فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

SHAYARWA

 

Daga al'amarin da muslunci ya himmatu da shi matukar himmatuwa cikin rayuwar aure da cikin tarbiyya shi ne batun shayarwa, muslunci ya sanya masa iyakoki da ladubba da mukaddimomi da natijoji, daga abin da ke jawo hankalin mai karatu da mai kasa kunne da zurfafawa cikin batun da ba da kaso mai girma daga himmatuwa da damuwa da shi  cikin rayuwarsa, ya kamata ya kiyaye batun shayarwa tun gabanin yin aure sakamkon abubuwan da ke biye da ita daga kyawawan tasiri na yanayi da munana.

mai ya fi yawa daga hadisai masu daraja da kissoshin tarihi cikin wannan babi.

عن الإمام الصادق (عليه السلام) ، عن أبيه (عليه السلام) ، قال  : إنّ علياً (عليه السلام) كان يقول ـ  وهذا يدلّ على الاستمرار ، أي كان دائماً يقول  ـ  : لا تسترضعوا الحمقاء ، فإنّ اللبن يغلب الطباع .

1 – daga imam sadik (as) daga babansa (as) ya ce: lalle ali (as) ya kasance ya na cewa ka da ku bawa mata wawaye shayarwa, lalle shi ne nono na galaba cikin dabi'a.

وقال النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : لا تسترضعوا الحمقاء ، فإنّ الولد يشبّ عليه

2 – manzon Allah (as) ya ce: ka da ku baiwa wawaye shayarwa lalle shi yaro ya na girma kansa.

وقال (صلى الله عليه وآله)  : توقّوا على أولادكم من لبن البغية والمجنونة ، فإنّ اللبن يعدي

3 – manzo Allah (saw) ya ce : ku kiyaye `ya`yanku daga nonon karuwa da mahaukaciya lalle shi ne na cira daga muhalli zuwa muhalli.

Allah madaukaki na cewa:

وَالوَالِدَاتُ يُرْضِعْنَ أوْلادَهُنَّ حَوْلَيْنِ كَامِلَيْنِ لِمَنْ أرَادَ أنْ يُتِمَّ الرَّضَاعَةَ وَعَلَى المَوْلُودِ لَهُ رِزْقُهُنَّ وَكِسْوَتُهُنَّ بِالمَعْرُوفِ لا تُكَلَّفُ نَفْسٌ إلاَّ وُسْعَهَا لا تُضَارَّ وَالِدَةٌ بِوَلَدِهَا وَلا مَوْلُودٌ لَهُ بِوَلَدِهِ وَعَلَى الوَارِثِ مِثْلُ ذَلِكَ فَإنْ أرَادَا فِصَالا عَنْ تَرَاض مِنْهُمَا وَتَشَاوُر فَلا جُنَاحَ عَلَيْهِمَا وَإنْ أرَدْتُمْ أنْ تَسْتَرْضِعُوا أوْلادَكُمْ فَلا جُنَاحَ

عَلَيْكُمْ إذَا سَلَّمْتُمْ مَا آتَيْتُمْ بِالمَعْرُوفِ وَاتَّقُوا اللهَ وَاعْلَمُوا أنَّ اللهَ بِمَا تَعْمَلُونَ بَصِير[1]ٌ 

  uwaye mata suna shayar `ya`yansu shekaru biyu kammalallu ga wadanda suka so cika shayarwa * a kan wanda aka haifa masa da ciyarwarta da tufafinta da alheri ba a dorawa rai face abin da ta ke iko kai ba'a cutar da mahaifiya game da danta haka nahaifi game da dansa  akan magaji akwai misalin wancan idan suka nufi yayewa a kan yarda da shawartar juna babu laifi kansu idan kun yi nufin ba da shayar da `ya`yanku babu laifi kanku idan kuka mika abin da kuka zo da shi da alheri kuji tsoron Allah ku sani Allah na ganin abin da kuke aikatawa.

وَفِصَالُهُ فِي عَامَيْنِ[2] 

 (yaye shi shekaru biyu)

وَحَمْلُهُ وَفِصَالُهُ ثَلاثُونَ شَهْرا[3]ً 

  ( cikinsa da yaye shi watanni talatin )

فَإنْ أرْضَعْنَ لَكُمْ فَآ تُوهُنَّ اُجُورَهُنَّ وَأتَمِرُوا بَـيْنَكُمْ بِمَعْرُوف وَإنْ تَعَاسَرْتُمْ فَسَتُرْضِعُ لَهُ اُخْرَى * لِـيُـنفِقْ ذُو سَعَة مِنْ سَعَتِه[4] 

(idan suka shayar muku ku basu ladansu, kuyi shawara tsakaninku da sananne al'amari idan kuka nuna tsanani to wata za ta shayar saboda miji  ma'bocin yalwa ya ciyar daga yalwarsa.

