sababun makaloli
- fikihu » KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A
- fikihu » KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- muhadara » GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
- muhadara » Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
- hadisi » Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
- fikihu » Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Ashabul Ijma da siffofin hadisi
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- muhadara » Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami
- muhadara » kada ku kauracewa wannan kur'ani
- hadisi » Addu’a mabudin ibada
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Nasiha ga masu shirin yin aure
- muhadara » Adalci hadafin daukacin addinai
makaloli
- fikihu » siffofin jagora
- muhadara » Amsar SAYYID Adil ga D.R Kubaisi
- muhadara » kada ku kauracewa wannan kur'ani
- muhadara » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- fikihu » Shin saukar kur’ani daga tajalli ne ko ko daga nisanta ne?
- muhadara » Juyin juya hali na gaskiya da ma’abotansa
- fikihu » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- fikihu » Hasken haskaye nutsuwar zukata
- fikihu » Shin imam Ali amincin Allah ya kara tabbata gareshi ya kasance yana yin aiki sannan wanne aiki yake yi?
- fikihu » Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.
- fikihu » Tambaya a takaice:wannan tuhumar da akewa annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame,
- muhadara » Ayoyin samun nutsuwa
- muhadara » GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
- muhadara » Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
Mukalolin da akaranta dayawa.
- fikihu » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- muhadara » Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- hadisi » Malamai sune magada Annabawa
- muhadara » KISSAR SOYAYYA
- fikihu » Ku tashi tsaye domin Allah
- fikihu » Hukunce-hukuncen muslunci
- fikihu » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
- muhadara » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- muhadara » Ayoyin samun nutsuwa
- muhadara » tsari daga sharrin Iblis
- muhadara » Mace da tawayarta
- fikihu » Falalar ilimi da malamai
- fikihu » Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.
Idan har ilimi ya kasance taskoki to lallai tambaya za ta kasance mabudinsa, kadai mu na tambayar ma’abota Ambato wato daga malamai nagargaru daga shugabanni Muhammad (s.a.w)da iyalansa tsarkaka, lallai tatacaccen ilimi da ayoyi mabayyana suna cikin kirazan wadanda aka baiwa ilimi,
sannan babu inda za a samu wannan ilimi face daga mabubbugarsa ta haske da mashayarsa daddada, idan kaso ka nufi gabas ko yamma ba zaka taba samun abinda zai warkar da mara lafiya da kosar da mai kishi ba face cikin kur’ani da sunnar annabi da tsatsonsa tsarkaka, babu wani abu mafi falala bayan ma’arifa-daga sallah, wannan na nufin gabatuwar ma’arifa da ilimi kan sallah wacce ta kasance itace ginshikin addini kuma itace mafi falalar ayyuka, raka’a biyu da malami yake sallatarta tafi alheri daga raya daren jahili da yin ibada, hakan ya kasance sakamakon shi jahili ta yiwu ya raurawa ya girgiza cikin akidarsa da ibadarsa sakamakon gangarowar shubuha ko wasiwasi kansa daga shaidani, ko kuma wahami da karkata da zasu sanya yabar ibada, amma shi malami yana kan ilimi da yakini cikin ibadarsa, lallai shi malami kamar misalin kafaffen dutse ne da guguwa daga gayyar tunanunnukan bata da shubuhohi ba ta iya motsa shi, da ilimi ake bautawa Allah ake kuma kadaita shi, lallai kawarijawa sun kasance daga sahabban sarkin muminai Ali (as) sun kasance suna tsayar da sallah lallai su sun kasance ma’abota bakaken goshi sakamakon yawan sujjada, sai dai cewa su basu kasance ma’abota cikakkiyar ma’arifa da ilimi mai amfanarwa, sai suka juya suna yakar imamin zamaninsu suka fito suna kalubalantarsa.
Ya zo cikin tarihi cewa daya daga cikin sahabban sarkin muminai (as) cikin wani dare ya ksance yana tafiya tareda shi cikin daya daga lungunan kufa sai yaji muryar wanda yake karanta kur’ani da murya wanda yake cikin halin bakin cikin fadinsa madaukaki:
(أمَّنْ هُوَ قَانِتٌ آنَاءَ اللَّيْلِ سَاجِدآ وَقَائِمآ)
Shin wanda ya kasance mai tawali’u gefan cikin lokutan dare yana halin sujjada da tsayuwa ga sallah.
Sai matsayin mutumin da yake karanta kur’ani da kusancinsa ga Allah ya darsu cikin zuciyar wanda suke tare da imam, sai imam yace: kada ya rudeka lallaoi shi yana daga Ahalin wuta, sai kwanaki suka shuda sai kawai ga wannan mai karanta kur’ani cikin halakakkun kawarijawa da a ka kashe a yaki, Allah ya fifita malami da iliminsa matukar dai iliminsa ya cudanyu da aiki nigari, ya siffantu da halaye nagargaru yana kuma tsoran Allah
(إنَّمَا يَخْشَى اللهَ مِنْ عِبَادِهِ العُلَمَا
Kadai masu tsoran daga bayinsa sune malamai.
Abinda ake nufi da malamai anan sune wadanda aikinsu ya gasgatar da zancensu, da misali wadannan malaman ne ake cewa idan malami ya gyaru baki dayan duniya zata kasance cikin albarka, zai kuma kasance albarka kan halittu, sai ya tseratar da bayin Allah daga jahilci da shubuhohi da karkacewa ya shiryar da mutane da raunana zuwa ga sanin Allah da manzonsa da imamin zamaninsu har rayuwarsu da mutuwarsu ta kasance kan gaskiya da ilimi.