sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Sayyid Adil-Alawi zai hau minbari don yin lacca kan Munasabar tunadawa rasuwar mawakin Ahlil-baiti Sayyid Muhammad Bakir Alawi
 • SABUWAR SHEKARA 1440 HIJRIYYA GA SAYYID ADIL-ALAWI
 • Watsa muhadarar Sayyid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Al’ahwaz
 • Bikin zaman makokin na kwanaki goma daga watan Muharram mai alfarma shekara ta 1440 hijri don juyayin shahadar Imam Husaini (as)
 • muhadarori cikin haramin Imam Rida (as) daga ranar Asabar shida ga zul hijja har zuwa ranar Juma’a 12 ga zul hijja hijira kamariya
 • Watsa muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar Assaklaini
 • Mu’assasar warisul Anbiya’i ta tarbi Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h
 • watsa shirye-shiryen Samahatu Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar taurarron dan Adam mai suna Addu’a
 • Shirin Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) a tashar Imam Rida (as) tsawon kwanaki biyu
 • Muhadarorin Samahatus Sayyid Alawi (h) na Akhlak cikin filin Husaini maxaukaki
 • Sayyid Adil-Alawi ya ziyarci cibiyar harkokin addini a garin Samarra mai tsarki
 • MUHADARORIN SAMAHATUS SAYYID ALAWI NA WATAN RAMADAN MAI ALFARMA WADANDA ZA SU KASANCE CIKIN TASHAR MA'ARIF
 • MUHADARORIN SAYYID ADIL-ALAWI NA RAMADAN CIKIN HUBBAREN IMAM ALI (A.S)
 • Godiya ga dukkanin wanda yayi tarayya cikin zaman makoki na shekara-shekara karo na 36 dangane da tunawa da wafatin Allah ya jikan rai Ayatullah Sayyid Ali Alawi.
 • Za a fara zaman makokin shekara-shekara da aka saba yi dangane da tunawa da wafatin babban malamin addinin muslunci Ayatullahi Sayyid Ali Alawi (rd)
 • JARIDAR SAUTUL KAZIMAINI MAI FITOWA WATA-WATA ADADI NA 225-226 WANNAN KARAM MA TA KARA FITOWA
 • munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi
 • munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi
 • munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi
 • Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
 • sababun labare

  Labarun da ba tsammani

  Labarai wanda akafi karantawa

  Mu’assasar warisul Anbiya’i ta tarbi Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h   

   

  Mu’assasar warisul Anbiya’i ta tarbi ziyarar Sayyid Adil Alawi (h).

  Samahatus Sayyid Adil-Alawi ya kai ziyara mu’assasar Warisul Anbiya’i wacce ta maida hankali kan dandake bincike kan sha’anin yunkurin Imam Husaini (as) sannan Sayyid Ranar talata 31/7/2018 ya gana da masu lura da wannan cibiya a birnin Qum mai tsarki a babban dakin taro na cibiyar, abu mai muhimmanci da ya kamata mu tunatar shine cewa shi kansa Sayyid memba ne cikin lujunar Ilimi na wannan cibiya.

  Shugaban wannan cibiya a Qum mai tsarki Shaik Rafid Tamimi bayan maraba da wannan babban bako da sukai da godiya gares hi kan wannan ziyara ta gani da ido ga wannan mu’assasa ya bayyana ayyukanta da buge-buge litattafai da sauran abubuwa da suka shafeta.

   

  sannan shugaban shashin martani kan shubuhohi Shaik Muhammad Rida Salamiya gabatar takaitaccen bayani kan kan ayyukan sashin da yake

   shugabanta, ta yanda suka tattaro shubuhohi kan lamarin yunkurin Husaini (as) suka kuma bada amsoshi kan wasu bangare daga cikinsu wanda nan gaba ake saran buga su.

   

  Sannan shugaban sashen tarurruka Shaik Fallah Mansuri yayi bayani kan ayyukansu ta yanda ya bayyana cewa zuwa yanzu an shirya tarurruka 68 a biranen Qum da Tehran da Najaf Ashraf da Ahwaz, wasu ba’arinsu sun kasance da taimakon jami’o’I da hubbarurruka tsarkaka da mu’assasoshi daban yana mai ishara da cewa juzu’in farko na littafi mausu’a kan tarurrukansu ana dab da bugashi.

   

  Sannan Sayyid Malik Musawi yayi bayani kan sashin mujallar Islahul Husaini yana bayyana cewa an riga an fitar da adadi na tara daga cikin mujallar hakama ya bayyana cigaban da aka samu cikin mujallar.

  Sannan Shaik Mahir Hakkaku shugaban dako da kidaice ayyukan wannan sashe. Kamar yanda ake fitar da mujallar Rasidul Husaini wacce take fitowa duk wata-wata, buga da kari wannan sashe da tattaro rubutan gefan faragiraf (Arashif) wanda akai masa babi-babi bisa mau’duai game gari da kebantattu.

   

  Sannan Shaik Ali Ibadi yayi bayani gameda shawarwari da wasiku al’umma cikin sha’anin lamarin yunkurin Husaini da kuma ta shi kan kula da shi.

  Sannan Shaik Ali Asgar ridwani shugaban sashen kula da mausu’ar ilimi daga kalmomin Imam Husaini (as) ta yanda ya bayyana cewa tuni an kamala tsara manyan take da reshe yana nuni da da cewa wannan mausu’a ta fifita da wasunta da kasantuwarta takaitaciya bisa abinda Imam Husaini (as) ya farar bawai abinda ya afku ba cikin isnadin riwayoyi  kakansa da babansa da dan’uwansa (as) ta kuma fifita da sharhi da Karin bayani tareda karfafawa da ayoyi da riwayoyi da aka rawaito daga sauran Ahlil-baiti (as)

   

   

  sannan Sayyid Ali Ridawi mai kula harkokin ilimi a intanet ya bayyana ayyukansu na kafofin sadarwa na yanar gizo.

  Kamar yanda Shaik Muhammad Halafi shugaban sashen tarjama ya yi bayani ayyukansu ya bayyana ayyukan da suka samu nasara kai da kuma wanda ake kan samun nasara.

  Sannan Sayyid Sa’ad Bukati shugaban sashen talifi da tahkik, yayi bayani kan shirinsu na wallafar Mukatilul Husaini.

  Daga karshe Samahatu Ayatullah Sayyid Adil-Alawi yayi bayani yana mai yaba rawar da dukkanin bangarori suke takawa da kuma yi musu nasiha da yin aiki da iklasi yana mai kafa hujja da ayoyi da hadisai, ya kuma karfafa cewa a dage ayi abinda ya kamata, yana mai fadin cewa dukkanin abin da ya dangane ga Imam Husaini (as) yana tsona ne daga haskensa (as) daga karshe yayi addu’a samun dacewa ga kowa da kowa cikin hidimar Imam Husaini (as)