فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

DAREN ANGONCI

 

 daga abubuwan masu dadi da kyawun tunawa, daga abubuwan da mutum ba zai taba mantawa da su ba shi ne daren angonci, kowacce al'umma ta na da irin na ta ladubban na biki da raka ango dakin amarya, abin mamakin shi ne tare da kasantuwa kowacce al'umma ta kebanta da irin bikinta sai dai cewa kuma dukkaninsu sun yi tarayya kan bayyanar da farin ciki.

yayin da hadafin mu shi ne sanin ladubban muslunci da abin da ya umarce mu da yin tanadi cikin wannan dare mai muhimmacin gaske to yanda za mu san haka karkashin abin da ya zo daga riwayoyi kan wannan dare mai kyawu.

ayarin raka amarya:

raka amarya na nufin kintsata tsaf da daukota daga gidan mahaifanta ya zuwa gidan mijinta sai ya zamanto an cancada mata ado da kayan amarci  a rakota cikin maukibin mata ya zuwa dakin mijinta  cikin dare.

عن الإمام الصادق ع, قال: زفوا عرائسكم ليلا وأطعموا ضحى

1- an karbo sadik (as) ya ce : ku kai amarenku dakin miji cikin dare, sannan ku ciyar yayin dagowar rana.

2- addu'a da sallah:

daga cikin ayyuka mustahabbai cikin daren angonci akwai addu'a da yin sallah raka'a biyu, haka na nufin bude darensu na farko kan asasin ginshikin addini ita ce sallah da kuma asasin ibada hakika gundarin ibada itace addu'a.

Hakika auren muslunci kadai dai tasirinsa na fara bayyana tun farko da farawa da yin addu'a da sallah  duk da cewa abin ban takaici a wannan zamani lamari gaba daya ya canja da sauya ya zuwa aikata zunubai  misalin kade kade da raye raye  wani lokacin abin yakan kaiwa da shaye shayen barasa, Allah kai mana tsari daga aikata haka.

الفقيه بسنده  : قال الصادق (عليه السلام)  : إذا أتى أحدكم أهله فلم يذكر الله عند الجماع وكان منه ولد كان شرك شيطان ، ويعرف ذلك بحبّنا وبغضن[1]ا 

2- alfakihu da isnadinsa : sadik (as) ya ce: idan dayanku ya jewa iyalinsa lokacin jima'i ba tare da ya ambaci sunan Allah ba idan ya kasance ya azurtu da to dan zai kasance daga wanda shaidan yayi tarayya cikin digon maniyyin da aka same shi, ana fuskantar hakan cikin soyayyarmu da kiyayyarmu wajen dan.

الكافي ... قال  : أتى رجل أمير المؤمنين (عليه السلام) فقال  : إنّي تزوّجت فادعُ الله لي ، فقال  : قل  : ( اللهمّ بكلماتك استحللتها ، وبأمانتك أخذتها ، اللهمّ اجعلها ولوداً ودوداً لا تفرِك ، تأكل ممّا راح ولا تسأل عمّا سرح ) ـ  كأنّ المراد أ نّها تأكل ممّا جاء وحصل عندها بالعشي كائناً ما كان ولا تسأل عمّا ذهب وغاب عنها  ـ وهذا غريب من معنى رواح الماشية وسراحها كما قال عزّ وجلّ  : (  حِينَ تُرِيحُونَ وَحِينَ تَسْرَحُونَ 

3- alkafi - … y ace : wani mutum ya zo wajen sarkin muminai ali (as) sai ya ce : ni nayi aure ka roka mini Allah, sai imam ya ce: kace : Allah da kalmarka na halasta ta, da amanarka  na dauketa, Allah ka sanya ta mai haihuwa mai nuna kauna mara nuna kiyayya, wacce ke karba abin da ya sawwaka ba ta tamabayar abin da babu.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) قال أمير المؤمنين (عليه السلام)  : إذا جامع أحدكم فليقل  : بسم الله وبالله ، اللهمّ جنّبني الشيطان وجنّب الشيطان ما رزقتني ، فإن قضى الله بينهما ولداً لا يضرّه الشيطان بشيء أبداً

4- daga baban Abdullah (as) ya ce: idan dayanku ya yi jima'i to ya ce: na fara da sunan Allah da Allah, Allah ka nesanta ni daga shaidani cikin abin da ka azurta ni, to idan Allah ya kaddara da tsakaninsu shaidan bai iya cutar da shi har abada.

