فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ GABATARWA
■ FASALI NA 1
■ WANE NE MAI TARBIYA ?
■ KASHE-KASHEN TARBIYA
■ ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA
■ IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI
■ IYALI A LUGGANCE
■ FASALI NA 2
■ AUREN DABI'A
■ AUREN SHARI'A
■ KASHE-KASHEN AURE
■ ADADIN MAZAJE
■ HANYOYIN TABBATAR AURE
■ kasantuwan miji daya rak mace daya rak
■ FASALI NA 3
■ DALILAN DAKE SANYA YIN AURE DA MANUFOFINSA
■ SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE
■ DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA
■ TAUHIDI
■ TAKAWA
■ MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH
■ SUNNAR ANNABI
■ KARUWAR ARZIKI
■ KARUWAR IMANI
■ ALFAHARI
■ KARUWAR IBADA
■ GARKUWA
■ SADAR DA ZUMUNCI
■ RIKO DA ADDINI
■ DEBE HASO
■ FASALI NA 4
■ DALILAN TARBIYA NA GADO DA DABI'A CIKIN AURE
■ ASALI
■ WATA CIKIN BURUJIN AKRABU
■ HUKUNCIN ILIMIN BUGA KASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI
■ MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI
■ SON MATA
■ MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA
■ 1MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI KARANCI SADAKI
■ KARANCIN BUKATU DA SAUKAKE HAIHUWA
■ KASHE-KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU
■ TSARA CIKIN AURE
■ FASALI NA 5
■ YARDA SHARADI NE CIKIN AURE
■ FAFUTIKA CIKIN AURE
■ AUREN WURI
■ HUDUBA
■ SADAKI
■ HATSARIN TSADAR SADAKI
■ AUREN SHARI'A
■ DAREN ANGONCI
■ KABBARA
■ AYYUKAN DAREN ANGONCI
■ ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI
■ WALIMA
■ RARRABA ALEWA KO DABINO
■ LADUBBAN SADUWA DA IYALI
■ MAFI DADIN DADADA
■ WASA DA MATA GABANIN JIMA'I
■ LOKUTAN SADUWA NA MUSTAHABBI DA NA MAKARUHI
■ HUKUNCIN AZALO
■ ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI
■ FASALI NA 6
■ HAKKOKIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI
■ HAKURI
■ KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA
■ HAKKOKIN MACE
■ CIYARWA DA YALWATAWA
■ TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI
■ KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
■ UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA
■ GARKUWA
■ KYAUTATAWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ KYAWUNTA ZAMANTAKEWA
■ HAKKOKIN MIJI
■ NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI
■ TAUSAYAWA MIJI
■ HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYAYYAKINSA
■ HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAKKOKI
■ JIMA'I
■ ADO
■ KAMEWA CIKIN MAGANA
■ MAZAJE SUNE MASU TSAYUWA
■ SHUGABANTAR IYALI
■ DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE
■ SON JUNA
■ YAWAITA AIKATA ALHERI
■ SANYA FARIN CIKI
■ BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI
■ KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA
■ TAIMAKO DA TALLAFAWA
■ TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA
■ KALAMIN AKIDOJI MAI KYAWU DA KARFAFAFFEN FURUCI
■ KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI
■ BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI
■ KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI
■ RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI
■ RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE
■ RASHIN GORI KAN MIJI
■ RASHIN KAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA
■ YIN SHAWARA DA MATA AMMA BANDA BIYE MUSU
■ TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA
■ HANKALTA
■ MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA
■ KISHI
■ TAIMAKEKENIYYA
■ DADADAWA IYALI
■ TAFIYAR DA GIDA NA HANNUN MIJI.
■ BOYEWA MATA HARKOKIN KUDADENKA
■ KYAWUNTA ZAMA DA MIJI
■ WATSI DA BOKANCI DA TSAFE TSAFE
■ HIDIMA MADAWWAMIYA
■ GODIYA
■ KAUNAR JUNA
■ TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA
■ FASALI NA 7
■ MUKAMI NA FARKO
■ SON `YA`YA DA KANAN YARA
■ MUKAMI NA 2
■ DA NAMIJI KO MACE
■ MUKAMI NA 3
■ NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI
■ MUKAMI NA 4
■ RAINON CIKI DA LADUBBNSA
■ MUKAMI NA 5
■ TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I
■ MUKAMI NA 6
■ HAIHUWA
■ MUKAMI NA 7
■ SHAYARWA
■ MUKAMI NA 8
■ RADIN SUNA
■ MUKAMI NA 9
■ TAYA MURNA DA SAMUN `DA
■ MUKAMI NA 10
■ AKIKA
■ WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN
■ MUKAMI NA 11
■ KACIYA
■ MUKAMI NA 12
■ KAMANCECENIYARSA DA MAHAIFINSA
■ MUKAMI NA 13
■ MATAKAN TARBIYYYAR YARA
■ MUKAMI NA 14
■ ADALCI TSAKANIN `YA`YA
■ MUKAMI NA 15
■ SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO
■ FASALI NA 8
■ HUKUNCE HUKUCEN MATA DA YARA
■ FASALI NA 9
■ BATUTUWA DABAN-DABAN
■ FASALI 10
■ SAKI
■ GABATARWA
■ HAKIKANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI
■ WAYE ME LADABTARWA
■ ME NENE LADABI
■ ASALAN LADUBBA
■ MASADIR CIKIN LADUBBA
■ MASADIR DIN LARABCI
■ SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA

TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I

 

Lalle abinci na da tasiri matuka cikin jiki dan adam da ruhinsa kamar yadda dabi'a da ilimin likitanci ya yi shaida kan haka da kuma abubuwan da suka zo daga hadisai masu daraja, ga kadan daga cikin abincin da ke da tasiri kebantacce ga masu dauke da ciki da yara kamar yadda ya zo a hadisi:

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : كلوا السفرجل وتهادوه بينكم ، فإنّه يجلو البصر وينبت المودّة في القلب ، وأطعموه حبالاكم ، فإنّه يحسّن أولادكم ، وفي رواية  : يحسّن أخلاق أولادكم

1 – manzon Allah (saw): ku ci safarjal ku yi hadayarsa tsakaninku lalle shi yana ya ye gani ya na kuma tsirar da kauna cikin zuciya, ku baiwa matanku masu ciki, lalle ya na kyawunta `ya`yayenku, a wata riwayar: ya na kyawunta dabi'un yaranku.

عن الصادق (عليه السلام) ، أ نّه نظر إلى غلام جميل ، فقال  : ينبغي أن يكون أبو  هذا أكل سفرجلا ليلة الجماع

2 – daga sadik (as) : yayin da ya kalli wani kyakkyawan yaro, sai ya ce: da gani baban wannan yaro ya ci safarjal a daren da ya kusanci iyalinsa.

الكافي عبد أبي عبد الله (عليه السلام) قال  : قال أمير المؤمنين (عليه السلام)  : خير تموركم البرني فأطعموه نساءكم في نفاسهن يخرج الولد ذكيّاً حليماً ، وفي خبر آخر  : حكيماً .

3 – alkafi daga baban Abdullah (as) ya ce: sarkin muminai ali (as) ya ce: mafi alherin dabinonku barrani ku ciyar da matanku kwanakin nifasinsu yaro zai zamanto mai kaifin basira da hakuri.

عن أمير المؤمنين (عليه السلام) قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : ليكن أوّل ما تأكل النفساء الرطب فإنّ الله تعالى قال لمريم  : (  وَهُزِّي إلَيْكِ بِجِذْعِ النَّخْلَةِ تسَاقط عَلَيْكِ رُطَباً جَنِيَّاً  ) قيل  : يا رسول الله فإن لم يكن أوان الرطب  ؟ قال  : تسع تمرات من تمرات المدينة ، فإن لم تكن فتسع تمرات من تمر أمصاركم فإنّ الله تعالى يقول  : وعزّتي وجلالي وعظمتي وارتفاع مكاني لا تأكل نفساء يوم تلد الرطب فيكون غلاماً إلاّ كان حليماً وإن كانت جارية كانت حليمة

4 – daga sarkin muminai ali (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce: ya kamata ace farkon abin da mai nifasi za ta fara ci ya kasance danyen dabino lalle ubangiji na cewa:

 ( kuma ki girgiza kutturen dabino zuwa gareki ya zubar da `ya`yan dabino kanki nunannu.

 sai aka ce ya manzon Allah idan kuma bai kasance yana da dan dabino nunanne ba fa? sai ya ce: ta ci busashshen dabinon madina kwaya tara, akace idan kuma ba a samu na madina ba fa, sai y ace: ta ci kwaya tara daga busashshen dabinon garuruwanku, lalle Allah madaukaki na cewa na rantse da izzata da girmana da daukakar matsayina mai nifasi ba za ta ci nunannen dabino ranar da za ta haihu ba kuma ta haifi da namiji face ya kasance mai hakuri idan mace ce ta kasance mai hakuri.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : كلوا التين الرطب واليابس ، فإنّه يزيد في الجماع ...

5 – manzo Allah (saw) :  ku ci danyen baure da busashshe, lalle shi ya na kara karfin jima'i.

عن الصادق (عليه السلام)  : في البصل ثلاث خصال  : يطيّب النكهة ، ويشدّ اللثّة ، ويزيد في الجماع

6 – daga sadik (as) cikin albasa akwai abubuwa uku: tana kyawunta kamshin baki, karfafa dadashi, kara karfi cikin jima'i.

عن داود بن فرقد ، قال  : دخلت على أبي عبد الله (عليه السلام) وبين يديه جزر ، قال  : فناولني جزرة وقال  : كل . فقلت  : إنّه ليس لي طواحن ، فقال  : أما لك جارية . قلت  : بلى . قال  : مرها أن تسلقه وكله ، فإنّه يسخن الكليتين ويقيم الذكر .

