فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

KACIYA

 

Daga ladubban muslunci bayan haihuwa shi ne yi ma abin da aka haifa kaciya rana ta bakwai da haihuwarsa, haka ma ana yiwa yarinya mace.

عن النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : الختان سنّة للرجال .

1 – daga annabi (saw) : kaciya sunna ce ga `ya`ya maza.

وكتب عبد الله بن جعفر الحميري إلى أبي محمّد الحسن بن علي (عليه السلام)  : أ نّه روي عن الصالحين أن اختنوا أولادكم يوم السابع يطهروا ، فإنّ الأرض تضجّ إلى الله من بول الأغلف ، وليس ـ  جعلني الله فداك  ـ في حجّامي لدنا حَذَق بذلك ـ  أي يعرف هذه المهنة جيّداً  ـ ولا يختنونه يوم السابع وعندنا حجّام من اليهود ، فهل يجوز لليهود أن يختنوا أولاد المسلمين أم لا  ؟ قال  : فوقّع (عليه السلام)  : يوم السابع ، فلا تخالفوا السنن إن شاء الله

2 – Abdullah dan jafar alhimyari ya rubuta wasika zuwa ga baban muhammadu hassan dan ali (as) cewa shi ya rawaito daga salihai cewa ku yiwa yaranku kaciya rana ta bakwai da haihuwarsu, lalle kasa na kaima Allah karar fitsarin lusari (mara kaciya ) raina fansarka ba mu da wanzamin da ya ke da  kware kan kaciya, mutane ba sa yin  kaciya rana ta bakwai, muna da wani wanzami bayahude shin ya  halasta ya yiwa yaran musulmai kaciya ko bai halasta ba? sai imam ya ce: ku yi rana ta bakwai ka da ku sabawa sunnoni da yardar Allah.

من طبّ الأئمة ، عن النبيّ (صلى الله عليه وآله) ، قال  : اختنوا أولادكم في السابع فإنّه أطهر وأسرع لنبات اللحم ، فقال  : إنّ الأرض تنجس ببول الأغلف أربعين يوماً

3 – daga littafin dibbul a'imma, annabi (saw) ya ce: ku yiwa yaranku kaciya rana ta bakwai lalle hakan ya fi sauri ga tsirowar nama, ya ce: lalle kasa na najastuwa da fitsarin lusari mara kaciya tsawon kwanaki arba'in.

عن الصادق (عليه السلام) ، قال  : ثقب اُذن الغلام من السنّة ، وختانه لسبعة أيام من السنّة ، وخفض النساء مكرمة ، وليست من السنّة ، وأيّ شيء أكرم من المكرمة

4 – sadik (as) : huda kunnen yaro da yi masa kaciya na daga cikin sunnoni, kaciye mata ba wajibi ba ne mustahabbi ne.

ومن تهذيب الأحكام ، عن الصادق (عليه السلام) ، قال  : لمّـا هاجرت النساء إلى رسول الله (صلى الله عليه وآله) ، هاجرت فيهن امرأة يقال لها  : اُمّ حبيبة ، وكانت خافضة تخفض الجواري ، فلمّـا رآها رسول الله (صلى الله عليه وآله) قال لها  : يا اُمّ حبيبة ، العمل الذي كان في يدك هو في يدك اليوم  ؟ قالت  : نعم يا رسول الله ، إلاّ أن يكون حراماً فتنهاني عنه . قال  : لا ، بل هو حلال ، فادني منّي حتّى اُعلّمكِ ، فدنت منه فقال  : يا  اُمّ  حبيبة ، إذا أنت فعلتِ فلا تنهكي أي لا تستأصلي وأشمي ـ  النهك المبالغة في كلّ شيء ، وأشمت الخافضة البظر أي أخذت منه قليلا  ـ فإنّه أشرق للوجه وأحظى عند الزوج . قال  : فكانت لاُمّ حبيبة اُخت يقال لها  : اُمّ عطيّة ، وكانت مقيّنة ، يعني قاشطة ، فلمّـا انصرفت اُمّ حبيبة إلى اُختها أخبرتها بما قال لها رسول الله (صلى الله عليه وآله)فأقبلت اُمّ عطيّة إلى النبيّ (صلى الله عليه وآله) فأخبرته بما قالت لها اُختها ، فقال لها  : اُدني منّي يا  اُمّ عطيّة ، إذا أنتِ قيّنت الجارية ـ  أي زيّنت الجارية  ـ فلا تغسلي وجهها بالخرقة ، فإنّ الخرقة تذهب بماء الوجه

