sababun makaloli
- fikihu » KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A
- fikihu » KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- muhadara » GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
- muhadara » Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
- hadisi » Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
- fikihu » Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Ashabul Ijma da siffofin hadisi
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- muhadara » Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami
- muhadara » kada ku kauracewa wannan kur'ani
- hadisi » Addu’a mabudin ibada
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Nasiha ga masu shirin yin aure
- muhadara » Adalci hadafin daukacin addinai
makaloli
- muhadara » Kudin ruwa na ruwa ne
- hadisi » Falalar HAJJI
- hadisi » Ashabul Ijma da siffofin hadisi
- fikihu » Wasikar haske da yaye duhu daga wilayar Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata garesu
- muhadara » MUSLUNCI A TAKAICE DAGA ASALANSA DA RASSANSA
- fikihu » Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.
- hadisi » Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
- hadisi » Wajabcin Kiyaye Hadisai2
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- muhadara » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI a.s
- fikihu » Tambaya a takaice: kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin manzon Allah (s.a.w) tayi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadis
- fikihu » Falalar ilimi da malamai
- fikihu » KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A
- muhadara » Mace da tawayarta
- fikihu » halayen jagora
Mukalolin da akaranta dayawa.
- fikihu » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- muhadara » Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- hadisi » Malamai sune magada Annabawa
- muhadara » KISSAR SOYAYYA
- fikihu » Ku tashi tsaye domin Allah
- fikihu » Hukunce-hukuncen muslunci
- fikihu » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
- muhadara » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- muhadara » tsari daga sharrin Iblis
- muhadara » Ayoyin samun nutsuwa
- muhadara » Mace da tawayarta
- fikihu » Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.
- fikihu » Falalar ilimi da malamai
Wani matashin yaro ya kasance ya na masifar son wata yarinya budurwa ita ma haka ta na masifar son sa, ya kasance suna aiki a waje guda cikin ma’aikatar gwaje-gwajen kimiyya sun kasance basa rabuwa da juna tsawon yini, sun kasance suna tafiya aiki tare da juna suna cin abinci tare da juna suna wasa da juna duk tare babu abin da yake raba su sai bacci, duk sanda suka tashi daga aiki suna tafiya Sinima suna tare da juna ko kuma wani wajen cin abinci, muhimmi shi ne suna tare da juna.
A wata rana yaron ya tafi wajen aikinsa ya gama aiki da wuri sai ya tafi wajen mai sayar da kayan adon mata domin ya sayi zobe domin ya yiwa waccan budurwar ta sa da hadayarsa gareshi ya nemi aurenta, ita ma bisa dacewa sai ya zamanto a kowacce rana tana zuwa wajen gwaje-gwajen kimiyya sai dai cewa wannan rana wata matsala ta faru gareta tana cikin gwajin sinadarin gwajin halitta sai ya subuce daga hannunta ya fadi kasa sai ta gigice ta fara ihu sai likitoci su ka ji ihunta sai suka dauketa suka kaita asibiti sai dai cewa a can labari ya munana ta yanda likitoci suka bayyana cewa zata kamu da ciwon makanta sakamakon abin da ya faru da ita, yayin da wannan matashi yaji wannan labari sai kai tsaye ya tafi asibiti daga nan ba a kara jin labarinsa ba.
Bayan an yi mata aiki a fuska sai ganin wannan yarinya ya dawo gareta ta wayi gari tana gani kamar kowa kai bari hatta kyawunta ya ma karu, sai ta tafi wajen aikinta domin ta binciki halin da masoyinta yake ciki, ta bincika kowanne wuri amma ina bata same shi ba, daga karshe dai sai ta tuna wani waje da yake zuwa duk sanda ya tsinci kansa cikin damuwa sai ta same shi wannan waje a zaune shi kadai tsakankanin bishiyoyi, sai hawaye ya fara kwarara daga idanunta, ta tafi gareshi domin tabbatar da cewa baya gani domin shi ne ya sadaukar da idonsa ya bata don ta samu damar gani shi ya hakura da nasa ganin ya kuma nesanceta domin ta kara samun damar kara rayuwa tare wani mutum daban.
Wayyo inama har yanzu akwai irin wannan soyayyar a wannan zamanin