Muhadarar daren lailatul kadari na uku

 

 

 Dukkannin godiya ta tabbata ga Allah wanda ya kagi sammai da kasa ya kuma kasance haskensu, tsira da aminci su kara tabbata ga mafi darajar halittu hasken sunayensa da siffofinsa Muhammad da iyalansa tsarkaka ma'asumai.

bayan haka:

Hakika Allah madaukaki cikin bayyanannen littafinsa mai girma ya ce:

 (اللهُ نُورُ السَّمَوَاتِ وَالأرْضِ مَثَلُ نُورِهِ كَمِشْكَاةٍ فِيهَا مِصْبَاحٌ )[1] .

Allah ne hasken sammai da kasa misalin haskensa kamar taga ce da cikin ta akwai fitila.


[1] ()  المائدة : 15.