فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

LADUBBAN SADUWA DA IYALI

 

daga cikin girman muslunci shi ne cewa ya sanyawa  komai iyakoki a kebance, kamar yadda ya sanya masu tsari da ladubba  kai hatta kusantar iyali ta jinsi ba a barta a baya ba, ta yiwu mutum ya yi tunanin cewa jima'i na daga bayyanannun siffofin dan adam wadanda mutum ke mantawa da kansa yayin shagaltuwa da da su, ta yiwu ma ya ji kunya bayan kammala abin da ya aikata, sai dai cewa muslunci hatta wannan al'amari sai da sanya masa ladubba da iyakoki, sannan duk wanda ya tsallake wannan iyakoki ba zai taba rabauta ba cikin rayuwarsa ta aure, sannan ya zama tilas mu san asalan kusantar iyali cikin addini, domin ta na zama babban dalilin da ke kawo rabuwa tsakanin ma'aurata, yayin da wannan lokaci za ka ga miji na rowar gayawa matarsa kalma mai dadi da murmushi dalilin gazawarta a kwanciyar aure, haka ma matar za ka same ta ta na munanta mu'amala, daga karshe `ya`yan da za su haifa su ne za su girbi wannan sakamakon mummunar mu'amalar da ke tsakanin  iyayensu.

 muslunci na kira zuwa ga takawa  cikin rayuwar aure, manzon Allah (saw) ckin wasiyyar ga zaidu dan harisa: ya na umartarsa da ya rike matarsa kuma ya ji tsoron Allah

 [1] أمْسِكْ عَلَيْكَ زَوْجَكَ وَا تَّقِ اللهَ

ka rike matark  ka ji tsoron Allah.

iyali su ne amudi ginshikin al'umma , tarbiyyar muslunci ita ce asasin iyali, imani da Allah da ranar lahira  da dukkanin abin da ke amsa sunan tsoron Allah  da tsantseni  to shi ne jagoran tarbiyya, sannan babu abin da ke lalata dai daikun mutane da al'umma baki daya sai lokacin da suka nesanta da wadannan ka'idoji ingantattu na asasi, babu nasara da kubuta face komawa ga kur'ani da neman mafaka da Allah da manzonsa da imamai rabautattu (as)  babu gyara babu azurta face tafiya kan shiriyarsu  da tafarkinsu madaidaici.

gaskiya za ta wanzu da dawwama, kamar yadda karya za ta kauce ta gushe, amma kumfar ruwa sai ya tafi kekasashshe, amma abin da ke amafanar mutane sai ya zauna bisa kasa, wannan na daga sunnonin ubangiji  wacce ba zaka taba samun canji da sauyi cikinsu ba.

لَقَدْ جَاءَكُمْ رَسُولٌ مِنْ أنفُسِكُمْ عَزِيزٌ عَلَيْهِ مَا عَنِتُّمْ حَرِيصٌ عَلَيْكُمْ بِالمُؤْمِنِينَ رَؤُوفٌ رَحِيم[2] 

hakika manzo daga cikinku ya zo muku abin da kuka wahala na nauyaya kansa, mai tsananin kwadayi saboda ku ga muminai mai tausayi mai jin kai.

وَيَضَعُ عَنْهُمْ إصْرَهُمْ وَالأغْلالَ الَّتِي كَانَتْ عَلَيْهِم[3]

فَذَكِّرْ إنَّمَا أ نْتَ مُذَكِّرٌ * لَسْتَ عَلَـيْهِمْ بِمُسَيْطِ[4]ر   

ka tunatar kadai kai dai mai tunatarwa ne  * b aka da iko kansu .

فَأقِمْ وَجْهَكَ لِلدِّينِ حَنِيفاً فِطْرَةَ اللهِ الَّتِي فَطَرَ النَّاسَ عَلَيْهَا لا تَبْدِيلَ لِخَلْقِ اللهِ ذَلِكَ الدِّينُ القَيِّمُ وَلَكِنَّ أكْثَرَ النَّاسِ لا يَعْلَمُونَ[5] 

 ka tsayar da fuskar ga addini kana mai karkata zuwa ga gaskiya, halittar Allah wacce ya  halicci mutane kanta babu sauyi ga halittar Allah  wadancananka addinin Allah sai dai mafi yawan mutane ba su sani.

Wannan shi ne mikakken addini da ya kamata mutum ya zabe shi  sai dai cewa jahilci shi ne dalilin na asasi da ke sanyawa kaga mutum ya munanta zabi, ya bar addini wanda cikinsa arzikinsa yake da bautarsa,  ka same shi ya zabi batansa da tsiyatarsa.

Babu laifi idan munyi ishara ga kadan daga asalan kusantar iyali cikin abubuwa da za su zo:[1] Ahzab:37

[2] Tauba:128

[3] A'araf:157

[4] Algashiya:21-22

[5] Rum:30