sababun makaloli
- fikihu » KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A
- fikihu » KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- muhadara » GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
- muhadara » Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
- hadisi » Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
- fikihu » Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Ashabul Ijma da siffofin hadisi
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- muhadara » Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami
- muhadara » kada ku kauracewa wannan kur'ani
- hadisi » Addu’a mabudin ibada
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Nasiha ga masu shirin yin aure
- muhadara » Adalci hadafin daukacin addinai
makaloli
- fikihu » shin riwayoyin da suke cewa salmanu Farisi da Abu zar lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu
- muhadara » Adalci hadafin daukacin addinai
- muhadara » Juyin juya hali na gaskiya da ma’abotansa
- fikihu » siffofin jagora
- hadisi » Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
- fikihu » Wasikar haske da yaye duhu daga wilayar Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata garesu
- fikihu » Tambaya a takaice: kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin manzon Allah (s.a.w) tayi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadis
- muhadara » Ayoyin samun nutsuwa
- muhadara » Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu Imam Musa Alkazim (as).
- fikihu » Hasken haskaye nutsuwar zukata
- muhadara » Mace da tawayarta
- fikihu » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
- fikihu » Falalar ilimi da malamai
- hadisi » Wajabcin Kiyaye Hadisai2
- muhadara » MUSLUNCI A TAKAICE DAGA ASALANSA DA RASSANSA
Mukalolin da akaranta dayawa.
- fikihu » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- muhadara » Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- hadisi » Malamai sune magada Annabawa
- muhadara » KISSAR SOYAYYA
- fikihu » Ku tashi tsaye domin Allah
- fikihu » Hukunce-hukuncen muslunci
- fikihu » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
- muhadara » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- muhadara » tsari daga sharrin Iblis
- muhadara » Ayoyin samun nutsuwa
- muhadara » Mace da tawayarta
- fikihu » Falalar ilimi da malamai
- fikihu » Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.
Wadanne ayoyi ne ayoyin samun nutsuwa mye ye falalarsu?
Wani mutum yace: na ziyarci daya daga makusantana a asibiti bayan ta haihu tana cikin matsananciyar damuwa da ta kai ga ba ma ta son wani mutum yayi mata Magana, to bayan na ganta cikin wannan hali sai na karanta mata ayoyin samun nutsuwa sai tayi bacci cikin iradar Allah madaukaki da tawakkali da shi.
Sai wannan mutumi ya tafi yayin da gari ya waye sai ta kira shi da wayar tarho ta ce masa: me kayi mini ne jiya wallahi na samu damar yin cikakken bacci kai kace anyi mini allurar sa bacci sannan na farka na dauki diyar da na Haifa kuma lafiya ta ta inganta.
Mene ne sababin hakan?
Dukkan wanda aka jarrabe shi da mu da bakin ciki da rashin bacci da tsananin fushi da cutarwar shaidan da dukkanin cututtukan ruhi da zuciya to ya lazimcikaranta ayoyin nutsuwa wadanda sune:
