فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

KABBARA

 

taken ango da amarya cikin daren amaraci shi ne kabbbara don koyi da annabi (saw) da iyalansa (as) da kuma koyi da abin da mala'iku suka yi daren amarcin fatima (as).

عن جابر الأنصاري ، قال  : لمّـا زوّج رسول الله (صلى الله عليه وآله) فاطمة (عليها السلام) من عليّ  (عليه السلام) أتاه اُناس من قريش فقالوا  : إنّك زوّجت علياً بمهر خسيس ، فقال  : ما  أنا زوّجت علياً ، ولكنّ الله زوّجه ليلة اُسري بي عند سدرة المنتهى ، أوحى الله عزّ وجلّ إلى السدرة أن انثري ، فنثرت الدرر والجواهر على الحور العين ، فهن يتهادينه ويتفاخرن ويقلن  : هذا من نثار فاطمة (عليها السلام) بنت محمّد (صلى الله عليه وآله) ، فلمّـا كانت ليلة الزفاف أتى النبيّ (صلى الله عليه وآله) ببغلته الشهباء وثنى عليها قطيفة وقال لفاطمة  : اركبي ، وأمر سلمان (رضي الله عنه) أن يسوقها ، والنبيّ (صلى الله عليه وآله) يقودها ـ  أي يمشي خلفها  ـ فبينا هم في بعض الطريق إذ سمع النبيّ (صلى الله عليه وآله) وجبة ـ  بفتح وسكون السقطة مع الهدة ، أو صوت الساقط  ـ فإذا هو بجبرائيل (عليه السلام) في سبعين ألفاً من الملائكة وميكائيل (عليه السلام)في  سبعين ألفاً ، فقال النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : ما أهبطكم إلى الأرض  ؟ قالوا  : جئنا نزفّ فاطمة  (عليها السلام) إلى زوجها ، وكبّر جبرائيل (عليه السلام) وكبّر ميكائيل وكبّرت الملائكة وكبّر محمّد (صلى الله عليه وآله) فوضع التكبير على العرائس من تلك الليلة

9- an karbo daga jabir Ansari ya ce: yayin da manzon allh (saw) ya aurar da fatima (as) sai wasu mutane daga cikin kuraishawa suka je wajensa suka ce masa: ka aurawa ali `yarka da sadakin da bai taka kara ya karya ba, sai ya ce musu: bani ne aurawa ali ba, Allah ne ya aura masa tun daren da  aka kaini isra'i zuwa tukar magarya, Allah ya yi wahayi ga bishiyar magarya cewa ta dai-daita, sai ta zubar da  zinariya gwagwalai kan matan aljanna, sai suka kama yiwa juna hadaya da alfahari suna cewa wannan alewar daurin auren Fatima (as) kenan `yar muhammadu  (saw) daren kai marya sai annabi ya zo akan alfadarinsa ya yi shimfida kan alfadarin ya cewa Fatima (as) hau kai, ya umarci salmanu (rd) da ya ja alfadari shi kuma ya kora shi daga baya, a yayin da suke tafiya kan sashen hanya  sai kwatsam suka ji wata kara ta fado  kawai sai ga mala'ika jibrilu  tare da mala'iku dubu saba'in, mika'ilu ma tare da dubu saba'in, sai annabi (as) ya ce:  me ya sauko da ku kasa ? sai suka ce: munzo raka Fatima (as) dakin mijinta, sai jibrilu (as) ya yi kabbara shi ma mika'il (as) ya yi kabbara, ragowar mala'iki su kayi kabbar, annabi (saw) ya yi kabbara  daga wannan dare a ka sanya kabbara cikin amarci.

ويجوز السهر ليلة العرس كما ورد عن الإمام الكاظم (عليه السلام) ، عن آبائه  (عليهم السلام) ، قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : لا سهر إلاّ في ثلاث  : تهجّد بالقرآن ، أو طلب علم ، أو عروس تُهدى إلى زوجه[1]ا

10-ya halasta su kwana idanuwansu bude suna ta hira kamar yadda ya zo daga imam kazeem (as) daga babaninsa (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce: babu kwana ido bude sai cikin abubuwa uku: kwana ibada da karatun kur'ani, ko cikin neman ilimi, ko amrya da aka kaiwa mijinta.

 10 – haka ma ya halsta a rera wakoki hatta da buga mandiri amma banda amfani da kayayyakin kide kide na wargi da sakarci ko amfani da kalmarn alfasha.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : فرق بين النكاح والسفاح ضرب الدفّ

11- manzon Allah (saw ) banbanci aure da zina shi ne buga mandiri

قال عليّ (عليه السلام)  : قالت الأنصار  : يا رسول الله (صلى الله عليه وآله) ، ماذا نقول إذا زففنا النساء  ؟ فقال النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : قولوا  : أتيناكم أتيناكم فحيّونا نحيّيكم ، لولا الذهبة الحمراء ما حلّت فتاتنا بواديكم

1-      mutane madina sun tambayi manzon Allah (saw) da me zamu kai amaryarmu ? sai manzon Allah (saw) y ace : ku ce : munzo muku munzo muku , ku gaishe mu mu gaishe ku , ba don jar zinariya ba da budurwar mu ba ta sauka kwazazzabanku ba.

2-      اجتاز النبيّ (صلى الله عليه وآله) بدار عليّ بن هبّار فسمع صوت دفّ ، فقال  : ماهذا  ؟ قالوا  : عليّ بن هبّار أعرس بأهله ، فقال (صلى الله عليه وآله)  : حسن هذا النكاح لا السفاح ، ثمّ قال  (صلى الله عليه وآله)  : أسندوا النكاح وأعلنوه بينكم واضربوا عليه الدفّ ، فجرت السنّة في النكاح بذلك

14 – manzon Allah (saw) ya wuce ta gidan aliyu dan hubbar sai ya ji sautin mandiri, sai ya ce: me ye wannan ? sai suka ce aliyu dan hubbar ne ya angonce iyalinsa, sai manzon Allah (saw) ya ce ya yi kyau wannan aure ne ba zina ba, sai ya ce: ku jingina aure ku bayyanar da shi a tsakaninku ku buga mandiri, sai sunnar aure ta cigaba kan haka.

 

 [1] Biharul anwar m 100 sh 267