فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

WAYE ME LADABTARWA

           

Dukkkanin ma'abocin hankali da fahimta yana bukatuwa ga ladabi domin shi ladabi na daga ribar hankali babu  hankali idan babu ladabi . me ladabtarwa na farko shi ne Allah matsarkaki lalle ya ladabtar da annabinsa muhammadu (saw).

ويقول الإمام الصادق  7: (إنّ الله عزّ وجلّ أدّب نبيّه فأحسن أدبه

 imam sadik (as)  na cewa : ( Allah mai girma da daukaka ya ladabtar da annabinsa ya kyawunta ladabinsa yayin da ya kammala masa ladabi sai y ace masa:

وَإنَّکَ لَعَلى خُلُقٍ عَظيم[1]

lalle kai kana kan dabi'a mai girma)

 sannan ya mika al'amarin mutane gare shi da al'umma don ya jagoranci bayinsa

wannan riwaya mai daraja da farko ta na ishara kan cewa kowanne daya daga cikin mu na bukatar wanda zai masa ladabi hatta annabi (saw) na biyu kadai dai za'a yi masa ladabi kan kyawawan ladubba na uku bayan kammala da ladabi ya cancanta ya ladabtar da mutane da shiryar da su da shugabantakar su , shugaba ya zama tilas da farko ya zama ya ladabtu  da kyawawan ladubba har ya zma ya na cancanta shugabantar mutane kamar yadda koyon kyawawan ladubba na bukatar zamani mai tsayi ba kuma abu ne mai sauki ba.

قال الإمام الصادق  7 أيضآ: (إنّ الله عزّ وجلّ أدّب نبيّه حتّى إذا أقامه

على ما أراد قال له : (وأمر بالعرف واعرض عن الجاهلين )[2]  فلمّـا فعل ذلک

رسول الله  9 زكّاه الله تعالى فقال : (إنَّکَ لَعَلى خُلُقٍ عَظيم ). وقال النبيّ

الأعظم : (أدّبني ربّي فأحسن تأديبي ). وقال : (أنا أديب الله، وعليّ أديبي ). وقال أمير المؤمنين علي  7: (إنّ رسول الله  9 أدّبه الله عزّ وجلّ ، وهو أدّبني ، وأنا أؤدّب المؤمنين ، واُورّث الأدب المكرّمين[3] ).

imam sadik (as) : Allah matsarkaki ya ladabtar da annabinsa (saw) ya zuwa klokacin da ya tsayar da shi kana bin da ya so sai y ace masa:  ( kayi umarni da aeri ka kau da kai daga jahilai )    yayin da annabi (saw) ya aikata haka sai Allah ya tsarkake shi ya ce: ( lalle kai ka na kan dabi'a mai girma ) 2 annabi (saw) ya ce: ni ne wanda Allah da kansa yay i mini tarbiyya ) Allah ya ladabtar da ni ya kyawunta ladabina, a wani wajen kuma y ace: ni Allah ne yay i tarbiyya ni kuma na yiwa ali.

sarkin muminai ali (as) ya ce: shi Allah da kansa ya yi masa ladabtarwa ni kum ashi ya ladabtar da ni ni kuma zan ladabtar da muminai , zan gadar da ladabin ma'abota karamci.

mai tarbiyantarwa na fari shi ne Allah, sannan annabawa, sannan wasiyyansu sai kuma malamai nagargaru masu takawa wadanda sune magada annabawa da dai misalsalansu, sannan iyaye mata da mazansu , kowanne cikinsu a mukamin ladatarwa da tarbiyyya sai ya fara da kansa tukuna gabanin waninsa ya ladabtu da tarbiyantuwa da ladubban Allah da manzonsa da waliyyansa rabautattu.

