فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

ME NENE LADABI

 

A wannan waje mai karatu na da hakki bayan ya san rawar da ladabi ke taka cikin rayuwar mutumtaka, ya kuma riski muhimmancinsa da kasantuwar babu hankali ga wanda bai da ladabi ba da ban ladabi ba da dan adama ya tsinci kansa a sahun dabbobi  da kamanceceniya da su ko kuma shi ya fi su batan hanya, ya da hakkin tambayar kan cewa meye ladabi, kaka za mu iya zuwa gare shi , kaka za mu iya ladabtar da kawukanmu da wanne abu za mu ladabtu ???

Sannan mu ladabtar da wasu musammam 'ya'yan mu wadanda su tsokar zukatanmu ne ?

Za mu rairaye amsar wadannan tambayoyi mu ambace su karkashin riwayoyi da suka zo daga iyalan annabi (as) lalle sune ma'adanan ilimi da ladabi, kalmansu haske ayyukanku alheri umarninsu shiriya, wasiyyarsu takawa sune shugannin bayi rukunan kasa su ababaen koyi ne nagari da kwaikwayo.

Ma'anar ladabi:[1] tsari kyakkyawa da halastaccen aiki ya da ce ya afku a kansa cikin addini ko wajen ma'abota hankali cikin al'ummarsu , kamar ladubban addu'a da laduubban ganawa da abokai , idan ka so ka na iya cewa : ladabin kyawuntar aiki .

Idan aiki ya kasance ya kyutata  bayan saukakarsa a mahangar sharia tsarkakka ma'ana wahayi da hujjar zahiri ko kuma ta mahangar hankali da boyayyar hujja, lalle shim ma zai kasance daga ladabi, ba zai kasance ba face ta al'amura halastattu wadanda shari'a ba tayi hani kansu ba, baya tabbatuwa face cikin ayyukan da mutum yake da zabi kai wadanda su ke tsare tsare daban-daban, har ya zamanto ba'arinta ya yi ado da kwalliya da ladabi koma bayan wani ba'arin, kamar ladabin cin abinci a muslunci daga cikin ladubbansa shi ne a fara ci da yin bismillah  a gama da hamdala sannan idan za'a ka da aci a koshi makil ka da adinga kallon wasu a wanke hannuwan kafin fara ci da gamawa da sauransu, kowanne abu na da na sa ladabin a kebance.

Ladabi na nufin kyakkyawan tsari cikin ayyukan da kake da zabi ,

Ladabin kowacce irin al'umma shi ne madubin da ke hakaito wayewarsu da cigabansu da akidinsu da dabi'unsu.

Sai dai ladabi bay a nufin kyawan dabi'u da zukata siffanta da zurfafa cikinsu  ladabi dais hi ne ayyuka nagari  daga tushen dabi'u  , manufar rayuwa wadda dan adam ke nema iata ke bayyana ladabinsa da ayyukansa ta shata masa layi wanda bai iya shallake shi cikin tafiyarsa a rayuwance  da neman kusantar manufarsa.

Sannan ladabin ubangiji wanda ya ladabtar da annabawa da manzani da walyyai da makusanta cikin bayinsa shine kakyawan tsari cikin ayyuka addini wanda suke hakaito manufar addini da abin da shi yak e san ya ga ya cimma ya kai gare shi , shine bautar Allah bisa dukkanin sabanin addinan sama na gaskiya da sassabawar matabobinsu da kamala.

Muslunci bai gafala daga kramin abu da babba ba bari madai ya karkata zuwa dukkanin fukokin rayuawar dan adam, hakika ya yalwata ladabi ya tsarawa kowanne aiki ladabinsa da ke hakaito manufarsa ta rayuwa,  manufar ladabin  muslunci shi ne tauhidi bai da wata manaufa da ta wuce tauhidi a bautawa Allah cikin marhalar akida da aiki,  mutum ya yi imani da mafara da karshe lalle tilas ya zama anga  da'a da bauta cikin rayuwarsa da zantukansa da ayyukansa da sauran bangarorin rayuwarsa .

Ladabin ubangiji da annabta da wilaya dukkaninsa  abu guda ne hakika ce daya rak wato tsarin tauhidi cikin aiki, sannan kowanne mutum daga cikin mu sai ya fara  ladabtar da kansa kafin waninsa, saboda wanda bai da abu bai iya ba da shi:

أفَمَنْ يَهْدِي إلَى الحَقِّ أحَقُّ أنْ يُتَّبَعَ أمَّنْ لا يَهِدِّي إلاَّ أنْ يُهْدَى فَمَا لَكُمْ كَيْفَ

 [2]تَحْكُمُونَ

( shin wanda ke shiryarwa zuwa gaskiya shi ne ya fi cancanta abi ko kuma wanda bai shiryawa sai dais hi ma a shiryar da shi, me ya faru da ku kaka kuke hukunci )

 

Ku na da abin kwaikwayo kyakayawa daga annabawa da manzanni da salihai.

Sannan kowanne abu na da asalai da reshe, ya kamata mu fara bayyana muku asalai ku kuma sai ku nemi rassa da dabbakasu da sanni juzu'ai.

 [1] Tafsiril almizan m 6 sh 255

[2] Yunus:35