sababun makaloli
- fikihu » KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A
- fikihu » KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- muhadara » GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
- muhadara » Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
- hadisi » Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)
- fikihu » Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Ashabul Ijma da siffofin hadisi
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- muhadara » Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami
- muhadara » kada ku kauracewa wannan kur'ani
- hadisi » Addu’a mabudin ibada
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Nasiha ga masu shirin yin aure
- muhadara » Adalci hadafin daukacin addinai
makaloli
- fikihu » Tambaya a takaice:wannan tuhumar da akewa annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame,
- fikihu » halayen jagora
- muhadara » Nasiha ga masu shirin yin aure
- fikihu » KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A
- fikihu » Jarrabawar Allah mai girma da `daukaka ga wasiyyan annabawa cikin rayuwar annabawa (as)
- fikihu » Shin lazimtar wasu ba’arin Azkaru ba tareda ƙayyade adadi da niyyar samun biyan bukata keɓantacciya shi yafi ko kuma ƙayyadewa da iyakance adadi?
- fikihu » KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- muhadara » Ayoyin samun nutsuwa
- hadisi » tauhidi daga hadisai
- fikihu » Ku tashi tsaye domin Allah
- fikihu » Hasken haskaye nutsuwar zukata
- muhadara » Nasihar mahaifi ga dansa
- muhadara » Hasken sasanni cikin sanin arzuka
- muhadara » Kudin ruwa na ruwa ne
- muhadara » muslunci a takaice
Mukalolin da akaranta dayawa.
- fikihu » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- muhadara » Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa
- hadisi » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- hadisi » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- hadisi » Malamai sune magada Annabawa
- muhadara » KISSAR SOYAYYA
- fikihu » Ku tashi tsaye domin Allah
- fikihu » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
- fikihu » Hukunce-hukuncen muslunci
- muhadara » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- muhadara » tsari daga sharrin Iblis
- muhadara » Mace da tawayarta
- muhadara » Ayoyin samun nutsuwa
- fikihu » Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.
- fikihu » Tambaya a takaice: kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin manzon Allah (s.a.w) tayi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadis
An hakaito cewa a wata rana wani yaro matashi ya ji rashin gamsuwa da yanda rayuwarsa take gudana da dukkanin abin da yake kewaye da shi, sai ya fara tunanin yanda zai canja yanayinsa, sai ya tafi wajen malaminsa ya yi masa bayanin halin da yake ciki da shawarar da ya yanke, sai wannan malami na sa ya yi masa nasiha da ya dibi gishiri cikin tafi hannu ya zuba cikin kofin ruwa sannan ya sha, yayin da wannan matashi ya dawo gida sai ya zartar da nasihar da malamin ya bashi, a wayewar gari sai ya koma wajen malamin ya tambaye shi yaya ya ji dandanon wannan ruwan gishirin? Sai matashin ya ce: kai gaskiya ya yi dandanon gishiri sosai raurau na ma kasa sha kwata-kwata, sai malamin ya yi murmushi sannan ya nemi daya daga dalibansa da ya dibi tafi hannu daga gishiri shima ya zuba cikin kogi, wannan saurayi da dalibin suka tafi bakin kogi tare wannan dalibi ya zuba wannan gishiri cikin kogin, sai malamin ya nemi ya sha daga ruwan kogin , sai ya mika hannunsa ya debo ya sha, sai wannan malami ya tambaye shi yaya ya ji dandanon ruwan, sai ya ce gaskiya ya yi dadi matuka gashi kuma kamshi na tashi, sai ya kara tambayarsa shin kaji dandanon dukiya, sai matashin ya girgiza kansa yana mai korewa, a wannan lokaci sai malamin ya waiwaye shi cikin damuwa yace masa, lallai wahalhalu da radadin rayuwa suna kama da tacaccen gishiri , adadin radade radade da wahalhalu cikin rayuwa suna dai ke wanzuwa basu canjawa, sai dai cewa mu bama fahimtar dandanon wahalhalu bisa gwargwadon yalwar da muke sanya radadi, idan muka sanya dukkanin himmarmu muka bashi muhimmanci fiye da wanda ta cancanta sai ya karu ya mamayi dukkanin rayuwarmu , idan bamu himmartu da shi muka gafala muka shagaltu da tunani cikin abubuwan da muka samu nasara bama zamu taba jin radadin ba, saboda haka lokacin da kake jin radadi da wahala abin da yafi kamata da kai shine ka fadada tunaninka cikin abubuwa ka da ka zama misalin kofi ka yi kokari ka zama misalin kogi mai gudana