قال أمير المؤمنين علي  7: (تولّوا من أنفسكم تأديبها، واعدلوا بها من ضرورات عادتها). وقال  7: (زکِّ قلبک بالأدب كما يزكّى النار بالحطب ، ولا تكن كحاطب الليل وغُثاء السيل . وأفضل الأدب ما بدأت به نفسک ، ومعلّم نفسه ومؤدّبها أحقّ بالإجلال من معلّم الناس ومؤدّبهم[4] )[

sarkin mumainai ali (as) ya ce: ku jibanci ladantar da kawukanku ku yi adalci da ita daga larurar al'adarta.

a wani wurin kuma ya ce: ka tsarkake zuciyarka da ladubba kamar yadda a ke tsarkake wuta da kirare, ka da ka zamnato kamar mai itacen dare da tarkacen ambaliyar tafki, mafi falalar ladabi shi ne wand aka far da kanka, mai kyar da kansa shi ne mai  ladabtar da ita shi ne ya fi cancanta da girmamawa daga mai ladabtar da mutane.

من تأدّب بآداب الله عزّ وجلّ أدّاه إلى الفلاح الدائم[5]

ali (as) ya ce : duk wanda ya ladabtu da ladubban Allah mai girma da daukaka zai kaishi zuwa ga rabauta madawwamiya.

  wannan aya mai daraja ta sauka :

لا تَمُدَّنَّ عَيْنَيْکَ إلى ما مَتَّعْنا بِهِ أزْواجآ مِنْهُم[6]ْ )[

 ( ka da mika idanunka zuwa ga abin da muka jiyar da matayen aure da cikinsu ).

أمر النبيّ  9 مناديآ ينادي : مَن لم يتأدّب بآداب الله تقطّعت نفسه على الدنيا حسرات

annabi (saw) ya umarce mai yekuwa ya yi yekuwa : duk wanda bai ladabtu da ladubban Allah ba zuciyarsa ta yanke kan hasarar duniya.

 وقال  7: (إنّ الله تعالى أدّب عباده المؤمنين أدبآ حسنآ)، فقال جلّ من قائل : (يَحْسَبهُمُ الجاهِلُ أغْنِياءَ مِنَ التَّعَفُّفِ )[7]. وقال : (من لم يُصلح على أدب

 

الله لم يصلح على أدب نفسه ).

imam (as) ya ce: Allah matsarkaki ya ladabtar da bayinsa muminai ladabi mai kyawu ) sai madaukaki y ace: ( jahilai za su dinga tsammaninsu mawadata sakamakon kamewa )

a wani wajen ya ce : duk wanda bai gyaru da ladabin Allah ba bazai gyaru da ladabin kansa ba.

ladabi na daga ni'momin Allah kan bayinsa ya kamaci kowa da kowa ya nemi wannan ladabi.

فإنّ الإمام الرضا  7 يقول : العقل حباء من الله، والأدب كلفة ، فمن تكلّف الأدب قدر عليه ، ومن تكلّف العقل لم يزدد بذلک إلّا جهدآ.

lalle imam rida (as) na cewa hankali kyauta ce daga kyaututtukan Allah, ladabi kuma kallafa ne, duk wanda ya kallafantu da ladabi zai samu iko kansa, duk wanda ya kallafantu da hankali babu abin da zai kareshi face wahala.

wannan na nuni da cewa fagen neman fafala da koyon ladabi lalle fage ne mai fadi, mutum wajen kewayata ya na bukatar zage dantse da kallafawa kai da jurewa wahalhalu don samun shi  da adontuwa da shi  har ya zamanto kyawawan ayyukansa sun yawaita munansa sun karanta.

فإنّ أمير المؤمنين  7 يقول : من كلّف بالأدب قلّت مساويه .

 lalle sarkin muminai ali (as) yana cewa: duk wanda ya kallafantu da ladabi munanansa za su ka

                             [1] Alkalam:4

[2] A'araf:199

[3] Biharul anwar m 17 sh 8

[4] Masdarin da ya gabata m 2 sh 56

[5] Masdarin da ya gabata m 92 sh 214

[6] Hujrat:88

[7] Bakara:273