بنیاد اسلامی جهانی تبلیغ و إرشادSababun abubuwa na sayithttp://www.alawy.net/SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI 1441 TARE DA DAWOWA KARATU DAGA RANAR ASABAR 14 GA WATAN MUHARRAMDa sunan Allah mai rahama mai jin kai Da yardar Allah Samahatus Assayid Adil-Alawi zai fara darasussukansa na Hauza a sabuwar shekarar muslunci 1441 wanda zai kasance daga ranar Asabar 14 ga watan Muharram mai alfarma.http://www.alawy.net/hausa/news/1422/BAYANI DANGANE DA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAM SHEKARA TA 1441 HDa sunan Allah mai rahama mai jin kai Assalamu Alaikum yaku taron muminai masoya Husaini (as). Bayan haka: hakika Allah ta’ala mai hikima cikin littafinsa mabayyani mai girma ya ce: ﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾[1]. duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai tana daga takawar zukata.http://www.alawy.net/hausa/news/1420/BAYANI KAN MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAHAM SHEKARA 1441 H KASHI NA (2) Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Amincin Allah ya tabbata a gareku yaku muminai masoya Husaini (as) Bayan haka, hakika Allah ta’ala cikin littafinsa mai girma yace: ﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾[1]. Duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai tana daga takawar zukata. Mamaki ta kaka cikin jihadi da yakar yan ta’addan Salafiya (Da’ish) muna sadaukar da rayukan a zubar da jinanen mu karkashin fatawar Maraji’ai Salihai amma kuma cikin raya wasu ba’ari daga ta’aziyar Imam Husaini (as) sai mu dinga karbar fatawa daga Haura’u Zainab (as).http://www.alawy.net/hausa/news/1417/BAYANI NA FARKO (1) BISA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAMAN SHEKARA 1441 HDa sunan Allah mai rahama mai jin kai Amincin Allah ya tabbata a gareku yaku taron muminai masoya Imam Husaini (as) Bayan haka: Hakika Allah mai hikima cikin littafinsa mai girma yana cewa: ﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾ Duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai yana daga takawar zukatahttp://www.alawy.net/hausa/news/1415/TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI http://www.alawy.net/hausa/news/1412/Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Nufus Aliyu bn Musa Arrida (as) Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Shamsul shumus Abul Hassan Aliyu bn Musa Arrida amincin Allah ya kara tabbata a gareshi.http://www.alawy.net/hausa/news/1388/Makalar Hubbun Nisa’i fi Hadisun Nabawi ta fito- tare da Alkamalin Assayid Adil-Alawi Makalar Hubbun Nisa’i fi Hadisun Nabawi ta fito- tare da Alkamalin Assayid Adil-Alawi cikin jaridar Sautul Kazimaini_adadi na 237-238 Jimada Awwal-was Sani shekara ta 1440 hijirihttp://www.alawy.net/hausa/news/1383/ Makalar Annaji Bashar Mau’udul Muntazar ta fito tareda Alkalamin Assayid AdiMakalar Annaji Bashar Mau’udul Muntazar ta fito tareda Alkalamin Assayid Adil-Alawi (h) cikin jaridal Sautul Kazimaini –adadi na 235-236 a watan Rabi’u Awwal da Rabi’u Sani shekara ta 1440.http://www.alawy.net/hausa/news/1378/ Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jafar bn Muhammad Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jafar bn Muhammad Sadik amincin Allah ya kara tabbata a garesu An haifi imam Sadik (as) ranar litinin 27 ga watan Rabi’u Awwal shekara ta 83 da yin hijra wanda ya yi daidai da ranar aka haifi manzon Allah (s.a.w) hadisi ya zo daga manzon Allah (s.a.w) ya ce: Idan aka haifi `dana Jafar bn Muhammad bn Aliyu bn Husaini to ku kira shi da Assadik, daga littafin Muntahal Amal Shaik Abbas Qummi jz 2 sh 159http://www.alawy.net/hausa/news/1376/Makalar duba li mushatulArba’in tareda Alkalamin Assayid Adil-AlawMakalar `duba li mushatul Arba’in ta fito adadi na 233—234 muharram-safar 1440http://www.alawy.net/hausa/news/1362/