فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

WASA DA MATA GABANIN JIMA'I

 

 Kafin fara jima'i kusantar juna ya zama dole a danyi barkwanci da wasa ta hanyar fadin wasu kalmomi da za su motsa sha'awa , sannan kuma a dan rurrungumi juna ayi wasa a sumbace juna da dai sauransu, daga karshe sai shiga kusnatar juna ba a so namiji ya gabaci matarsa fitar da maniyyyi da biyan bukatarsa, idan kuma hakan ya faru to ka da y ace zai tashi ya barta ba tare da ya jira ta biya bukatar ba, idan kuma bai haka za ta iya kamuwa da ciwon jijiyoyi ko dai wani abu da karshensa bai da kyau.

عن الإمام الصادق (عليه السلام) ، قال  : إنّ أحدكم ليأتي أهله فتخرج من تحته ولو أصابت زنجياً لتشبّثت به ـ  أي لم تشبع في لذّتها فربما في تلك الحالة تفكّر بالحرام والعياذ بالله  ـ فإذا أتى أحدكم أهله فليكن بينهما مداعبة ، فإنّه أطيب للأمر

1-      an karbo daga imam sadik (as) ya ce: hakika dayanku na zuwarwa iyalansa sai ta fita daga karkashinsa da za ta hadu da bakar fata da ta cudanya da shi – ma'ana ba ta samu biyan bukatarta ba ta sha'awa me yuwawa ta yi tunanin aikata haramun, saboda haka idan dayanku ya je ma iyalansa to kafin zakke musu ayi dan wasanni da juna, haka shi yafi komai dadada ga al'amari.

والنساء بطبعهن أكثر شهوة من الرجال ، حتّى قال الإمام الصادق (عليه السلام)  : فضّلت المرأة على الرجل بتسع وتسعين جزءاً من اللذّة ، ولكنّ الله عزّ وجلّ ألقى عليهن الحياء

2-      a dabi'ance mata sunfi maza sha'awa hatta imam sadik (as) ya ce : mace ta fifici namiji da kashi 99 daga jin dadi, sai dai cewa Allah ya sanya musu jin kunya.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : من الجفاء مواقعة الرجل أهله قبل المداعبة[1]

3 – manzon Allah ( saw) ya ce: ya na daga cikin jafa'i zakkewa iyali gabanin wasa da su.

عن النبي ص,قال: لا ترتمو على نسائكم كالبهائم, بل اجعلوا بينهن رسولا, قيل: وما الرسول يا رسول الله قال: القبلة

4- an karbo daga annabin rahama (saw) ya ce : kada ku zakkewa iyalinku kamar dabbobi sai dai cewa ku sanya wani dan sako tsakaninsu, sai aka tamabayi manzon Allah (saw) me ye dan sako ? sai ya ce: sunbata.

عن الرضا ع, قال للمأمون: لا تجامع امرأة حتى تلاعبها وتكثر ملاعبتها وتغمز ثدييها

5 – an karbo daga imam rida (as) ya cewa mamun abbasi: ka da ka  zakkewa iyalinka sai ka fara wasa da ita kayawaita was an ka tsosi nonanta  ka yi wasa da shi.

عن النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : إذا جامع أحدكم أهله فليصدقها ، ثمّ إذا قضى حاجته قبل أن تقضي حاجتها فلا يعجلها حتّى تقضي حاجته[2]ا .

6- daga baban abdullah (as) ya ce : manzon Allah (saw) ya ce : idan dayanku ya zakkewa iyalinsa ka da ya zakke musu kamar yadda tsuntsu ke zakkewa, ya dan jira ya dan zauna har tabiya ta ta bukatar.

عن النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : إذا جامع أحدكم أهله فليصدقها ، ثمّ إذا قضى حاجته قبل أن تقضي حاجتها فلا يعجلها حتّى تقضي حاجتها .

7 – daga annabi (saw) ya ce : idan dayanku ya zakkewa iyalinsa to ya gasgata ta, sannan idan ya gama biyan bukatarsa ka da ya yi gaggawa ya tsaya ya jira tabiya ta ta bukatar.

قَالَ: إِذَا أَرَادَ أَحَدُكُمْ أَنْ يَأْتِيَ زَوْجَتَهُ فَلَا يُعَجِّلْهَا فَإِنَّ لِلنِّسَاءِ حَوَائِج

1-        manzon Allah (saw) ya ce : idan dayanku ya yi niyyar zuwamma iyalinsa ka da ya yi gaggawa, hakika mata na da bukatu.

