lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Shin lazimtar wasu ba’arin Azkaru ba tareda ƙayyade adadi da niyyar samun biyan bukata keɓantacciya shi yafi ko kuma ƙayyadewa da iyakance adadi?

Amsa

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

Kowanne abu ana yinsa yadda yake ne akankin kansa duk zikirin da ya kasance cikin ƙayyadadden adadi lallai za ai la’akari da wannan adadi da ya zo da shiba tareda ƙari ba ko ragi, kamar misalin wanda yace maka idan kayi tafiya mita ɗari zaka kai ga wata taska, lallai da zaka saɓa ka taka mita 99  ko 101 lallai kai ba zaka kai ga wannan taska ba da ɗabi’arsa daga wannan ne malamai masanan wannan fanni na ruhin haruffa da ruhin Azkaru da Aurad suka faɗi wannan adadi sai ka lura.

Sannan shi yin salati ga annabi da iyalansa yana daga cikin mafi falalar Azkaru  hakama zikirin ya Allahu da ya wahhabu da istigfari.

Muna roƙa muku Allah taufiƙi da samun dacewa da iklasi. 

Tura tambaya