5 – daga tahzibul ahkam, daga imam sadik (as) ya ce: lokacin da mata suka yi hijira zuwa ga manzon Allah (saw) wata mata da ake kira ummu habiba ta kasance cikinsu ta kasance tana yima mata kaciya, yayain da manzon Allah (as) sai ya ce mata: ya ummu habiba aikin nan da ya kasance a hannunki har ya zuwa yau dinnan ya na hannunki? sai tace: na'am ya manzon Allah (saw) sai dai idan ya kasance haramun sai ka hane ni  ga barinsa, sai ya ce : a'a halali ne, matso kusa dani in koyar da ke, sai matsa kusa da shi, sai ya ce: ya ummu habiba idan za kiyi ka da ki gutsire gaba daya ki dan yanki kadan – lalle hakan ya fi haskaka ga fuska da dadi ga miji, ummu habiba ta na da wata `yar'uwa da ake kira da ummu adiyya ta kasance mai yiwa mata kwalliya, yayin da ummu habiba ta je wajen `yar'uwarta ummu adiyya sai ta bata labarin abin da  manzon Allah (saw) ya gaya mata, sai ummu adiyya nan take ta nufi wajen manzon Allah (saw) ta gaya masa labarin da `yar'uwarta  ta ba ta, sai ya ce mata matso ya ummu adiyya idan za ki cancadawa mace ado ka da ki wanke fuskarta da kyalle lalle shi kyalle na tafiya da ruwa fuska.

6 – idan an haifi yaro da kaciya mustahabbi ne a shafa aska kan zakarinsa , kamar yadda ya zo a hadisi: daga musa dan jafar (as) ya ce: lokacin da aka haifa ma rida (as) da ya zo da kaciya sai ya ce:  wannan da na wa an haife shi da kaciyarsa da tsarkakakke mai tsarkakewa, sai dai duk da haka zamu goggoga masa aska akan kaciyar don aiki da sunna da bin tafarki mikakke.

Sannan daga cikin mustahabbai akwai yin addu'a yayin kaciya:

عن الصادق (عليه السلام) ، في الصبي إذا ختن ، قال  : يقول  : اللهمّ هذه سنّتك وسنّة نبيّك صلواتك عليه وآله ، واتباع لمثالك وكتبك ولنبيّك بمشيّتك وإرادتك وقضائك ، لأمر أردته وقضاء حتّمته وأمر أنفذته ، فأذقته حرّ الحديد في ختانه وحجامته لأمر أنت أعرف به منّا ، اللهمّ فطهّره من الذنوب وزد في عمره وادفع الآفات من بدنه والأوجاع عن جسمه ، وزده من الغنى وادفع عنه الفقر ، فإنّك تعلم ولا نعلم )

7 – an karbo dag sadik (as) kan yaro idan za'a yi masa kaciya a ce: Allah wannan sunnar k ace da sunnar annabinka amincin Allah ya tabbata gare shi, da kuma da'a ga misalinka da littafinka da annabinka da abin da ka ke so da hukuncinka da iradarka, da al'amarin da ka nufe shi da hukuncin da ka tabbatar da shi da zartar da shi, zan dandana masa zafin karfe cikin kaciyarsa da kahonsa ga al'amarin da ka ne ma fi saninsa daga gare mu, Allah ka tsarkake shi daga zunubi, ka kara masa tsawon kwana ka ingije masa cutuka  da illoli daga jikinsa, ka kara masa wadata ka ingije masa talauci, lalle kai ka sani mu bamu sani ba.

وعنه (عليه السلام) ، قال  : أيّ رجل لم يقلها على ختان ولده ، فليقلها عليه من قبل أن يحتلم ، فإن قالها كفي حرّ الحديد من قتل أو غيره

8 – imam (as) ya ce: duk mutumin da bai karanta wannan addu'a ba lokacin kaciyar yaronsa ta ya karanta kafin yaron ya balaga, lalle duk wanda ya karanta za 'a ingije masa zafin karfe daga kisa da makamancinsa.

Kaciya bayan balaga tafi wajabta hatta kan wanda ya muslunta ya zama wajibi ya yi kaciya.

قال أمير المؤمنين (عليه السلام)  : إذا أسلم الرجل اختتن ولو بلغ ثمانين سنة[1]

9 – sarkin muminai ali (as): idan mutum ya muslunta to ya yi kaciya ko da kuwa ya kai shekaru tamanin.

