sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Tunawa da Ranar haihuwar Imam Aliyu bn Husaini Zainul Abidin Amincin Allah ya tabbata a gare shi
 • Maulidin Abul Fadlul Abbas bn Ali (as) and akewa lakabi da Kamaru Banu Hashim mai shayar masu kishi a Karbala
 • Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Jawad (as)
 • Ranar asabar 14 ga watan Rabi’u Awwal Assayid Adil-Alawi (h) zai cigaba da bada darasin bahasul karij
 • muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar da aka haifi Imam Hassan Askari (as)
 • Sayyid Adil-Alawi zai hau minbari don yin lacca kan Munasabar tunadawa rasuwar mawakin Ahlil-baiti Sayyid Muhammad Bakir Alawi
 • SABUWAR SHEKARA 1440 HIJRIYYA GA SAYYID ADIL-ALAWI
 • Watsa muhadarar Sayyid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Al’ahwaz
 • Bikin zaman makokin na kwanaki goma daga watan Muharram mai alfarma shekara ta 1440 hijri don juyayin shahadar Imam Husaini (as)
 • muhadarori cikin haramin Imam Rida (as) daga ranar Asabar shida ga zul hijja har zuwa ranar Juma’a 12 ga zul hijja hijira kamariya
 • Watsa muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar Assaklaini
 • Mu’assasar warisul Anbiya’i ta tarbi Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h
 • watsa shirye-shiryen Samahatu Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar taurarron dan Adam mai suna Addu’a
 • Shirin Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) a tashar Imam Rida (as) tsawon kwanaki biyu
 • Muhadarorin Samahatus Sayyid Alawi (h) na Akhlak cikin filin Husaini maxaukaki
 • Sayyid Adil-Alawi ya ziyarci cibiyar harkokin addini a garin Samarra mai tsarki
 • MUHADARORIN SAMAHATUS SAYYID ALAWI NA WATAN RAMADAN MAI ALFARMA WADANDA ZA SU KASANCE CIKIN TASHAR MA'ARIF
 • MUHADARORIN SAYYID ADIL-ALAWI NA RAMADAN CIKIN HUBBAREN IMAM ALI (A.S)
 • Godiya ga dukkanin wanda yayi tarayya cikin zaman makoki na shekara-shekara karo na 36 dangane da tunawa da wafatin Allah ya jikan rai Ayatullah Sayyid Ali Alawi.
 • Za a fara zaman makokin shekara-shekara da aka saba yi dangane da tunawa da wafatin babban malamin addinin muslunci Ayatullahi Sayyid Ali Alawi (rd)

 • [ 16 March 2018 ]

  Wasika ta uku ta karshe dangane da ra’ayoyin sayyid Kamalul haidari

  Wasika ta uku ta karshe dangane da ra’ayoyin sayyid Kamalul haidari

  Da sunan Allah mai rahama mai jin kai ... cigaba

  [ 10 March 2018 ]

  Kalmar bikin mauludi ta samahatus Sayyid Adil-Alawi (h)

  bisa munasabar zagayowar ranar haihuwar sayyada Fatima zahara
  husainiyyar imam Rida amincin Allah ya kara tabbata gareshi ta yan kasar Bahraini na gayyatarku halartar bikin farin ciki dasuka shirya bisa wannan munasaba mai albarka ... cigaba

  [ 7 March 2018 ]

  Muna tayaku murnar zagayowar ranar haihuwar siddika dahira Fatima zahara amincin Allah ya kara tabbata gareta

  da sunan Allah mai rahama mai jin kai
  Fatima zahara amincin Allah ya kara tabbata gareta sirrin samuwa tareda Alkalamin Sayyid Adil-Alawi
  Ismar Allah tayi tajalli cikin kyawuntar Fatima zahara sa’ilin da ta tattaru tsakanin hasken annabta da imamanci, ita ismarta tana daga isma da kebantacciyar ma’ana wacce ta kebanta cikin ma’asumai goma sha hudu amincin Allah ya kara tabbata a garesu. ... cigaba

  [ 30 January 2018 ]

  Tunawa da zaluncin da akaiwa Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata gareta wacce itace farko wacce ta fara riskar manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi tare da-alkalamin sayyid Adil-Alawi

  Zaluntar sayyada Zahara (as) tare da alkalamin sayyid Adil Alawi(h)
  الحديث : أمالي شيخنا المفيد 1 بسنده قال : «لمّا حضر النبي 6 الوفاة بكى حتّى بلّت دموعه لحيته ، فقيل يا رسول الله ما يبكيک؟ فقال : أبكي لذريّتي وما تصنع بهم شرار أُمّتي من بعدي ، كإنّي بفاطمة بنتي ، وقد ظلمت بعدي ، وهي تنادي يا أبتاه يا أبتاه ، فلا يعينها أحد من أُمّتي ، فسمعت ذلک فاطمة فبكت ، فقال لها رسول الله 6 لا تبكين يا بنيّة ، فقالت لست أبكي لما يصنع بي من بعدک ، ولكن أبكي لفراقک يا رسول الله، فقال لها: أبشري يا بنت محمّد بسرعة اللّحاق بي ، فإنّک أوّل من يلحق بي من أهل بيتي
  Daga littafin Amali mufid da sanadinsa ya ce: yayin da wafatin ya halartowa annabi (s.a.w) ya fashe da kuka har sai da hawaye ya jike gemunsa, sai aka tambaye shi aka ce ya manzon Allah (s.a.w) mene ne ya sanyaka kuka? Sai ya ce: ina kuka ne saboda zuriya da abin da ashararan cikin al’ummata zasu aikata kansu bayan wafatina, kai kace ina ganin `yata Fatima gabana an zalunceta bayana tana halin kira ya babana ya babana, babu wani daga cikin al’ummata da yake kai mata `dauki, sai Fatima ta ji wannan magana sai ta fashe da kuka, sai manzon Allah ya ce: kada kiyi kuka yake `yar karamar `yata, sai tace bana kuka kan abin da za a aikata kaina bayanka sai dai cewa ina kuka ne kan rabuwa da kai ya manzon Allah, kiyi bushara yake `yar Muhammad cikin gaggawa zaki riskeni, lallai ke ce ta farkon wacce zata fara riskata. ... cigaba

  [ 6 January 2018 ]

  Mujallar kausar adadi na 33 ta samu fitowa

  1-Kalmarmu.

  2-rumbun sakafa
  3-wani daga siffofin annabi cikin kur’ani- tare da alkalamin 4-Rahim umid
  5- halifan Allah-tare da alkalamin sayyid Adil-Alawi.
  6- halifanci na Allah asali daga asalan addini-tare da sayyid Muhamad Husaini Musawi.
  7-daga wa’azuzzukan annabi-tare da sayyid Ali kamna’i
  8-mashahadin husaini da ingantaccen take-tare da sayyid Muhammad rida jalali ... cigaba

  Labarun da ba tsammani

  Labarai wanda akafi karantawa