lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A

Wuri: Qum Mukaddasa-cibiyar Jabalul Amil Islami tare da Ustaz Assayid Adil-Alawi
Lokaci: karfe 9 na safe, Usul 28.
Cigaba kan bahasin da ya gabata: cikin ta'arifin Ijtihadi a isdilahin fikhu daga bangarori biyu: hakika Muhakkikul Hilli yayi ishara ya zuwa ta'arifin guda biyu na farko shi ne ta'arin da Haji daga bangaren sunna na biyu shi ne ta'arifin Allama wanda ya kasance: (sadaukar da kokari cikin samo hukuncin shari'a).
... cigaba

KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441

Magana cikin mukami na biyu cikin mas’alar bayyanar da karatun sallah da boye shi.
Wuri: Qum mai tsarki-Muntada Jabalul Amil tareda Assayid Adil-Alawi
Lokaci: karfe 8 na safiya bahasin fikhu, karfe 9 bahasin usul.
... cigaba

GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU



An hakaito cewa a wata rana wani yaro matashi ya ji rashin gamsuwa da yanda rayuwarsa take gudana da dukkanin abin da yake kewaye da shi ... cigaba

Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi



Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Shine Shaik Abbas bn Muhammad bn Abu KAsim Qummi, an haife shi a shekara 1294 hijra Qamariya a birnin Qum mai tsarki ta yand aya taso cikin ta, ya fara karatun fikihu a birnin Qum tun yana karamin yaro, a shekara ta 1316 ya tafi birnin Najaful Ashraf domin cigaba da yin karatun Hauza a wannan lokacin yafi maida hankali kan karatun hadisi hakan ne ma ya sanya shi ya lazimci bibiyar Allama Muhaddis Shaik Husaini Nuri Dabarasi, sannan ya dawo birnin Qum a dan wani takaitaccen lokaci a shekara ta 1331 hijri Shaik Qummi ya nufi birnin Mashad ya zauna kusa da hubbaren Imam Rida (As) Shaik Abbbas Qummi ya sadaukar da dukkanin kokarin sa cikin fagage da dama musammam ma fagen koyarwa lamarin da yakai ga adadin dalibansa sun kai daruruwa koma ace dubunnai a wannan zama da yayi a mashada na tsahon shekaru goma sha biyu, daga baya sai ya amsa kiran malaman Qum don yaje can ya bada tasa gudummawar cikin gida Hauza ilimiyya da kuma koyarwa cikin ta ... cigaba

Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)

An karbo daga Abdul-A’ala daya daga `yan shi’a da ya kasance yana zaune a garin Kufa ya ce: wasu ba’srin sahabban Imam Sadik (as) sun rubuta wasika zuwa ga Imam wacce cikin ta su ka yi tambayar wasu ba’arin tambayoyi daga abin da suke bukatuwa zuwa gareshi ... cigaba

Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu

Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu ko fiye da haka cikin raka’a guda tare da karhanci hakan cikin sallar farilla- zaman a 101 16 ga watan sha’aban ... cigaba

KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU


6- Sadik (a.s) ya ce: mata sun kasu zuwa kashi hudu: daga cikinsu akwai wadda cikin dakin ta tana rainon `da sannan tana jiran haihuwar wanda take dauke da shi aciki 2 kamammiya wadda take tare da alheri mai tarin yawa 3 mai munana halayya 4 misalinta wajen mijinta kamar misalin kwaron kaska.
da wannan hadisi mai daraja zamu san halayyar mata, mafi daraja cikinsu ita ce wadda a dakinta tana halin raino tana kuma jiran zuwan wanda take dauke da shi a ciki, hakan na ishara da yawaita zuriya.
... cigaba

Ashabul Ijma da siffofin hadisi



Ashabul ijma’i: wasu adadin marawaitan hadisan A’imma ne da malamai sukayi ittifaki kan ingancin dukkanin abinda suka rawaito ... cigaba

Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)

An karbo daga Imam Rida (a.s)

عن الإمام الرضا(ع): من زارها عارفاً بحقّها فله الجنّة

Duk wanda ya ziyarce ta yana mai sanin hakkinta yanada aljanna ... cigaba

Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami

Ya Allah ka fitar da ni daga duhhan wahami, ka karrama ni da hasken fahimta, ya Allah ka bude mana kofofin rahamar ka, ka rarraba mana taskokin ilumummuka da rahamar ka ya mafi jinkan masu jin kai. ... cigaba

Tura tambaya