sababun labare
- munasabobi » MAULIDIN IMAM HASSAN ASKARI
- labaran sakafa » SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ
- labaran sakafa » MUNA MIKA TA’AZIYA GA DAUKACIN GURGUZUN AL’UMMAR MUSULMI BISA SHAHADAR IMAM ALIYU IBN MUSA ARRIDA (A.S)
- munasabobi » TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S
- labaran sakafa » SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI 1441 TARE DA DAWOWA KARATU DAGA RANAR ASABAR 14 GA WATAN MUHARRAM
- labaran sakafa » BAYANI DANGANE DA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAM SHEKARA TA 1441 H
- labaran sakafa » BAYANI KAN MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAHAM SHEKARA 1441 H KASHI NA (2)
- munasabobi » BAYANI NA FARKO (1) BISA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAMAN SHEKARA 1441 H
- munasabobi » TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI
- labaran sakafa » Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Nufus Aliyu bn Musa Arrida (as)
- labaran sakafa » Makalar Hubbun Nisa’i fi Hadisun Nabawi ta fito- tare da Alkamalin Assayid Adil-Alawi
- labaran sakafa » Makalar Annaji Bashar Mau’udul Muntazar ta fito tareda Alkalamin Assayid Adi
- munasabobi » Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jafar bn Muhammad
- labaran sakafa » Makalar duba li mushatulArba’in tareda Alkalamin Assayid Adil-Alaw
- labaran sakafa » Allah ya girmama ladan ku da na mu bisa musibar rashin Sarkin muminai Ali (as)
Labarun da ba tsammani
- labaran sakafa » Makalar duba li mushatulArba’in tareda Alkalamin Assayid Adil-Alaw
- munasabobi » TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S
- labaran sakafa » Allah ya girmama ladan ku da na mu bisa musibar rashin Sarkin muminai Ali (as)
- munasabobi » Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jafar bn Muhammad
- labaran sakafa » Tunawa da Ranar haihuwar Imam Aliyu bn Husaini Zainul Abidin Amincin Allah ya tabbata a gare shi
- labaran sakafa » BAYANI KAN MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAHAM SHEKARA 1441 H KASHI NA (2)
- labaran sakafa » Maulidin Abul Fadlul Abbas bn Ali (as) and akewa lakabi da Kamaru Banu Hashim mai shayar masu kishi a Karbala
- labaran sakafa » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- munasabobi » TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI
- labaran sakafa » Makalar Annaji Bashar Mau’udul Muntazar ta fito tareda Alkalamin Assayid Adi
- munasabobi » Dan takaitaccen Karin haske kan zamanin Imam Alkazim (as)
- labaran sakafa » SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI 1441 TARE DA DAWOWA KARATU DAGA RANAR ASABAR 14 GA WATAN MUHARRAM
- labaran sakafa » Muna daukaka mafi daukakar ayoyin taya murna da farin ciki zuwa ga mukamin manzon Allah (s.a.w) da Ahlin gidansa tsarkaka aminicin Allah ya kara tabbata a gare su baki dayansu dangane da munasabar mauludin imam Bakir (as)
- labaran sakafa » Watsa muhadarar Sayyid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Al’ahwaz
- sanarwa » watsa shirye-shiryen Samahatu Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar taurarron dan Adam mai suna Addu’a
Labarai wanda akafi karantawa
- labaran sakafa » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- munasabobi » Dan takaitaccen Karin haske kan zamanin Imam Alkazim (as)
- labaran sakafa » Wasika ta uku ta karshe dangane da ra’ayoyin sayyid Kamalul haidari
- labaran sakafa » Mujallar kausar adadi na 33 ta samu fitowa
- labaran sakafa » Muna tayaku murnar zagayowar ranar haihuwar siddika dahira Fatima zahara amincin Allah ya kara tabbata gareta
- labaran sakafa » munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi
- labaran sakafa » Tunawa da zaluncin da akaiwa Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata gareta wacce itace farko wacce ta fara riskar manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi tare da-alkalamin sayyid Adil-Alawi
- labaran sakafa » Muna daukaka mafi daukakar ayoyin taya murna da farin ciki zuwa ga mukamin manzon Allah (s.a.w) da Ahlin gidansa tsarkaka aminicin Allah ya kara tabbata a gare su baki dayansu dangane da munasabar mauludin imam Bakir (as)
- labaran sakafa » MUHADARORIN SAMAHATUS SAYYID ALAWI NA WATAN RAMADAN MAI ALFARMA WADANDA ZA SU KASANCE CIKIN TASHAR MA'ARIF
- munasabobi » Muhadarar Sayyid Adil-Alawi cikin hubarren Fatima Ma’asuma dangane da munasabar shahadar Imam Musa Kazim amincin Allah ya kara tabbata a gare shi
- labaran sakafa » Watsa muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar Assaklaini
- labaran sakafa » munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi
- labaran sakafa » MUNA TAYA DAUKACIN MUSULMAI MURNAR ZAGAYOWAR RANAR HAIHUWAR WANDA AKA HAIFA CIKIN DAKIN KA’ABA ALIYU IBN ABI `DALIB(AS)
- labaran sakafa » Sayyid Adil-Alawi zai hau minbari don yin lacca kan Munasabar tunadawa rasuwar mawakin Ahlil-baiti Sayyid Muhammad Bakir Alawi
An haife shi a hudu ga watan Sha’aban
Daga cikin lakubbansa akwai: Kamaru Banu Hashim, Babul Hawa’ij, Sakka’u, Saba’u kandara, Kafilu Zainab, Badalul Shari’a, Hamilul Liwa’u, Kabashul Katiba, Hami Azima.... .
Mahaifiyarsa: itace
Sayyada Fatima Bintu Hazam Al’amiriya Alkilabiyatu, wacce aka fi sani da Ummu
Banin
Imam Ali (as) ya aureta saboda samun Abul Fadlu (as):
An raiwato cewa Imam Ali
(as) ya cewa dan’uwansa -Akilu wanda ya shahara da sanin nasabar larabawa, ina
neman macen da zata haifi wani sadauki daga larabawa domin in aureta ta Haifa mini
`da jarumi, sai ya ce masa, ka nemi Fatima bintu Hazam Alkilabiya Al’amiriya,
lallai cikin larabawa babu wadanda suka fi iyayenta jarumta, sai Imam yaje ya
aureta sai ta Haifa masa, farkon wanda ta fara Haifa masa shine Abbbas (as) bayansa kuma sai
Abdullah bayansa sai Jafar da Usman.
Siffofinsa amincin Allah ya kara tabbata a gareshi:
Abbas ya kasance kyakkyawan namiji kakkarfa yana hawan ingarman doki.
قال الإمام الصادق(عليه السلام): «كان عمُّنا
العباس بن علي نافذ البصيرة، صلب الإيمان، جاهد مع أبي عبد الله(عليه السلام)
وأبلى بلاءً حسناً، ومضى شهيداً
Imam Sadik (as) baffanmu Abbas ya kasance kan basira da tsantsar Imani, yayi jihadi tareda Abu Abdullah ya nuna jarumta ya yi shahada.
Hakika ya kasance shi yake dauke da tutar Husaini (as) wannan babbar tuta babu daukar ta sai sadauki jarumi cikin runduna.