7 December 2019: MAULIDIN IMAM HASSAN ASKARI

Allah ya faranta kwanakinku bisa munasabar zagayowar ranar haihuwar Imam Hassan Askari amincin Allah ya kara tabbata a gareshi.
Daga zantukansa amincin Allah ya kara tabbata a gareshi:
«لا يعرف النعمة إلّا شاكر، ولا يشكر النعمة إلّا العارف ».
Babu wanda ya san darajar ni’ima sai mai yin godiya kanta, babu mai nuna godiya kan ni’ima sai Arifi wanda ya san ni’imar. ... cigaba Labare daban-daban

28 October 2019: MUNA MIKA TA’AZIYA GA DAUKACIN GURGUZUN AL’UMMAR MUSULMI BISA SHAHADAR IMAM ALIYU IBN MUSA ARRIDA (A.S)

Muna mika ta’aziyya ga daukacin gurguzun al’ummar musulmi bisa shahadar Imam Aliyu ibn Musa Arrida (a.s) ... cigaba Labare daban-daban

26 October 2019: TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S

TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S ... cigaba Labare daban-daban

14 September 2019: SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI 1441 TARE DA DAWOWA KARATU DAGA RANAR ASABAR 14 GA WATAN MUHARRAM

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Da yardar Allah Samahatus Assayid Adil-Alawi zai fara darasussukansa na Hauza a sabuwar shekarar muslunci 1441 wanda zai kasance daga ranar Asabar 14 ga watan Muharram mai alfarma. ... cigaba Labare daban-daban

8 September 2019: BAYANI DANGANE DA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAM SHEKARA TA 1441 H

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Assalamu Alaikum yaku taron muminai masoya Husaini (as).

Bayan haka: hakika Allah ta’ala mai hikima cikin littafinsa mabayyani mai girma ya ce:

﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾[1].

duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai tana daga takawar zukata. ... cigaba Labare daban-daban

6 September 2019: BAYANI KAN MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAHAM SHEKARA 1441 H KASHI NA (2)

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Amincin Allah ya tabbata a gareku yaku muminai masoya Husaini (as)

Bayan haka, hakika Allah ta’ala cikin littafinsa mai girma yace:

﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾[1].

Duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai tana daga takawar zukata.

Mamaki ta kaka cikin jihadi da yakar yan ta’addan Salafiya (Da’ish) muna sadaukar da rayukan a zubar da jinanen mu karkashin fatawar Maraji’ai Salihai amma kuma cikin raya wasu ba’ari daga ta’aziyar Imam Husaini (as) sai mu dinga karbar fatawa daga Haura’u Zainab (as). ... cigaba Labare daban-daban

4 September 2019: BAYANI NA FARKO (1) BISA MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAMAN SHEKARA 1441 H

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Amincin Allah ya tabbata a gareku yaku taron muminai masoya Imam Husaini (as)

Bayan haka:

Hakika Allah mai hikima cikin littafinsa mai girma yana cewa:

﴿وَمَنْ يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِنْ تَقْوَى الْقُلُوبِ﴾

Duk wanda ya girmama ibadojin Allah lallai yana daga takawar zukata ... cigaba Labare daban-daban
اَللّهُمَّ کُنْ لِوَلِیِّکَ الْحُجَّةِ بْنِ الْحَسَنِ صَلَواتُکَ عَلَیْهِ وَعَلى آبائِهِ فی هذِهِ السّاعَةِ وَفی کُلِّ ساعَةٍ وَلِیّاً وَحافِظاً وَقائِداً وَناصِراً وَدَلیلاً وَعَیْناً حَتّى تُسْکِنَهُ أَرْضَکَ طَوْعاً وَتُمَتِّعَهُ فیها طَویلاً
gurin daya kunshi abubuwa daban-dan Fayal-fayal na karshe na ji da gani
Fayal-fayal din da akafi budewa
Wasu fayal-fayal
Hutona