7 – daga dauda dan farkad, ya ce: na shiga wajen baban Abdullah (as) sai ya bani dan itaciyar karas sai na ce bani da masu nike shi, sai ya ce  ba ka da kuyanga, sai nace ina da ita, sai ya ce ka umarce ta da dafama ka ci, lalle shi yana dumama koda ya na karfafa da tsayar da azzakari.

وقال (عليه السلام)  : الجزر أمان من القولنج والبواسير ويعين على الجماع .

8 – manzon Allah (saw) ya ce: karas aminci ne daga ciwon karzuwa da basir ya na kuma taimakawa lokacin jima'i.

ـ عن الصادق (عليه السلام) ، قال  : كلوا البطّيخ فإنّ فيه عشر خصال مجتمعة  : ... ويزيد في الباه

9 – sadik (as) ya ce : ku ci kankana, lalle cikin akwai abubuwa goma daga ciki ya na kara karfin da namiji.

قال النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : أطعموا نساءكم الحوامل اللبان ، فإنّه يزيد في عقل الصبي .

10 – annabi (saw) ya ce : ku ciyar da matanku masu dauke da ciki karo lalle shi ya na kara kaifin hankalin yaro.

 عن الرضا (عليه السلام) ، قال  : أطعموا حبالاكم اللبان ، فإن يكن في بطنهن غلام خرج ذكيّ القلب عالماً شجاعاً ، وإن يكن جارية حسن خَلقها وخُلقها وعظمت عجيزتها وحظيت عند زوجها ـ  أي سعدت به ودنت من قلبه وأحبّها ، واللبان  : الكندر 

11 – an karbo daga rida (as) ya ce: ku ciyar da matanku masu dauke da ciki karo, iadan ya kasance akwai yaro a cikinsu to zai fito daga cikinsu yna mai basira zuciya saduki masani, idan kuma mace ce za ta kasancemai kyawun halitta da dabi'a , za ta azurta da mijinta ta kusanci zuciyarsa ya kuma dinga sonta.

قال أبو الحسن (عليه السلام)  : لا تدع العشاء ولو بكعكة ، فإنّ فيه قوّة الجسد ولا أعلمه إلاّ قال  : وصلاح للزواج بل للجماع

12 – baban hassan (as) ya ce: ka da ku bar cin abincin dare ko da cake  lalle cikinsa akwai karfin jiki da gyara ga miji da jima'i.

قال أبو الحسن (عليه السلام)  : من أكل البيض والبصل والزيت زاد في جماعه ، ومن أكل اللحم بالبيض كبر عظم ولده

13 – baban hassan (as) ya ce : duk wanda ya ci kwai da albasa da mai zai karu cikin jima'insa, duk wanda ya ci kwai da nama kashin dansa zai girma.

عن بعض أصحاب أبي عبد الله (عليه السلام) ، قال له  : جعلت فداك ، إنّي أشتري الجواري فاُحبّ أن تعلّمني شيئاً أتقوّى به عليهن  ؟ قال  : خذ بصلا وقطّعه صغاراً صغاراً وأقله بالزيت ، وخذ بيضاً فافقصه في صفحة وذر عليه شيئاً من الملح فاذرره على البصل والزيت وأقله شيئاً ثمّ كل منه ، قال  : ففعلت فكنت لا اُريد منهن شيئاً إلاّ وقدرت عليه

14 – daga ba'arin sahabban baban abdullah (as) dayansu ya ce masa raina fansarka ., lalle ni ina sayen kuyangu ina son ka sanar dani wani abu da zan karfafa da shi kansu? sai ya ce: ka nemi albas aka yayyanka ta kanana ka soya da mai , sannan ka nemi kwai ka gutsitstsirashi cikin akushi ka zuba masa gshiri sannan ka zuba kan albasa da mai ka dan soya shi kadan sannan ka ci , sai ya aikata haka , ya ce sai na kasance ba neman wani daga garesu face na samu iko kai.

نهى النبيّ (صلى الله عليه وآله) عن الأكل على الجنابة ، وقال  : إنّه يورث الفقر

15 – manzon Allah (saw) ya yi hani daga cin abinci a halin janaba, ya ce : ya na gadar da talauci.

Da wani likita zai dauki wannan riwayoyi ya duba da idon basira da ya gano abubuwa da wani bai gabace shi ganowa ba , ko da ya ma ya gabace shi to zai san cewa abin da waninsa  ya gano tuntuni akwai shi cikin riwayoyin a'imma (as) fiye da daruruwan shekaru da suka gabata , wannan al'amari mai ban sha'awa na girmama matsayin muslunci cikin zukata musammam cikin wannan zamani da muke ciki da ake kiyasin abub

uwa da kiyasin zahiri tsantsa