فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

CIYARWA DA YALWATAWA

             

daga cikin hakkokin iyali ciyar da su da yalwata musu, idan Allah ya yalwata bawa, to ya kamace shi ya yalwatawa iyalinsa, ya zamanto iyalinsa sun dandani yalwar da ya ke ciki, ya yi musu kari kan hakkinsu da ya wajabta kansa a shari'ance  daga abinci tufafi da makamantansu.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : ما من عبد يكسب ، ثمّ ينفق على عياله ، إلاّ أعطاه الله بكلّ درهم ينفقه على عياله سبعمائة ضعف

8 manzon Allah (saw) babu wani bawa da ke zuwa ya nemo kudi ya ciyar da iyalinsa su face Allah ya ninka masa dirhami dari bakwai kan dukkkanin dirhami guda.

عن الإمام الباقر (عليه السلام) ، قال  : من كانت عنده امرأة فلم يكسها ما يواري عورتها ، ويطعمها ما يقيم صلبها ـ  أي يقوّيها ولا يجوّعها  ـ كان حقّاً على الإمام أن يفرّق بينهما ـ  وهذه كناية عن أنّ مثل هذه الحياة لا تدوم بشكل مريح وسعيد ، بل من حقّ الحاكم الشرعي أن يفرّق بينهما بالطلاق  ـ فيما إذا رفعت أمرها إلى الحاكم

9 daga imam bakir (as) ya ce: duk wanda bai bai baiwa matarsa abin da za ta suturce al'aurarta ba, bai kuma ciyar da ita da abin da zai karfafa ta ba, to imami na da hakkin raba wannan aure.

kai hakimin shar'i na da hakkin raba wannan aure da saki idan ta kaima masa kara.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، في قوله تعالى  : (  وَمَنْ قُدِرَ عَلَيْهِ رِزْقُهُ فَـلْـيُـنفِقْ مِمَّا آ تَاهُ اللهُ ،[1] قال  : إن أنفق عليها ما يقيم ظهرها مع كسوة ـ  أي رعاية الأكل واللباس  ـ وإلاّ فرّق بينهما

10 an karbo daga baban abdullah (as) cikin fadinsa madaukakin sarki : wanda aka kuntata arzikinsa to ya ciyar daga abin da Allah ya hore mashi dalak. ya ce : idan ya iya ciyar da ita da abin da zai karfafi gadon bayanta tare da tufatarwa, idan kuma ya gaza kan hakan to a raba tsakaninsu.

عن عبد الله بن عطا ، قال  : دخلت على أبي جعفر (عليه السلام) فرأيت في منزله نضداً ووسائد وأنماط ومرافق ، فقلت له  : ما هذا  ؟ قال (عليه السلام)  : متاع المرأة

11 an karbo Abdullah dan ada, ya ce: na shiga wajen baban jafar (as) sai na ga shimfidu da matasai da matadai na alfarma, sai na ce masa me ye wadannan ? sai ya ce: tarkacen mata.

عن جابر ، عن الباقر (عليه السلام) ، قال  : دخل قوم على الحسين بن علي (عليه السلام)فقالوا  : يا بن رسول الله ، نرى في منزلك أشياء مكروهة ـ  وقد رأوا في منزله بساطاً ونمارق  ـ فقال  : إنّما نتزوّج النساء فنعطيهن مهورهن فيشترين بها ما شئن ليس لنا منه شيء

12 an karbo daga jabir dan abdullah  daga bakir (as) ya ce:  wasu mutane sun zo wajen husaini dan ali (as) sai suka ce masa: munga wasu ababen ki cikin gidanka, sunga wsu kayayyaki daga shimfidu da matasai,sai ya ce: kadai dai idan mun auri mata sau mu basu sadakokinsu sai su sayi abin da suke so da shi, babu wani abu da mu ke da shi ciki.[1] addalak