عن أبي جعفر (عليه السلام) قال  : إذا أردت الجماع فقل  : ( اللهمّ ارزقني ولداً واجعله تقيّاً زكيّاً ليس في خلقه زيادة ولا نقصان واجعل عاقبته إلى خير

5- daga baban jafar (as) ya ce: idan kayi niyyar yin jima'i to ka ce: Allah ka azurtani da da  mai tsoronka mai kaifin basira ya zamanto cikin halittarsa babu kari babu nakasa ka sanya karshen rayuwarsa ya zamo alheri.

عن الصادق (عليه السلام) ، أ نّه قال لبعض أصحابه  : إذا أدخلت عليك أهلك فخذ بناصيتها واستقبل بها القبلة وقل  : « اللهمّ بأمانتك أخذتها وبكلماتك استحللتها ، فإن قضيت لي منها ولداً فاجعله مباركاً سوياً تقياً من شيعة آل محمّد ، ولا تجعل للشيطان فيه شركاً ولا نصيباً » ، وفي رواية  : « اللهمّ على كتابك تزوّجتها وبأمانتك أخذتها » إلى آخره

6- daga sadik (as) ya cewa da sashen sahabbansa: idan aka kaima matarka to ka kama gashin gaban goshinta ka fuskanci alkibla ka ce: Allah da amanarka na dauketa da kalmarka na halasta ta, idan ka kaddara mini da daga gareta to ka sanya shi mai albarka madaidaici  mai tsoronka  daga shai'ar iyalan muhammadu (saw)  ka  da ka sanyawa shaidani tarayya cikinsa  ko wani rabo.

 من كتاب النجاة المروي عن الأئمة (عليهم السلام)  : إذا قرب الزفاف يستحبّ أن تأمرها أن تصلّي ركعتين ( استحباباً ) وتكون على وضوء إذا أدخلت عليك وتصلّي أنت أيضاً مثل ذلك وتحمد الله وتصلّي على النبيّ وآله وتقول  : « اللهمّ ارزقني إلفها وودّها ورضاها بي وأرضني بها ، واجمع بيننا بأحسن اجتماع وأيسر ائتلاف ، فإنّك تحبّ الحلال وتكره الحرام » ، ثمّ قال  : واعلم أنّ الإلف من الله والفرك ـ  أي البغض  ـ من الشيطان ليكره ما أحلّ الله

7-daga littafi najatu  an riwaito dga imamai (as) : idan daren tarewa ya kusanto to ka umarci amarya ta yi sallah raka'a biyu ta mustahabbi sannan ka kasance cikin alwala  yayin da ka a kawo maka amarya to kai ma ka tashi kayi sallah  ka godewa Allah  kayai salati ga annabi da iyalansa  sannan ka ce: Allah ka azurtani soyayyarta da kaunarta da yardarta  ka yardar da ni wajenta, ka hada tsakaninmu  da mafi kyawun hadawa  da sauki, hakika kai ka na son halali ka na kin haramun, sannan y ace: ka sani cewa soyayya daga Allah ta ke kiyayya kuma daga shaidani  hakika shi ya na kiyayya da abin da Allah ya halasta.

وقال أمير المؤمنين (عليه السلام)  : إذا زفّت إليه ودخلت عليه فليصلّ ركعتين ، ثمّ ليمسح يده على ناصيتها ، وليقل  : « اللهمّ بارك لي في أهلي وبارك لها فيّ ، وما  جمعت بيننا فاجمع بيننا في خير ويمن وبركة ، وإن جعلتها فرقة فاجعلها فرقة إلى خير

8 – sarkin muminai ali (as) ya ce : idan an kawo masa amarya to ya yi sallah raka'a biyu  sannan ya shafa hannunsa kan gashin goshinta, ya ce: Allah ka sanya mini albarka cikin iyalina  ka albarkanceta ciki na, Allah abin da ka hada tsakakinmu ka hada shi cikin alheri da albarka, idan kuma ka kaddara rabuwa ka sanya ta zama ta rabuwa alheri.[1] Alwafi m 12 sh 711