Zancen mu kan shayarwa ba bisa la'akari da hukunce hukuncenta ba na fikihu da shari'a kamar haramcin wadda kuka sha nono tare da wadda ta shayar da dai makamancin haka, bari dai bisa la'akari da bangare kyawawan dabi'u da ma'anawiya, kamar misalin ka da ku baiwa wawaye shayarwa  lalle shi ne nono na tasiri da yaduwa ya taso daga wawiya zuwa yaron da ta shayar.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : ليس للصبيّ لبن خير من لبن اُمّه

5 – manzon Allah (saw) ya ce: yaro bai da nonon da ya fi na mahaifiyarsa.

Wannan ma'ana hatta cikin ilimin likitanci ta tabbata.

قال أمير المؤمنين عليّ (عليه السلام)  : ما من لبن يرضع به الصبيّ أعظم بركةً عليه من لبن اُمّه[5]

6 – sarkin muminai ali (as) y ace: babu wani nono da za'a shayar da yaro da ya fi nonon mahaifiyarsa albarka gare shi.

الكافي بسنده عن محمّد بن العباس بن الوليد عن أبيه عن اُمّه اُمّ إسحاق بنت سليمان قالت  : نظر إليّ أبو عبد الله (عليه السلام) وأنا أرضع أحد ابني محمّداً أو إسحاق فقال  : يا اُمّ إسحاق ، لا ترضعيه من ثدي واحد وارضعيه من كليهما يكون

أحدهما طعاماً والآخر شراباً

7 – alkafi da isnadinsa daga muhammadu dan abbas dab walid daga babansa daga babarsa ummu is'hak `yar sulaiman, ta ce: baban abdullah (as) ya kalle ni yayin da na shayar da daya daga cikin `ya`yana, sai ya ce: ya ummu is'hak ka da ki dinga shayar da shi daga nono guda ki shayar da shi daga duka biyun, daya zai kasance abinci gare shi daya ruwan sha.

عن أبي عبد الله (عليه السلام)  : الرضاع واحد وعشرون شهراً ، فما نقص فهو جور على الصبي

8 – an karbo daga baban abdullah (as): shayarwa watanni ishirin da daya ya ke duk abin da ya shallake haka to zai zama zalunci kan yaro.

الفقيه عن سعد بن سعد عن أبي الحسن الرضا (عليه السلام) قال  : سألته عن الصبي هل يرضع أكثر من سنتين  ؟ فقال  : عامين . قلت  : فإن زاد على السنتين هل على أبويه من ذلك شيء  ؟ قال  : لا

 9 – alfakihu – daga said dan baban hassan arrida (as) ya ce:  na tambaye shi game da yaro shin ya na halasta a shayar da shi fiye da shekaru biyu ? sai ya ce: shekaru biyu, sai na ce : idan ya wuce haka  shin iyayensa na da hakkin yin haka ? sai ya ce: a'a.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) قال  : سألته عن مظائرة المجوسي  ؟ قال  : لا ولكن أهل الكتاب

10 – daga baban Abdullah (as) na tambaye shi kan  baiwa bamujusiya shayarwa sai ya ce : a'a , sai dai ma'abota littafi.

عن الحلبي قال  : قلت لأبي عبد الله (عليه السلام)  : امرأة ولدت من الزنا اتّخذها ظئراً 2؟ قال  : لا تسترضعها ولا ابنتها

11 – daga halabi ya ce: na cewa baban Abdullah (as) mace ce aka haifata daga zina shin zan iya bata shayarwa? sai ya ce: ka da ka bata shayarwa haka ma ka da ka baiwa `yar da ta haifa.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : لا تسترضعوا الحمقاء والعمشاء فإنّ اللبن يعدي وإنّ الغلام ينزع إلى اللبن يعني إلى الظئر في الرعونة

12 – manzon Allah (as) ya ce: ka da ku baiawa wawiya da mai  raunin ido shayarwa, lalle shi nono na yaduwa shi yaro na fusguwa zuwa ga nono da ya sha da dabi'un mai shayarwa.

عن أبي جعفر (عليه السلام)  : استرضع لولدك بلبن الحسان وإيّاك والقباح فإنّ اللبن قد يعدي

13 – daga baban jafar (as) ka shayar da danka da nonon kyawawan mata na haneka da shayar da shi daga munana, lalle shi ne nono ya na yaduwa.

وقال (عليه السلام)  : عليكم بالوضاء من الظؤورة فإنّ اللبن يعدي

14 – manzon Allah (saw) : na umarce ku da kyakkyawa daga mai shayarwa lalle shi nono ya na yaduwa.

قال الصادق (عليه السلام)  : يحرم من الرضاع ما يحرم من النسب ، ولا يحرم من الرضاع إلاّ رضاع خمسة عشر يوماً ولياليهن ليس بينهن رضاع

15 – sadik (as) ya ce: duk abin da ya haramta cikin nasaba ya haramta cikin shayarwa, sannan haramci bai tabbata cikin shayarwa sai idan shyarwa ta kasance sau goma shabiyar  dare da rana sannan kuma ka da wata shayarwa ta shiga tsakani.

 [1] Bakara:233

[2] Lukman:14

[3] Ahkaf:15

[4] Addalak: 6 7

[5] Alwafi m 2 sh 1363