci zinariya da azurfa cikinta ba  , yayin da adamu da hauwa'u suka sauko sai suka taho tare da su sai suka sanya su cikn kasa su zama amfani ga `ya`yayensu bayansu  , ya sanya haka sadakin adamu ga hauwa'u, bai kamata wan ya yi aure face da sadaki ba.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، قال  : إذا طلّق الرجل امرأته قبل أن يدخل بها فلها نصف مهرها ، وإن لم يكن سمّى لها مهراً فمتاع بالمعروف على الموسع قدره وعلى المقتر قدره وليس لها عدّة ، وتتزوّج من شاءت في ساعتها

17 – daga baban abullah (as ) ya ce : idan mutum ya saki matarsa gabanin shafarta  to ta na da rabin sadakinta, idan kuma bai ambata mata sadaki ba to ajiyar da ita dadi da alheri, mai yalwa gwargwadon yalwarsa, talaka gwargwadon ikonsa, sannan ba ta da yin idda, ta na iya auren wanda ta so nan take .

fikihu rida :  duk wanda ya saki matarsa gabanin tarawa da ita to babu idda kanta , idan ya yanka mata sadaki to ta na da rabinsa, idan kuma bai yanka ba to ya jiyar da ita dadi kadn ko mai yawan gwargwadon ikonsa . idan ya kasanci yana da yalwa to ya jiyar da ita da hadimi ko wata dabba daga cikin dabbobinsa, idan kuma mai dan rufin asiri ne to ya ba ta tufafi, idan kuma talaka ne futik ya ba ta dirhami daya ko zoben karfe, kamar yadda Allah madaukaki ke cewa: .

  ku jiyar da su dadi mayalwaci gwargwadon ikonsa talaka gwargwadon ikonsa dadi da alheri.

babu laifi cikin kasa sadaki zuwa kashi biyu kamar yadda yake cikin sashen kasashen larabawa, kason da za a bayar nan take da kuma kason da zai zama bashi, wanda aka bayar ta ke za a sayo mata kayayyakin amarci kuma su zama mallakarta, ragowar kuma ya zauna bashi kan wuyan ango har zuwa lokacin da zai biya ta, sannan mustahabbi ne ga mace ta yafewa mijinta sadaki saboda hakan na kara dankon zumunta da kauna.

عن الإمام الصادق (عليه السلام) ، عن آبائه (عليهم السلام) ، قال  : قال النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : ما من امرأة تصدّقت على زوجها بمهرها قبل أن يدخل بها إلاّ كتب الله لها بكلّ دينار عتق رقبة ، قيل  : يا رسول الله ، فكيف الهمّة بعد الدخول  ؟ فقال  : إنّما ذلك من المودّة والاُلفة

18 – an karbom daga imam sadik (as) daga babaninsa (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce: babu wata mace da za tayi sadakar sadakinta ga mijinta gabanin tarawa da ita face Allah ya rubuta mata ladan `yantar da baiwa ga dukkanin dinare, sai aka tambayi manzon Allah (saw) yay a kuma himmatuwa bayan tarawa da ita, sai ya ce: kadai dai hakan na daga kauna da shakuwa.

Daga cikin abin da tsadar sadaki ke haifarwa shi ne gaba da kiyayya.

عن أمير المؤمنين عليّ (عليه السلام) ، قال  : لا تغالوا في مهور النساء فيكون عداوة

 19 – daga sarkin muminai ali (as) ya ce : ka da ku tsadanta sadakin matayenku  sai kiyayya ta kasance.

daga imam sadik (as) shu'umanci mace na tare da tsadar sadakinta da sabawa mijinta.

عن الإمام الصادق (عليه السلام) ، قال  : أقذر الذنوب ثلاثة  : قتل البهيمة ، وحبس مهر المرأة ، ومنع الأجير أجره  

20- daga sadik (as) mafi kazanta cikin zunubai uku ne : kashe dabba , danne sadaki mace, hana dan kwadago ladansa.

قال عليّ (عليه السلام) في قوله تعالى  : (  وَآ تُوا النِّسَاءَ صَدُقَاتِهِنَّ نِحْلَةً  )([216])  : أعطهن الصداق الذي استحللتم به فروجهن ، فمن ظلم المرأة صداقها الذي استحلّ به فرجها فقد استباح فرجها زناً .

21- imam ali (as) ya ce : cikin fadinsa madaukaki:

 

ku bawa mata sadakinsu saukin bayarwa.

  ku basu sadakinsu da ku ka halasta farjinsu da shi, duk wanda ya zalunci mace cikin sadakinta da ya halasata farjinta da shi to hakika ya halasata farjintada zina.[1] Nisa'i:4

[2] Alkasas:27 28

[3] Bakara: 236 237

[4] Biharu anwar 100 sh 348

[5] Alwafi m 12  sh 519

[6] Nisa'i:20