﴿وَقَالَ لَهُمْ نَبِيُّهُمْ إِنَّ آيَةَ مُلْكِهِ أَنْ يَأْتِيَكُمُ التَّابُوتُ فِيهِ سَكِينَةٌ مِنْ رَبِّكُمْ وَبَقِيَّةٌ مِمَّا تَرَكَ آلُ مُوسَىٰ وَآلُ هَارُونَ تَحْمِلُهُ الْمَلَائِكَةُ ۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَآيَةً لَكُمْ إِنْ كُنْتُمْ مُؤْمِنِينَ﴾
Annabinsu yace musu lallai ayar mulkinsa shine wani akwatu ya zo muku wanda cikinsa akwai nustuwa daga ubangijinku da ragowa daga abin da Alu Musa da Alu Haruna suka bari da Mala’iku suke dauke da shi lallai cikin wancan akwai aya gareku idan kun kasance muminai. Bakara/248
﴿ثُمَّ أَنْزَلَ اللَّهُ سَكِينَتَهُ عَلَىٰ رَسُولِهِ وَعَلَى الْمُؤْمِنِينَ وَأَنْزَلَ جُنُودًا لَمْ تَرَوْهَا وَعَذَّبَ الَّذِينَ كَفَرُوا ۚ وَذَٰلِكَ جَزَاءُ الْكَافِرِينَ﴾
Sannan Allah ya saukar da nutsuwa kan mazonsa da kan muminai ya saukar da runduna da baku gansu ba ya azabtar da wadanda suka kafirce wancan shi ne sakamakon kafirai. Tauba/26
﴿إِلَّا تَنْصُرُوهُ فَقَدْ نَصَرَهُ اللَّهُ إِذْ أَخْرَجَهُ الَّذِينَ كَفَرُوا ثَانِيَ اثْنَيْنِ إِذْ هُمَا فِي الْغَارِ إِذْ يَقُولُ لِصَاحِبِهِ لَا تَحْزَنْ إِنَّ اللَّهَ مَعَنَا ۖ فَأَنْزَلَ اللَّهُ سَكِينَتَهُ عَلَيْهِ وَأَيَّدَهُ بِجُنُودٍ لَمْ تَرَوْهَا وَجَعَلَ كَلِمَةَ الَّذِينَ كَفَرُوا السُّفْلَىٰ ۗ وَكَلِمَةُ اللَّهِ هِيَ الْعُلْيَا ۗ وَاللَّهُ عَزِيزٌ حَكِيمٌ﴾
Idan baku taimake shi ba to hakika Allah ya taimake shi yayin da wadanda suka kafirce suka fitar da shi yana na biyun biyu lokacin da yake cikin kogo lokacin da yake cewa da abokinsa kada kayi bakin ciki lallai Allah yana tare da mu sai Allah ya saukar da nutsuwars kansa ya karfafe shi da rundunar da baku ganta bay a snaya Kalmar wadanda suka kafirce makaskanciya Kalmar Allah itace madaukakiya Allah mabuwayi ne mai hikima. Tauba/40
﴿هُوَ الَّذِي أَنْزَلَ السَّكِينَةَ فِي قُلُوبِ الْمُؤْمِنِينَ لِيَزْدَادُوا إِيمَانًا مَعَ إِيمَانِهِمْ ۗ وَلِلَّهِ جُنُودُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ ۚ وَكَانَ اللَّهُ عَلِيمًا حَكِيمًا﴾
Shi ne wanda ya saukar da nutsuwa cikin zukatan muminai domin su kara Imani tare da imaninsu Allah yana da rundunar sammai da kasa Allah ya kasance masani mai hikima. Fatahu/4
﴿لَقَدْ رَضِيَ اللَّهُ عَنِ الْمُؤْمِنِينَ إِذْ يُبَايِعُونَكَ تَحْتَ الشَّجَرَةِ فَعَلِمَ مَا فِي قُلُوبِهِمْ فَأَنْزَلَ السَّكِينَةَ عَلَيْهِمْ وَأَثَابَهُمْ فَتْحًا قَرِيبًا﴾
Hakika Allah ya yarda da muminai lokacin da suke maka bai’a karkashin bishiya sai ya san abin da yake cikin zukatansu sai ya saukar da nutsuwa kansu ya kuma saka musu da wani cin nasara makusanci. Fatahu/18
﴿إِذْ جَعَلَ الَّذِينَ كَفَرُوا فِي قُلُوبِهِمُ الْحَمِيَّةَ حَمِيَّةَ الْجَاهِلِيَّةِ فَأَنْزَلَ اللَّهُ سَكِينَتَهُ عَلَىٰ رَسُولِهِ وَعَلَى الْمُؤْمِنِينَ وَأَلْزَمَهُمْ كَلِمَةَ التَّقْوَىٰ وَكَانُوا أَحَقَّ بِهَا وَأَهْلَهَا ۚ وَكَانَ اللَّهُ بِكُلِّ شَيْءٍ عَلِيمًا﴾
Yayin da wadanda suka kafirce suka sanya hananar kabilanci irin kabilancin jahiliya sai Allah ya saukar da nutsuwarsa kan manzonsa da kan muminai ya lazimta musu Kalmar tak’wa sun kasance mafi cancanta da ita kuma ahalinta kuma Allah ya kasance masani ga kowanne irin abu. Fatahu/26