الكافي بسنده عن محمّد بن قزعة ، قال  : قلت لأبي عبد الله (عليه السلام)  : إنّ من قبلنا يقولون  : إنّ إبراهيم ختن نفسه بقدوم على دنّ ـ  قدوم من بلاد الشام  ـ فقال (عليه السلام)  : سبحان الله ليس كما يقولون كذبوا على إبراهيم (عليه السلام) ، قلت  : كيف ذاك  ؟ فقال  : إنّ الأنبياء (عليهم السلام) تسقط عنهم غلفهم مع سُرَرِهم في اليوم السابع فلمّا  ولد لإبراهيم (عليه السلام) من هاجر عيّرت سارة هاجر بما يعيّر به الإماء ـ  ربما عدم خفضهن  ـ فبكت هاجر واشتدّ ذلك عليها ، فلمّا رآها إسماعيل (عليه السلام) تبكي بكى لبكائها ، فدخل إبراهيم (عليه السلام) فقال  : ما يبكيك يا إسماعيل  ؟ فقال  : إنّ سارة عيّرت اُمّي بكذا وكذا فبكت فبكيت لبكائها ، فقام إبراهيم (عليه السلام) إلى مصلاّه فناجى فيه ربّه وسأله أن يلقي ذلك عن هاجر فألقاه الله عنها ، فلمّا ولدت سارة إسحاق وكان اليوم السابع سقطت عن إسحاق سُرّته ولم تسقط عنه غلفته ، فجزعت من ذلك سارة فلمّا دخل إبراهيم (عليه السلام) عليها قالت له  : يا إبراهيم ما هذا الحادث الذي حدث في آل إبراهيم وأولاد الأنبياء  ؟ هذا ابنك إسحاق قد سقطت عنه سرّته ولم تسقط غلفته  ؟ فأوحى الله إليه  : أن يا إبراهيم هذا ما عيّرت سارة هاجر فآليت أن لا اُسقط ذلك عن أحد من أولاد الأنبياء لتعيير سارة هاجر فاختن إسحاق بالحديد وأذقه حرّ الحدى قال  : فختنه إبراهيم بالحديد وجرت السنّة بالختان في أولاد إسحاق بعد ذلك

10 – akafi da isnadinsa daga muhammadu dan kaza'atu, ya ce: na cewa baban Abdullah  (as) lalle wanda suka gabace mu na cewa: Ibrahim (as) ya yiwa kansa kaciya da gatari, sai y ace: subhanallah abin da suke fadi bashi da kamshin  gaskiya lalle sun yiwa ibrahim (as) karya sai na ce to yaya al'amarin ya kasance? sai ya ce: su annabawa (as) cibinsu da fatar kaciyarsu na faduwa a rana ta bkwai da haihuwarsu yayin da ibrahim ya samu azurtuwa da da daga hajara sai saratu ta yiwa hajara gori da abin da mata kewa kuyangu gori, sai hajara ta fashe da kuka har kukan na ta ya tsananta yayin da isma'il (as) ya ganta ta na sai shi ma take ya fashe da kuka, sai Ibrahim (as) ya shiga ya tambaye shi cewa me ye ya sanya mahaifiyarsa kuka ? sai isma'il

 ya ce: lalle saratu ta yiwa mahaifiyata gori da kaza da kaza to shi ne ta kama kuka ni ma kuka ya kama ni sakamakon kukanta, sai ibrahim ya nufi shimfidar sallarsa yayi munajati da ubangijinsa ya roke shi da kawar wa da hajara nakasar da ke tare da ita, sai Allah ya cire mata, yayin da saratu ta zo haihuwa sai ta haifi is'hak rana ta bakwai cibinshi ya fadi amma fatar kaciyar ba ta fadi ba, sai saratu ta firgice da ganin wannan al'amari, yayin da Ibrahim (as) ya shiga wajenta sai ta bashi labarin abin ya afku ta ce wannan wanne irin abu ne ya zo ma iyalin ibrahim, ta ce danka is'hak cibinshi ya fadi amma fatar kaciyarsa ba ta fadi ba? sai Allah ya yi wahayi ga ibrahim: ya Ibrahim wanann sakamko ne daga gorin da saratu ta yiwa hajara saboda haka na yi rantsuwa daga yanzu bazan kara cire cibi da kaciya daga kowanne da daga `yayan annabawa ba sakamakon tozarcin da saratu ta yiwa hajara, ka yiwa is'hak kaciya da karfe ka dandana masa zafinsa, sai Ibrahim ya yi masa kaciya, bayan haka sai wannan sunna ta cigaba cikin `ya`yan is'hak.[1] Alwafi m 12 sh 1359