فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU

 

  dukkanin wanda ya yi shawara da ma'abota hankali zai amfana daga hankalinsu, sai dai cewa mace saboda hikimar ubangiji janibin nuna tausayi ya rinjayi janibin hankali matukar rinjaya, saboda haka mata ba a shawara da su, ko da ma an nemi shawararsu lalle saboda kasantuwar fifitar tausasawa garesu sai ya zamanto ta ba da shawara zuwa abin da bai da cewa da hankali da lura, sannan riwaya ta zo kan al'amarin yaki idan aka shawarci mata to tabbas alheri zai koma ga abokan gaba, kasantuwar yanayin yadda ta ke na iya sata ta tsorata, ta kasa zabar janibin jarumtaka da sadaukantaka da gabata a fagen yaki, haka yawancin mata suke sai `yan kadan daga cikinsu wanda ba'a hukunci da su.

كان رسول الله(صلى الله عليه وآله) إذا أراد الحرب دعا نساءه فاستشارهن ثمّ خالفهن

23 – manzon Allah (saw) ya kasance idan zai fita yaki sai ya shawarci matansa sannan daga baya ya saba ma ra'ayin da suka zaba.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : طاعة المرأة ندامة .

24 – manzon Allah (saw) ya ce: biyewa mace na tare da nadama.

قال عليّ (عليه السلام)  : كلّ امرئ تدبّره امرأته فهو ملعون ، وقال (عليه السلام)  : في خلافهن البركة

25 – imam ali (as) ya ce : dukkanin namjin da matarsa ke juya shi tsinanne ne, sannan ya ce: cikin sabawa mata akwai albarka.

عن أبي جعفر (عليه السلام)  : لا تشاورهن في النجوى ، ولا تطيعوهنّ في ذي  قرابة

26 – an karbo daga baban jafar (as) ka da ku nemi shawarar mata cikin zaman sirri, ka da ku biye musu cikin al'amarin dan'uwa makusanci.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، عن آبائه (عليهم السلام) ، قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : من أطاع امرأته أكّبه الله على وجهه في النار ، قيل  : وما تلك الطاعة  ؟ قال  : تطلب منه الذهاب إلى الحمّـامات والعرائس والأعياد والنائحات والثياب الرقاق فيجيبها

 27 – an karbo daga baban Abdullah (as) daga babanninsa (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce: duk wanda ya biyewa matarsa Allah zai kifa fuskarsa a wuta, sai suka ce wacce irin biyewa ? sai ya ce: ta dinga neman izinin ya barta taje gidajen wanka  da tarukan biki da taron bikin idi da wuraren zaman makoki da sanya tufafi shara shara mara kauri shi kuma ya amsa mata.

Wadannan abubuwa duka sun zo nebabin misali da bayani ba'arin masadik din biyayyar wadda ake zargi da watsi ta b wadda ke janyo shiga wutar jahannama a da yawan lokuta mazaje kan jarrabtuwa da su musammam anwagwaye a lokutan bubkuwa da sukanyi amfani da tufafi na rashin tarbiyya da ake kawo daga kasashen turai wadanda ake yakartarbiyarmu da su har tsakiya dakunan mu muna halin gafala.

عن أبي جعفر (عليه السلام) ، قال  : لا تخرج المرأة إلى الجنازة ، ولا تؤمّ الخروج إلى الحلية من النساء ، فأمّا الأبكار فلا

28 – an karbo daga baban jafar (as) ya ce: ka da matar aure ta fita zuwa jana'iza, ka da fita zuwa ga ado daga mata, amma idan `yan matane ba matsala.

قال النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : لا يفعلنّ أحدكم أمراً حتّى يستشير ، فإنّ لم يجد من يستشير فليستشر امرأته ثمّ يخالفها ، فإنّ في خلافها بركة

29 – manzon Allah (saw) ya ce: ka da dayanku ya sake ya aikata wani aiki ba tare da yin shawara ba, idan ya kasance ya rasa wanda zai shawara da shi to ya yi da matarsa daga baya sai ya saba mata, lalle albarka na cikin sabawa mata.

قال أمير المؤمنين (عليه السلام)  : اتّقوا شرار النساء وكونوا من خيارهن على حذر ، إنّ أمرتكم بالمعروف فخالفوهنّ كيلا يطمعن منكم في المنكر[1]

30 – sarkin muminai ali (as) ya ce: kuji tsoron masharrantan matanku, sannan kuyi taka tsantsan daga mafi alherinsu, idan suka umarce ku da alheri ku saba musu don ka da su yi burin umartarku da munkari.

َ قَالَ رَسُولُ اللَّهِ ص أَرْبَعَةٌ مَفْسَدَةٌ لِلْقُلُوبِ الْخَلْوَةُ بِالنِّسَاءِ وَ الِاسْتِمْتَاعُ مِنْهُنَّ وَ الْأَخْذُ بِرَأْيِهِنَّ وَ مُجَالَسَةُ الْمَوْتَى فَقِيلَ يَا رَسُولَ اللَّهِ وَ مَا مُجَالَسَةُ الْمَوْتَى قَالَ مُجَالَسَةُ كُلِّ ضَالٍّ عَنِ الْإِيمَانِ وَ جَائِرٍ عَنِ الْأَحْكَام

31 – manzon Allah (saw) ya ce: abubuwa hudu barna ne ga zukata: kebanta da mata, jin dadi daga garesu, karbar ra'ayinsu, zama da matattu, sai aka tamabayi manzon Allah (saw) meye zama da matattu ? sai ya ce: shi ne zama da dukkanin batacce daga imani da wanda ya kaucewa hukunce hukunce.2 

وفي وصيّة أمير المؤمنين عليّ (عليه السلام) لولده الحسن (عليه السلام)  : إيّاك ومشاورة النساء ، فإنّ رأيهنّ إلى أفن وعزمهن إلى وهن ، فاكفف عليهم من أبصارهن بحجابك إيّاهن ، فإنّ شدّة الحجاب أبقى عليهن ، وليس خروجهن بأشدّ من إدخالك من لا يوثق به عليهن ، وإن استطعت أن لا يعرفن غيرك فافعل . ولا تملك المرأة من أمرها ما جاوز نفسها ، فإنّ المرأة ريحانة وليست بقهرمانة ، ولا تعد بكرامتها نفسها ، ولا تطمعها أن تشفع لغيره[2]ا

32- cikin wasiyyar sarkin muminai ali (as) ga dansa hassan (as) : na haneka da shawartar mata, lalle ra'ayinsu na kaiwa ga nakasar hankali himmarsu ga rauni, ka kame su daga ganinsu da hijabinka kansu, lalle tsananin hijabi shi ne mafi wanzuwa kansu, fitarsu wajen gida ba ta fi tsanani daga shigar da wanda ba 'a aminta da shi ba garesu, idan ka samu iko kan kasantuwar ka da su san kowa in ba kai ba to ka aikata hakan, ka da ka sake ka malllakawa mace al'amarin da ya wuce kankin kanta, lalle ita mace fure ce mai kamshi ba ta kasance mai gudanar da ala'amarin iyali ba, ka da ta yi sakaci da karamcin kanta, ka da kayi kwadayinta da ceton waninta.[1] Biharul anwar 100 sh 224

[2]Biharul anwar m 100 sh 252