sababun makaloli
- fikihu » KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A
- fikihu » KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- muhadara » GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
- muhadara » Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
- hadisi » Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
- fikihu » Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Ashabul Ijma da siffofin hadisi
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- muhadara » Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami
- muhadara » kada ku kauracewa wannan kur'ani
- hadisi » Addu’a mabudin ibada
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Nasiha ga masu shirin yin aure
- muhadara » Adalci hadafin daukacin addinai
makaloli
- fikihu » Falalar ilimi da malamai
- hadisi » Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
- hadisi » tauhidi daga hadisai
- fikihu » Ta ƙaƙa za mu iya karɓa ko dogaro da masdarin hadisi tareda cewa kwafin asalin masdarin wasu ba’arin malamanmu sun karɓe shi ne da kyautata tsammani ba tareda sun san asalin marawaicin hadisin ba ku sun taɓa ganinsa
- fikihu » halayen jagora
- fikihu » Jarrabawar Allah mai girma da `daukaka ga wasiyyan annabawa cikin rayuwar annabawa (as)
- fikihu » Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu
- fikihu » Shin saukar kur’ani daga tajalli ne ko ko daga nisanta ne?
- fikihu » siffofin jagora
- muhadara » muslunci a takaice
- fikihu » Tambaya a takaice: kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin manzon Allah (s.a.w) tayi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadis
- muhadara » Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa
- muhadara » Kudin ruwa na ruwa ne
- fikihu » Shin imam Ali amincin Allah ya kara tabbata gareshi ya kasance yana yin aiki sannan wanne aiki yake yi?
- muhadara » Adalci hadafin daukacin addinai
Mukalolin da akaranta dayawa.
- fikihu » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- muhadara » Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- hadisi » Malamai sune magada Annabawa
- fikihu » Ku tashi tsaye domin Allah
- muhadara » KISSAR SOYAYYA
- fikihu » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
- fikihu » Hukunce-hukuncen muslunci
- muhadara » tsari daga sharrin Iblis
- muhadara » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Ayoyin samun nutsuwa
- fikihu » Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.
- fikihu » Tambaya a takaice: kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin manzon Allah (s.a.w) tayi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadis
An karbo daga Abdul-A’ala daya daga `yan shi’a da ya kasance yana zaune a garin Kufa ya ce: wasu ba’srin sahabban Imam Sadik (as) sun rubuta wasika zuwa ga Imam wacce cikin ta su ka yi tambayar wasu ba’arin tambayoyi daga abin da suke bukatuwa zuwa gareshi, sannan sun dora mini nauyin in tambayar musu Imam baki da baki dangane da hakkin musulmi kan dan’uwansa musulmi , ya ce: sa’ilin da shiga birnin Madina na je wajen Imam (as) sai na mika masa wannan wasika da suka bani, kuma na tambaye shi kan hakkin musulmi kan dan’uwansa musulmi? Sai Imam (as) ya bada amsa wasikar da suka aiko a rubuce yaki bani amsar tambayar da na yi masa baki da bak, yayin da na da daura damarar komawa garin Kufa sao naje wajensa don muyi bankwana mu yi sallama, sai nace masa: na tambayeka gameda hakkin musulmi kan dan’uwansa musulmi amma baka bani amsa ba.
Sai ya ce: bana kaunar bada amsa akai.
Sai nace: me yasa ya `dan Manzon Allah?
Sai ya ce: saboda naji tsoran kada in fada muku gaskiyar kuki aiki da ita sai ku zama kafirai.
Sannam ya ce: ka sani cewa mafi wahala da muhimmancin wajiban Allah kan halittunsa abubuwa ne guda uku.
Na farko: ka yiwa mutane adalci daga kanka ta yanda ba zaka so wa waninka abinda baka sowa kanka ba.
2- kada ka yi wa mutane rowar dukiyar ka.
3-ambaton Allah a kowanne irin hali bana nufin ambaton da zikirin (subhanallahi walhamulillahi) ma’ana ya tuna da Allah idan ya himmatu kan aikata zunubi.