2-      عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، قال  : ليس شيء تحضره الملائكة إلاّ الرهان وملاعبة الرجل أهله

3-      manzon Allah (saw) ya ce : bu abin da mala'iku ke halarta face jingina da wasa da iyali.

ـ قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : ثلاثة من الجفا  : أن يصحب الرجل الرجل فلا يسأله عن اسمه وكنيته ، وأن يُدعى الرجل إلى طعام فلا يجيب وإن يجيب فلا يأكل ، ومواقعة الرجل أهله قبل المداعبة

4-      manzon Allah (saw) ya ce: abubuwa uku na daga cikin jafa'i: mutum ya yi abota da wani ba tare da ya tambayi sunansa ba da alkunyarsa, a gayyaci mutum zuwa cin wani abinci ya ki amsa gayyatar idan ma ya amsa sai ya ki cin abincin, zakkema iyali gabanin wasa da su.

عن إسحاق بن إبراهيم الجعفي ، قال  : سمعت أبا عبد الله (عليه السلام) يقول  : إنّ رسول الله (صلى الله عليه وآله) دخل بيت اُمّ سلمة فشمّ ريحاً طيّبة ، فقال  : أتتكم الحولاء . فقالت  : هو ذا هي تشكو زوجها ، فخرجت عليه الحولاء ، فقالت  : بأبي أنت واُمّي إنّ زوجي عنّي معرض ، فقال  : زيديه يا حولاء ، فقالت  : لا أترك شيئاً طيّباً ممّـا  أتطيّب له به وهو معرض ، فقال  : أما لو يدري ما له بإقباله عليك ، قالت  : وما  له بإقباله عليّ  ؟ فقال  : أما إنّه إذا أقبل اكتنفه ملكان وكان كالشاهر سيفه في سبيل الله ، فإذا هو جامع تحاتّ عنه الذنوب كما يتحاتّ ورق الشجر ، فإذا هو اغتسل انسلخ من الذنوب

11- daga is'hak dan ibrahim alju'ufi, ya ce:  na ji baban abdullah (as) ya na cewa: hakika manzon Allah (saw) ya shiga dakin ummu salma sai ya shaki wata iska daddada, sai ya ce:  shin haula'u ta zo wajenku ne, sai ta ce ga ta nan ta na kokawa da mijinta, sai haula'u ta fito ta ce: babana da babata fansarka ya: hakika mijina kwata kwata ba ya kusanta ta, sai manzon Allah ya ce: ki sama masa turare, sai tace na yi amfani da dukkanin turare amma hakan bai sa ya kusanceni ba, sai ya ce: amma da ya son ldan da zai samu idan ya kusance ki, sai ta ce : menene zai samu cikin kusanta ta ? sai ya ce: amma shi idan ya fuskanto ki mala'iku biyu za su lullube shi  sannan zai kasance kamar wanda ya zare takobin cikin tafarkin Allah, sannan zununbansa zasu karkade kamar yanda ganyan bishiya ke zubewa, idan ya yi wanka zai sabule daga cikin zunubai.

fita daga cikin zunubi misalin yanda miciji ke sabewa  daga tsohuwar fatarsa, sai ya zamanto shi an gafarta masa dukkanin zunubansa.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، في حديث يروى عن النبيّ (صلى الله عليه وآله) أنّ أبا ذر سأله عن هذا ، فقال  : ائتِ أهلك تؤجر ، فقال  : يا رسول الله آتيهم واُؤجر  ؟ فقال رسول  الله  : كما إنّك إذا أتيت الحرام ازرت ـ  أي تعاقب من الوزر  ـ وكذلك إذا أتيت الحلال اُجرت ـ  أي تثاب من الأجر والثواب [3] ـ]) .

5-      daga baban abdullah (as) cikin hadisi da ya rawaito daga annabi (saw) cewa abu zarr ya tambayi shi game da haka, sai ya ce masa: ka jewa iyalinka za ka samu lada, sai ya ce: ya manzon Allah (saw) in zakke musu kuma in samu lada ? sai ya ce: kamar yanda idan ka zakkema haramun ka ke samun zunubi, to haka ma idan ka zakke ma halal ka ke samun lada.

عليّ ، عن أخيه الكاظم (عليه السلام) ، قال  : سألته عن الرجل هل يصلح له أن يقبّل قُبل المرأة  ؟ قال  : لا بأس

6-      aliyu, daga dan'uwansa kazeem (as) ya ce : na tambaye shi game da shin ya halatta mutum ya sumbaci farjin mace, sai ya ce: babu laifi.

