فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

MASADIR DIN LARABCI

 

1 -adabul falasifa- dan is'hak hanin

2 – adabul kur'an- muhammadu ashraf alim

3 – adabul mauta'allimin- kajo nasirildini dusi

4 – adabul muttakin- ahmad Muhammad abad

5 – adabul majalis- sayyaid Muhammad rida sahib

6 – adabul muridin fittasaruf- shaibani mosuli

7 – adabul mushtak- alhasani imad

8 – adabul madamin- maulawai nasar ahmad sahib

9 - adabul muluk- rafi'ul dini dan ali

10 – adabul nafsi- sa'alabi abdul – mali dan Muhammad

11 – adabul nufus- al'aina'I sayyaid Muhammad

12 – adabul tilawatil kur'ani-  jalal dini suyudi

13adabu walulumul insaniya- markazul arabi lil buhusi ta'alimul ali

14 – al'adab- abu abbas abdullahi ibn mu'utazz

15 – adabul istikara- alhasani abdullahi ibn mohd

16 adabul jum'atu- bahabani bakir

17 – adabul harb washshuja'a- fakarul mudir mohd ibn Mansur

18 – adabiul zufaf fis sunna mudahhara- mohd nasirul dini albani

19 adabul haramaini- budaha'I gulfaigani

20 – adabul suluk- assar lawasani mohd ibn mohd

21 – adabul shar'iyya wa musukmar'iyya- ibn muflih mohd

22 – adabul suhubatu wal mu'ashara- mohd ibn mohd gazzali

23 – adabul salat- sayyaid komaini

24 – adabul salat- mohd taki

25 – adabul dayyiba fil islam-  mohd bakir majalisi

26 – adabul ishratu wazikrul suhubatu wal'ikwatu    abu barkat

27 – adabul fafatu- afandi fkri alim

28 – adabul islam- hammad salihu hamadi

29- adabul ahadisul kadsiyya- ahmad sharbasi

30 – adabul imla'i was'timla'I- abdulkarim sam'ani

31 – adabul harbi wassilmi fi suratul anfal- ahmad jamal amari

32 – adabul husaini wa hamasatuhu- ahmad sabiri hamdani

33 – adabul addu'a fil islam- dahir abu ragif

34 – adabul adduniya waddini- aliyu ibn mohd albasari

35 – adabul dini- zakiyyu almahasini

36 – adabul rihlat inda arab- ali musin isa malullah

37 – adabul siyasa fi asril umawai- ahmad mohd sufi

38 – adabul sagir- ibn mafakki'I

39 – adabul sufi fil masar- ali safi muhsini

40 – adabul dibbi wa adabul dabib- mohd abdul-hamid

41-  adabul ulama- mohd sawisi

42 – adabul fukaha'u- kanon Abdullah

43 – adab fiddini- gazzali

44 – adabul kadi- ahmad kassaf

45 – adabul kadi wal kada-  muhallab kaisi

46 – adabul kada- ibrahim ibn abu dammi

47 – adabul katib-  ibn kutaiba

48 – adabul kitab-  mohd ibn yahaya

49 – adabu lil hayat- maktabatu sayyid shuhada

50 – adabul majalasa- yusuf in Abdullah

51 – adabul mufti wal mustafti- usman ibn salihu

52 – adabul nabawi- mohd abdul-aziz kuli

53 – adabul wajiz lilwaldail sagir- Abdullah ibn mufakki'I

54 – adabul waizir-  marudi

55 – adabu waddi inda kudama'u misriyin-  zikra anton

56 – adabu wakkiyamu hayatul mu'asira- ashmawi

57 – amali sayyid urtada-  sayyyid murtada alamul huda

58 – unsul tujjar fi aksamul makasib- narraki mahadi inb abi zar

59 – ausaful ashraf-  kajo nasiril dini dusi

60 – ahasinul mahasin-  Ibrahim rakki

61 – ihya'u ulumul dini- gazzali

62 – akhlak nabiyu (saw) wa'adabihi-  shaik  abdullah ibn mohd

63 – burhanul ahkam fi adabul islam- maulawi mohd burhan

64 – bulugul adab fim ma'asirul arab- muhyid – dini addar

65 – baina fikihu wa dab-  Abdullah Khalil

66 – baina falsafa wa adab- ali adham

67 – attibyan fi adabul hamlil kur'ani- yahaya ibn sharaf nawawi

68 – atytibyan fi yahataju ilaihil zaujani- jasim yasin

69 – attajwid wa adabul tilawa-  addar dauda

70 – tuhfatul ahbab fi adabul da'am wa sharab-  sayyid hassan amili

71 – attazkiratu sami'u wa mutakallim- Ibrahim kittani

72 – tilawatul kur'anil majid fada;iluha wa adabiha-  ibn siraj dini

73 – jami'ul sa'adat-  muhakkik narraki

74 – jami'ul akhlak rawi- wa'adabul sami'u

 

تo tabbas zata iya tona masa asiwa da ya voye aqidarsa daga wannan basarake , idan matarsa ta zamanto ba'amintacciya ba to tabbad- Ra’ayin da ya tafi a kan cewa Shi’anci ya bayyana ne lokacin da aka yi yakin Duff bisa sabanin yadda hakan ya faru, wasu sun tafi a kan cewa dukkan abubuwan da suka faru kafin wannan yakin ba su iya kai wa ga faruwar Shi’anci ba, amma ya faru ne lokacin da aka samu aukuwar yakin Duff, (wato Karbala). Yayin da wasu suka tafi a kan cewa Shi’anci kafin yakin Duff bai wuce al’amarin gina ruhi ba[1] kamar sufanci da zuhudu da siffantuwa da kyawawan siffofi na halaye na gari, amma bayan yakin Duff sai ya samu motsi na siyasa da kafuwa cikin zukatan mutane, kuma ya samu fadada, kuma da yawa daga mustashrikun sun tafi a kan wannan ra'ayi ne, da kuma da yawa daga marubutan wannan zamani. Dakta Kamil Mustapha yana cewa: Wannan samun ma’ana ta Shi’anci kamar yadda yake a yau, ta samu ne bayan kashe Imam Husain (a.s) yayin da ya kasance wani tsari na mazhaba ta musamman.

Yayin da kuma Dakta Abdul’aziz Adduri ya tafi a kan cewa Shi’anci ya samu tsarin siyasa ne bayan kashe Imam Ali (a.s), kuma wannan ya hada har zuwa lokacin kashe Imam Husain (a.s), yayin da ya yi la’akari da wannan ci gaban lokutan da suka gabata ne[2].

Wannan shi ne ra’ayin Buruklman a cikin tarihin al’ummun musulmi yayin da yake cewa: A bisa gaskiya mutuwar shahada da Imam Husain (a.s) ya samu kuma ba ta da wani tasiri na siyasa kamar yadda yake rayawa- ta taka babbar rawa wajen samun ci gaban addini gun Shi'a rundunar Ali (a.s), wanda ya zama bayan haka ne mahadar jayayyar dukkan Larabawa –kuwa wannan ba haka yake ba- kuma yau kabarin Husain (a.s) a Karbala yana daga cikin mafi tsarkin wuri gun Shi'a, musamman Farisawa da ba su gushe ba suna[1] Assila bainat tasawwuf wat tashayyu’, shafi: 23.

[2] Mukaddima fi tarikhi sadril islam, shafi: 72.