فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

KISHI

 

Lalle Allah madaukaki mai kishi ne kuma ya na son kishi sai dai cewa daga maza koma bayan mata, lalle mumini na da kishi kan addininsa kamar yadda ya kasance mai kishi kan  danginsa da iyalinsa  musammam matarsa, mace kadai ta na samun aminci da kwanciyar hankali da ni'ma idan ta kasance ta na rayuwa karkashin miji mai kishi, bai yarda da wulakanci da kaskanci kan matarsa ba, da wannan ne zaka fahimci cewa mutuncin mace da daukakarta da wanzuwarta  shi ne miji.

mumini na da kishi kuma kishinsa daga imani ya ke sai dai cewa ita mace kishinta na cikin addininta da dabi'unta, amma kan mijinta ba ta da hakkin yin kishi saboda Allah ya sanya daga hakkin miji ya na iya auren mata hudu cikin aure dawwamamme amma kayyadaddde ya na iya aurar adadin da ya so daga mata, kishin mace kan mijinta ta wannan babi kafirci ne saboda hukuncin Allah da saukakawarsa, sai dai mata basa lura da wannan  al'amari mai hatsarin gaske.

قال النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : كان إبراهيم (عليه السلام) أبيّ غيوراً وأنا أغيَر منه ، وأرغم الله أنف من لا يغار من المؤمنين

37 – annabi (saw) ya ce: babana ibrahim (as) ya kasance mai tsananin kishi amma ni na fushi tsananin kishi, Allah turbude hancin wanda bai da kishi daga muminai.

عن الباقر (عليه السلام) ، قال  : غيرة النساء الحسد ، والحسد هو أصل الكفر ، إنّ النساء إذا غِرْنَ غضبن ، وإذا غضبن كفرن ، إلاّ المسلمات منهن .

38 – an karbo daga bakir (as) kishin mata hassada ne, hassada kuma hassada ita ce asalin kafirci, lalle su mata idan suka yi kishi  sai su fusata, idan suka fusata sai su kafirce face musulmai daga cikinsu.

روى جابر عنه (عليه السلام) ، قال  : قال (عليه السلام) لي  : إنّ الله تبارك وتعالى لم يجعل الغيرة للنساء ، وإنّما جعل الغيرة للرجال ، لأنّ الله قد أحلّ للرجال أربع حرائر وما  ملكت يمينه ، ولم يحلّ للمرأة إلاّ زوجها وحده ، فإن بغت مع زوجها غيره كانت عند الله زانية ، وإنّما تغار من المنكرات ، وأمّا المؤمنات فلا

Jabir ya rawaito daga gare shi (as) ya ce imam ya gaya mini cewa: lalle Allah madaukaki da albarka bai sanya kishi ga mata ba, kadai dai ya sanya shi ga maza, saboda Allah ya halasta ma maza aurar mata hudu `yantattu da kuma abin da hannun damansu ta mallaka daga kuyangu, amma bai halasta ma mace fiye mijinta kwaya daya rak ba  idan ta je ta yi lalata da wanin mijinta ta kasance mazinaciya gurin Allah, kadai dai ta na hakkin yin kishi daga lalatattun mata amma kan muminai ba ta da hakkin kishi.

أمير المؤمنين لولده الحسن (عليه السلام)  : وإيّاك والتغاير في غير موضع غي

رة ، فإنّ ذلك يدعو الصحيحة إلى السقم ، والبريئة إلى الريب[1]

39 – bai buya ba kan cewa kowanne irin abu idan ya shallake iyaka sai ya zama kishiyarsa, kishi wanda ya ke abin yabo ya na da haddinsa da iyakarsa, duk wanda ya wuce wannan iyaka sai kishinsa ya zama abin kyama kamar yadda ya zo cikin wasiyyar sarkin muminai ali (as) ga dansa hassan (as) na haneka da yin kishi wajen da ba muhallinsa ba, lalle hakan na jawo lafiyayye abu ya koma mai ciwo, barrantacce ya zama abin kokwanto.

 

daga cikin abin da ke saurin ruguje yali shi ne mummunan zaton ga matar da kake aure , lalle wannan muguwar halayya na rusa mafi girman rukuni daga rukunan iyali shi ne sika da yarda, alaka ba za ta taba kulluwa ba tsakanin mutane biyu ba idan babu yarda tsakaninsu.[1] Biharul anwar m 100 sh 252