عن الصادق (عليه السلام) ، عن آبائه (عليهم السلام) ، قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله) لبعض أصحابه يوم جمعة  : هل صمت اليوم  ؟ قال  : لا ، قال له  : فهل تصدّقت اليوم بشيء  ؟ قال  : لا ، قال له  : قم فأصب من أهلك ، فإنّ ذلك صدقة منك إليه[4]ا

7-      daga sadik (as) daga babanninsa (as) ya ce : manzon Allah ya was ashen sahabbansa ranar juma'a: shin  ka yi azumi yau ? sai ya ce: a' a , ka yi sadaka wani abu yau ? ya ce : a'a , sai ya ce masa : tashi ka je ma iyalinka hakika hakan sadaka ne daga gareka zuwa gareta.

قال الصادق (عليه السلام)  : ثلاث من سنن المرسلين  : العطر وإحفاء الشعر وكثرة الطروقة

15 – imam sadik (as) ya ce: abubuwa uku na cikin sunnonin annabawa: sanya turare, taje gashi, yawan kusantar iyali.

yawan kusantar iyali, ma'ana yawan jima'i, sai dai cewa hadisi ya zo kan cewa mumini sha'awa amace ta ke.

وورد عن الإمام الرضا (عليه السلام) ، عن آبائه (عليهم السلام) ، قال  : قال عليّ (عليه السلام)  : من أراد البقاء ولا بقاء فليباكر الغداء ، ويجيّد الحذاء ، ويخفّف الرداء ، وليقلّ غشيان النساء[5]

 16 ya zo daga imam rida (as) daga babanninsa (as) ya ce: ali (as) ya ce: duk mai son wanzuwa cikin wannan duniya babu wanzuwa, to ya gagguta cin abincin safiya, ya jinkirta abincin dare, ya saukakwa kansa bashi, ya karanta zakkewa mata.

zamu iya hada riwayoyin biyu, shi ne cewa shi jima'in mumini  ba ya na yinsa ne dan kansa ba kawai, kadai dai ya na yi don samun da nagari ko kuma don daddawa da farantawa matarsa da dai makamancin haka  daga kyawawan niyyoyi.

عن أمير المؤمنين (عليه السلام) ، قال  : عذاب القبر يكون من النميمة والبول وعزب الرجل عن أهله

16 – an karbo daga sarkin muminai ali (as) ya ce: azabar kabari na kasancewa daga annamimanci da fitsari da tuzurancin mutum daga iyalinsa.

عن سماعة قال  : سألته عن الرجل ينظر في فرج المرأة وهو يجامعها  ؟ قال  : لا بأس به إلاّ أ نّه يورث العمى

17 – an karbo daga samma'atu  ya ce: na tambayi imam kan mutumin da ya ke kallon farjin matarsa  lokacin da yake jima'i da ita ? sai ya ce: babu laifi sai dai ya na haifar da makanta.

قال أبو عبد الله (عليه السلام)  : اتّقوا الكلام عند ملتقى الختانين فإنّه يورث الخرس .

18 – baban Abdullah (as) ya ce : ku ji tsoron yin surutu lokacin da ku ke jima'i, hakika ya na haifar da baibanta.

عن عبيد بن زرارة قال  : كان لنا جار شيخ له جارية فارهة قد أعطى بها ثلاثين ألف درهم فكان لا يبلغ منها ما يريد وكانت تقول  : اجعل يدك بين شعري فإنّي أجد لذلك لذّة ـ  وهذا من استمناء النساء الذي يزيد في شهوتهنّ ووصولهن إلى أوج الشهوة وإلى الرعشة المختصّة بهن بعد الدخول والمباشرة  ـ فكان الشيخ الذي لا يبلغ منها ما يريد ـ  أي لا يقدر على وطئها  ـ يكره أن يفعل ذلك فقال لزرارة  : سل لي أبا عبد الله (عليه السلام) عن هذا فسأله فقال  : لا بأس أن يستعين بكلّ شيء من جسده عليها ، ولكن لا يستعين بغير جسده عليه[6]ا

19 – daga ubaid dan zurara ya ce: mu da wani tsoho da ya ke da baiwa, hakika an bashi dirhami dubu talatin a kanta, sannan ya kasance bai iya saduwa da ita, ta kasance ta na ce masa: sanya hannunka tsakanin gashina hakika ina jin dadi daga haka – wannan na daga cikin hanyar fitar da maniyyin mata wanda ke kara musu sha'awa ya kaisu ga kololuwar sha'awa da girgiza bayan jima'i, tsohon ya kasance ya na kyamar aikata haka sai ya cewa zurara ka tambayar mini baban Abdullah (as) kan wannan al'amari, sai imam ya ce: babu matsala cikin amfani da dukkanin gabar jikinsa amma dai ka da ya yi amfani da wani abu sabanin jikinsa kanta.

