lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)

An karbo daga Imam Rida (a.s)

عن الإمام الرضا(ع): من زارها عارفاً بحقّها فله الجنّة

Duk wanda ya ziyarce ta yana mai sanin hakkinta yanada aljanna ... cigaba

Addu’a mabudin ibada

Daga cikin addu’o’in da na jarraba su da kaina cikin neman farin ciki kuma hakika na lazimce su tun lokaci mai tsawo kuma nag a alheri da farin ciki cikin rayuwata shi ne addu’ao’in da suka zo cikin littafin (Mafatihul Jinan) cikin zirin addu’ar bayan idan sallar asubahi, ya zo daga shugabana Sadik (as) fadinsa: mene ne ya hanaku karanta wannan addu’ar sau uku safe da yamma ... cigaba

Ashabul Ijma da siffofin hadisi



Ashabul ijma’i: wasu adadin marawaitan hadisan A’imma ne da malamai sukayi ittifaki kan ingancin dukkanin abinda suka rawaito ... cigaba

Falalar HAJJI

Falalar zuwa aikin hajji fiye da sau daya ... cigaba

KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU


6- Sadik (a.s) ya ce: mata sun kasu zuwa kashi hudu: daga cikinsu akwai wadda cikin dakin ta tana rainon `da sannan tana jiran haihuwar wanda take dauke da shi aciki 2 kamammiya wadda take tare da alheri mai tarin yawa 3 mai munana halayya 4 misalinta wajen mijinta kamar misalin kwaron kaska.
da wannan hadisi mai daraja zamu san halayyar mata, mafi daraja cikinsu ita ce wadda a dakinta tana halin raino tana kuma jiran zuwan wanda take dauke da shi a ciki, hakan na ishara da yawaita zuriya.
... cigaba

Malamai sune magada Annabawa

Dukkanin godiya ta tabbata ga wanda ya sanar ta hanyar alkalami ya sanar da mutum abin da bai sani ba, tsira da aminci su kara tabbata kan Annabawa da manzanni da jagororin shiriya wadanda suke isar da sakon Allah haka ma kan cikamakin Annabawa da Manzanni Muhammad da iyalansa malamai rabautattu A’imma tsarkaka ... cigaba

Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)

An karbo daga Abdul-A’ala daya daga `yan shi’a da ya kasance yana zaune a garin Kufa ya ce: wasu ba’srin sahabban Imam Sadik (as) sun rubuta wasika zuwa ga Imam wacce cikin ta su ka yi tambayar wasu ba’arin tambayoyi daga abin da suke bukatuwa zuwa gareshi ... cigaba

tauhidi daga hadisai

Tauhidi cikin hadisai
Dukkanin yabo da godiya sun tabbata ga Allah mai rainon talikai tsira da aminci su kara tabbata ga Muhammad da iyalansa tsarkaka
Wani wani tsonowa daga hadisai madaukaka tun kusanto da kwakwale zuwa ga tauhidi fatanmu Allah ya sanya mu dace zuwa ga abinda yake shine daidai
... cigaba

Wajabcin Kiyaye Hadisai2


Yunkurin kawo gyara daga imam sadik (as) wannan fuskanta ta kawo gyara ta nau'antu a wajensa sai ya bugi kirji ya kalubalanci karkata daga kan shiriya ta wani bangaren kuma ya zamanto ya kasance yana kiyaye ingantacciyar fahimta ga addini karkashin iliminsa ta hanyar almajiransa da abin da ya bari daga munazarori da ilimummuka da aka dawana su aka rubuta da hadisan da aka rawaita daga gareshi (as)

Kawo gyara wani juzu'I ne da bai yiwuwa a cireshi daga gundarin harkar ilimi da imam sadik (as) ya mike kanta. ... cigaba

Tura tambaya