بنیاد اسلامی جهانی تبلیغ و إرشادSababun abubuwa na sayithttp://www.alawy.net/MAULIDIN IMAM HASSAN ASKARIAllah ya faranta kwanakinku bisa munasabar zagayowar ranar haihuwar Imam Hassan Askari amincin Allah ya kara tabbata a gareshi. Daga zantukansa amincin Allah ya kara tabbata a gareshi: «لا يعرف النعمة إلّا شاكر، ولا يشكر النعمة إلّا العارف ». Babu wanda ya san darajar ni’ima sai mai yin godiya kanta, babu mai nuna godiya kan ni’ima sai Arifi wanda ya san ni’imar. http://www.alawy.net/hausa/news/1463/SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ http://www.alawy.net/hausa/news/1443/MUNA MIKA TA’AZIYA GA DAUKACIN GURGUZUN AL’UMMAR MUSULMI BISA SHAHADAR IMAM ALIYU IBN MUSA ARRIDA (A.S)Muna mika ta’aziyya ga daukacin gurguzun al’ummar musulmi bisa shahadar Imam Aliyu ibn Musa Arrida (a.s)http://www.alawy.net/hausa/news/1442/TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.STUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.Shttp://www.alawy.net/hausa/news/1438/SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI 1441 TARE DA DAWOWA KARATU DAGA RANAR ASABAR 14 GA WATAN MUHARRAMDa sunan Allah mai rahama mai jin kai Da yardar Allah Samahatus Assayid Adil-Alawi zai fara darasussukansa na Hauza a sabuwar shekarar muslunci 1441 wanda zai kasance daga ranar Asabar 14 ga watan Muharram mai alfarma.http://www.alawy.net/hausa/news/1422/BAYANI DANGANE DA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAM SHEKARA TA 1441 HDa sunan Allah mai rahama mai jin kai Assalamu Alaikum yaku taron muminai masoya Husaini (as). Bayan haka: hakika Allah ta’ala mai hikima cikin littafinsa mabayyani mai girma ya ce: ﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾[1]. duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai tana daga takawar zukata.http://www.alawy.net/hausa/news/1420/BAYANI KAN MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAHAM SHEKARA 1441 H KASHI NA (2) Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Amincin Allah ya tabbata a gareku yaku muminai masoya Husaini (as) Bayan haka, hakika Allah ta’ala cikin littafinsa mai girma yace: ﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾[1]. Duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai tana daga takawar zukata. Mamaki ta kaka cikin jihadi da yakar yan ta’addan Salafiya (Da’ish) muna sadaukar da rayukan a zubar da jinanen mu karkashin fatawar Maraji’ai Salihai amma kuma cikin raya wasu ba’ari daga ta’aziyar Imam Husaini (as) sai mu dinga karbar fatawa daga Haura’u Zainab (as).http://www.alawy.net/hausa/news/1417/BAYANI NA FARKO (1) BISA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAMAN SHEKARA 1441 HDa sunan Allah mai rahama mai jin kai Amincin Allah ya tabbata a gareku yaku taron muminai masoya Imam Husaini (as) Bayan haka: Hakika Allah mai hikima cikin littafinsa mai girma yana cewa: ﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾ Duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai yana daga takawar zukatahttp://www.alawy.net/hausa/news/1415/TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI http://www.alawy.net/hausa/news/1412/Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Nufus Aliyu bn Musa Arrida (as) Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Shamsul shumus Abul Hassan Aliyu bn Musa Arrida amincin Allah ya kara tabbata a gareshi.http://www.alawy.net/hausa/news/1388/