sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • MAULIDIN IMAM HASSAN ASKARI
 • SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ
 • MUNA MIKA TA’AZIYA GA DAUKACIN GURGUZUN AL’UMMAR MUSULMI BISA SHAHADAR IMAM ALIYU IBN MUSA ARRIDA (A.S)
 • TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S
 • SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI 1441 TARE DA DAWOWA KARATU DAGA RANAR ASABAR 14 GA WATAN MUHARRAM
 • BAYANI DANGANE DA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAM SHEKARA TA 1441 H
 • BAYANI KAN MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAHAM SHEKARA 1441 H KASHI NA (2)
 • BAYANI NA FARKO (1) BISA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAMAN SHEKARA 1441 H
 • TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Nufus Aliyu bn Musa Arrida (as)
 • Makalar Hubbun Nisa’i fi Hadisun Nabawi ta fito- tare da Alkamalin Assayid Adil-Alawi
 • Makalar Annaji Bashar Mau’udul Muntazar ta fito tareda Alkalamin Assayid Adi
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jafar bn Muhammad
 • Makalar duba li mushatulArba’in tareda Alkalamin Assayid Adil-Alaw
 • Allah ya girmama ladan ku da na mu bisa musibar rashin Sarkin muminai Ali (as)
 • Tunawa da Ranar haihuwar Imam Aliyu bn Husaini Zainul Abidin Amincin Allah ya tabbata a gare shi
 • Maulidin Abul Fadlul Abbas bn Ali (as) and akewa lakabi da Kamaru Banu Hashim mai shayar masu kishi a Karbala
 • Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Jawad (as)
 • Ranar asabar 14 ga watan Rabi’u Awwal Assayid Adil-Alawi (h) zai cigaba da bada darasin bahasul karij
 • muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar da aka haifi Imam Hassan Askari (as)

 • [ 7 December 2019 ]

  MAULIDIN IMAM HASSAN ASKARI

  Allah ya faranta kwanakinku bisa munasabar zagayowar ranar haihuwar Imam Hassan Askari amincin Allah ya kara tabbata a gareshi.
  Daga zantukansa amincin Allah ya kara tabbata a gareshi:
  «لا يعرف النعمة إلّا شاكر، ولا يشكر النعمة إلّا العارف ».
  Babu wanda ya san darajar ni’ima sai mai yin godiya kanta, babu mai nuna godiya kan ni’ima sai Arifi wanda ya san ni’imar. ... cigaba

  [ 2 November 2019 ]

  SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ

  SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ ... cigaba

  [ 28 October 2019 ]

  MUNA MIKA TA’AZIYA GA DAUKACIN GURGUZUN AL’UMMAR MUSULMI BISA SHAHADAR IMAM ALIYU IBN MUSA ARRIDA (A.S)

  Muna mika ta’aziyya ga daukacin gurguzun al’ummar musulmi bisa shahadar Imam Aliyu ibn Musa Arrida (a.s) ... cigaba

  [ 26 October 2019 ]

  TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S

  TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S ... cigaba

  [ 14 September 2019 ]

  SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI 1441 TARE DA DAWOWA KARATU DAGA RANAR ASABAR 14 GA WATAN MUHARRAM

  Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

  Da yardar Allah Samahatus Assayid Adil-Alawi zai fara darasussukansa na Hauza a sabuwar shekarar muslunci 1441 wanda zai kasance daga ranar Asabar 14 ga watan Muharram mai alfarma. ... cigaba

  [ 8 September 2019 ]

  BAYANI DANGANE DA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAM SHEKARA TA 1441 H

  Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

  Assalamu Alaikum yaku taron muminai masoya Husaini (as).

  Bayan haka: hakika Allah ta’ala mai hikima cikin littafinsa mabayyani mai girma ya ce:

  ﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾[1].

  duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai tana daga takawar zukata. ... cigaba

  [ 6 September 2019 ]

  BAYANI KAN MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAHAM SHEKARA 1441 H KASHI NA (2)

  Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

  Amincin Allah ya tabbata a gareku yaku muminai masoya Husaini (as)

  Bayan haka, hakika Allah ta’ala cikin littafinsa mai girma yace:

  ﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾[1].

  Duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai tana daga takawar zukata.

  Mamaki ta kaka cikin jihadi da yakar yan ta’addan Salafiya (Da’ish) muna sadaukar da rayukan a zubar da jinanen mu karkashin fatawar Maraji’ai Salihai amma kuma cikin raya wasu ba’ari daga ta’aziyar Imam Husaini (as) sai mu dinga karbar fatawa daga Haura’u Zainab (as). ... cigaba

  [ 4 September 2019 ]

  BAYANI NA FARKO (1) BISA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAMAN SHEKARA 1441 H

  Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

  Amincin Allah ya tabbata a gareku yaku taron muminai masoya Imam Husaini (as)

  Bayan haka:

  Hakika Allah mai hikima cikin littafinsa mai girma yana cewa:

  ﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾

  Duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai yana daga takawar zukata ... cigaba

  [ 1 September 2019 ]

  TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI

  TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ... cigaba

  [ 13 July 2019 ]

  Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Nufus Aliyu bn Musa Arrida (as)

  Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Shamsul shumus Abul Hassan Aliyu bn Musa Arrida amincin Allah ya kara tabbata a gareshi. ... cigaba

  Labarai wanda akafi karantawa