Bai halasta mace tayi wasa da jikinta da hujjar cewa ba ta da maniyyi  haka na daga jinkirta zance daga mahallinsa, kadai abin lura shi ne jin dadi ta hanyar da shari'a ba ta aminta saboda sai ya kasance haramun.

عن زرارة قال  : قلت لأبي عبد الله (عليه السلام)  : الرجل تكون عنده جواري فلا يقدر على أن يطأهن يعمل لهن شيئاً يلذّذهن به  ء قال  : أمّا ما كان من جسده فلا بأس به

 20 – daga zurara ya ce: na cewa baban abdullah (as) mutum ya ke da kuyangu amma bai iya takarsu – saduwa da su shin zai iya samar masu wani abu su dandani dadi da shi, sai imam ya ce : idan daga gabar jikinsa ya ke babu matsala.

عن العجلي قال  : قلت لأبي عبد الله (عليه السلام)  : الرجل يأتي جاريته في الماء  ؟ قال  : ليس به بأس

21- daga ijli ya ce: na tambaya baban Abdullah(as) mutum ne ya ke saduwa da baiwarsa  cikin ruwa , sai imam ya ce: babu matsala.

عن أبي الحسن الرضا (عليه السلام) قال  : سألته عن الرجل يقرأ في الحمّام وينكح فيه  ؟ قال  : لا بأس به

22 – daga baban hassan rida (as) ya ce: na tamabaye shi kan mutum da ya ke yin karatu cikin bandaki ya ke kuma zakkewa matarsa a ciki  sai ya ce : babu laifi.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) قال  : لا بأس أن ينام الرجل بين أمتين والحرّتين ، إنّما نساؤكم بمنزلة اللُّعب ـ  جمع لعبة وهي ما يلعب

23 – daga baban Abdullah (as) ya ce: ba laifi mutum ya kwanta tsakanin kuyangu biyu da matansa `yantattu biyu, kadai dai matayenku kamar `yar tsanar wasa ne.

سأل محمّد بن العيص أبا عبد الله (عليه السلام) فقال  : اُجامع وأنا عريان  ؟ فقال  : لا ، ولا تستقبل القبلة ولا تستدبرها .

24 – muhammadu dan isi ya tambayi baban abdullah (as) shin ina iya saduwa da mata alhalin ina tsirara, sai ya ce masa: a'a kada ka aikata haka, kada ka fuskanci alkibla ko ka bata baya halin ka na tsirara.

عن أبي الحسن (عليه السلام) في الرجل يجامع فيقع عنه ثوبه  ؟ قال  : لا بأس

25 – daga baban Hassan (as) : gameda mutumin da ya shagaltu da jima'I sai tufafinsa ya fadi ? sai ya ce : babu laifi

عن إسحاق بن عمّار قال  : قلت لأبي إبراهيم (عليه السلام)  : الرجل يكون معه أهله في السفر ولا يجد الماء أيأتي أهله  ؟ قال  : ما اُحبّ أن يفعل ذلك إلاّ أن يخاف على نفسه ـ  وفي آخر  : إلاّ أن يكون شبقاً أي كثير الشهوة  ـ أو يخاف على نفسه ..

26 – daga is'hak dan ammar ya ce: na tambayi baban abbdullah (as) kan mutumin da ya yi tafiya tare da iyalinsa sai bai samu ruwa ba, shin zai iya jewa iyalinsa, sai ya ce : ba na son shi da aikata haka sai dai idan ya na tsoran fadawa haramun.

قال الإمام الصادق (عليه السلام)  : ثلاث يهدمن البدن وربما قتلن  : دخول الحمّام على البطنة ، والغشيان على الامتلاء ، ونكاح العجائز

27 – imam sadik (as) ya ce: abubuwa uku na ruguza jiki sannan da yawan lokuta suna iya halaka shi:  shiga bandaki a koshe, saduwa da iyali a koshe, jima'I da tsofaffi.[1] Biharul anwar m 100 sh 285

[2] Wasa'ilul shi'a m 20 sh 110 bugum mu'assasar ahlulbaiti

[3] Wasa'ilul shi'a m 20 sh 117

[4] Kurbul  isnad:102

[5] Uyunul akhbar m 2 sh 38

[6] Alwafi m 12 sh 724