lisdin makaloli
sababun makaloli
makaloli
Mukalolin da akaranta dayawa.
sababun makaloli
- fikihu » KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A
- fikihu » KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- muhadara » GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
- muhadara » Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
- hadisi » Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
- fikihu » Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Ashabul Ijma da siffofin hadisi
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- muhadara » Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami
- muhadara » kada ku kauracewa wannan kur'ani
- hadisi » Addu’a mabudin ibada
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Nasiha ga masu shirin yin aure
- muhadara » Adalci hadafin daukacin addinai
makaloli
- fikihu » Falalar ilimi da malamai
- fikihu » shin riwayoyin da suke cewa salmanu Farisi da Abu zar lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu
- muhadara » SHAIDUN ASHURA (KASHI NA FARKO) {MU’ASSASAR WARISUL ANBIYA}
- hadisi » tauhidi daga hadisai
- hadisi » Addu’a mabudin ibada
- fikihu » Falalar ilimi da malamai
- muhadara » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- fikihu » Wasikar haske da yaye duhu daga wilayar Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata garesu
- fikihu » siffofin jagora
- fikihu » hikayar soyayya
- muhadara » Kudin ruwa na ruwa ne
- fikihu » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- hadisi » Wajabcin Kiyaye Hadisai2
- fikihu » Hukunce-hukuncen muslunci
- hadisi » Malamai sune magada Annabawa
Mukalolin da akaranta dayawa.
- fikihu » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- muhadara » Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- hadisi » Malamai sune magada Annabawa
- muhadara » KISSAR SOYAYYA
- fikihu » Ku tashi tsaye domin Allah
- fikihu » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
- fikihu » Hukunce-hukuncen muslunci
- muhadara » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- muhadara » tsari daga sharrin Iblis
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Ayoyin samun nutsuwa
- fikihu » Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.
- fikihu » Tambaya a takaice: kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin manzon Allah (s.a.w) tayi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadis
KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A
Wuri: Qum Mukaddasa-cibiyar Jabalul Amil Islami tare da Ustaz Assayid Adil-AlawiLokaci: karfe 9 na safe, Usul 28.
Cigaba kan bahasin da ya gabata: cikin ta'arifin Ijtihadi a isdilahin fikhu daga bangarori biyu: hakika Muhakkikul Hilli yayi ishara ya zuwa ta'arifin guda biyu na farko shi ne ta'arin da Haji daga bangaren sunna na biyu shi ne ta'arifin Allama wanda ya kasance: (sadaukar da kokari cikin samo hukuncin shari'a).
... cigaba
KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
Magana cikin mukami na biyu cikin mas’alar bayyanar da karatun sallah da boye shi.Wuri: Qum mai tsarki-Muntada Jabalul Amil tareda Assayid Adil-Alawi
Lokaci: karfe 8 na safiya bahasin fikhu, karfe 9 bahasin usul.
... cigaba
GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
An hakaito cewa a wata rana wani yaro matashi ya ji rashin gamsuwa da yanda rayuwarsa take gudana da dukkanin abin da yake kewaye da shi ... cigaba
Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Shine Shaik Abbas bn Muhammad bn Abu KAsim Qummi, an haife shi a shekara 1294 hijra Qamariya a birnin Qum mai tsarki ta yand aya taso cikin ta, ya fara karatun fikihu a birnin Qum tun yana karamin yaro, a shekara ta 1316 ya tafi birnin Najaful Ashraf domin cigaba da yin karatun Hauza a wannan lokacin yafi maida hankali kan karatun hadisi hakan ne ma ya sanya shi ya lazimci bibiyar Allama Muhaddis Shaik Husaini Nuri Dabarasi, sannan ya dawo birnin Qum a dan wani takaitaccen lokaci a shekara ta 1331 hijri Shaik Qummi ya nufi birnin Mashad ya zauna kusa da hubbaren Imam Rida (As) Shaik Abbbas Qummi ya sadaukar da dukkanin kokarin sa cikin fagage da dama musammam ma fagen koyarwa lamarin da yakai ga adadin dalibansa sun kai daruruwa koma ace dubunnai a wannan zama da yayi a mashada na tsahon shekaru goma sha biyu, daga baya sai ya amsa kiran malaman Qum don yaje can ya bada tasa gudummawar cikin gida Hauza ilimiyya da kuma koyarwa cikin ta ... cigaba
Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
An karbo daga Abdul-A’ala daya daga `yan shi’a da ya kasance yana zaune a garin Kufa ya ce: wasu ba’srin sahabban Imam Sadik (as) sun rubuta wasika zuwa ga Imam wacce cikin ta su ka yi tambayar wasu ba’arin tambayoyi daga abin da suke bukatuwa zuwa gareshi ... cigabaBahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu
Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu ko fiye da haka cikin raka’a guda tare da karhanci hakan cikin sallar farilla- zaman a 101 16 ga watan sha’aban ... cigabaKASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
6- Sadik (a.s) ya ce: mata sun kasu zuwa kashi hudu: daga cikinsu akwai wadda cikin dakin ta tana rainon `da sannan tana jiran haihuwar wanda take dauke da shi aciki 2 kamammiya wadda take tare da alheri mai tarin yawa 3 mai munana halayya 4 misalinta wajen mijinta kamar misalin kwaron kaska.
da wannan hadisi mai daraja zamu san halayyar mata, mafi daraja cikinsu ita ce wadda a dakinta tana halin raino tana kuma jiran zuwan wanda take dauke da shi a ciki, hakan na ishara da yawaita zuriya.
... cigaba
Ashabul Ijma da siffofin hadisi
Ashabul ijma’i: wasu adadin marawaitan hadisan A’imma ne da malamai sukayi ittifaki kan ingancin dukkanin abinda suka rawaito ... cigaba
Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
An karbo daga Imam Rida (a.s)عن الإمام الرضا(ع): من زارها عارفاً بحقّها فله الجنّة
Duk wanda ya ziyarce ta yana mai sanin hakkinta yanada aljanna ... cigaba