lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Jarrabawar Allah mai girma da `daukaka ga wasiyyan annabawa cikin rayuwar annabawa (as)


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

حدثنا أبي ومحمد بن الحسن (رضي الله عنهما) قالا: حدثنا سعد بن عبد الله قال: حدثنا أحمد بن الحسين بن سعيد قال: حدثني جعفر بن محمد النوفلي، عن يعقوب بن يزيد قال: قال أبو عبد الله جعفر بن أحمد بن محمد بن عيسى بن محمد بن علي بن عبد الله بن جعفر بن أبي طالب قال: حدثنا يعقوب بن عبد الله الكوفي قال: حدثنا موسى بن عبيدة، عن عمرو بن أبي المقدام، عن أبي إسحاق، عن الحارث، عن محمد بن الحنفية «رضي الله عنه»، وعمرو بن أبي المقدام، عن جابر الجعفي، عن أبي جعفر قال:
أتى رأس اليهود علي بن أبي طالب× عند منصرفه عن وقعة النهروان، وهو جالس في مسجد الكوفة، فقال:
يا أمير المؤمنين، إني أريد أن أسألك عن أشياء لا يعلمها إلا نبي أو وصي نبي.
قال: سل عما بدا لك يا أخا اليهود؟
Babana da Muhammad bn Hassan (rd) sun zantar da ni sun ce Ahmad bn Husaini bn Sa’id ya ce: Jafar bn Muhammad naufali ya zantar dani daga Yakub bn Yazid ya ce: Abu Abdullah Jafar bn Muhammmad Isa bn Muhammad bn Ali bn Abdullah bn Jafar bn Abu dalib ya ce: Yakub bn Abdullah kufi ya ce: Musa bn ubaida ya zantar da mu daga Amru bn Abu Mikdam daga Abu is’haku daga Harisu daga Muhammad bn hanafiya (rd) da Amru bn Abi: jagoran yahudawa ya je wajen Ali lokacin da yake juyawa daga yakin naharawan lokacin da yake zaune cikin masallacin kufa sai wannan bayahude ya ce ni ina son tambayarka wasu abubuwa da babu wanda ya sansu sai annabi ko wasiyinsa, sai ya ce masa: tambayi abin da kake son tambaya ya kai dan’uwa bayahude?
... cigaba

Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.




Yaya zaku kimanta sakon ziyarar arab’ain?

Amsa: a hakikashekara bayan shekara wannan ziyara tana ta kara habbaka al’umma suna motsi da dukkanin samuwarsu, lokacin da kaso mafi tsoka ya kasance ga irakawa cikin wannan ziyara wannan wani fifiko ne kebantacce, bushara ta kusanto ga irakawa ga galibin wannan al’umma ta iraki wadanda suke fuskanto husaini (as) cikin godiyar Allah wannan ziyara bata takaitu ba ga iya shi’a kadai ba yanzu ahlus’sunna masu yawan gaske sun fara fahimtar wannan ziyara ta arba’in kai hatta wadanda ba musulmi ba sun fara rungumar wannan ziyara mai albarka, wannan ziyara ta zama wani lamini ga sake gina ba irake da dukkanin al’ummar araki gini kan hanyar husaini (as) na haifar da ruhi mabayyani, na’am wani akanyi tsokacikan wasu ayyukan masu ziyara daga samari da wasunsu wadanda wadannan ayyukan basu dace da wannan biki na husaini ba, to ina cewa: ku dan jirace su zuwa shekara mai zuwa, lallai akwai wata habbaka da cigaba mai zurfi cikin al’ummar ballantana na ma jama’ar shi’a wadanda suke zuwa daga sassan duniya.
... cigaba

Mujallar sautul kazimaini 222-221 watannin muharram mai alfarma da safar hijira ta shekaru 1439 wacce tayi daidai da 2017


Kalmarmu.




بسم الله الرحمن الرحيم

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Muna gode masa muna yaba masa kamar yadda ya cancanci kamar yadda ya kasance ahalin hakan, bisa ni’imarsa wacce bata kidayuwa bata iyakantuwa mu muna cikin ... cigaba

Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)




بسم الله الرحمن الرحیم
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Sirri daga sirrikan manzon Allah (s.a.w)
Hakika mukamin wilaya mafi girma ga manzon Allah mafi girma da ahlinsa tsatsonsa a’imma ma’asumai yana daga mafi muhimmanci kamala cikinsu ta yiwu ya zama tushen farko cikin wasu kamaloli daban, lallai shi yana daga rutubar hasken Allah
﴿اللَّهُ نُورُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ﴾
Allah hasken sammai da kasa.
Wanda yayi tajalli cikinsu
(اللّهم إني أسألك من نورك بأنوره وكلّ نورك نيّر اللّهم إني أسألك من نورك كلّه)

Ya Allah lallai ni ina rokonka daga haskenka da dukkanin haskenka mai haskaka ya Allah ina rokonka daga dukkanin haskenka.
... cigaba

Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.

.

da sunan Allah mai rahama mai jin kai
عن الإمام الرضا×: من زارها عارفاً بحقّها فله الجنّة
An karbo daga imam Rida (as) : duk wanda ya ziyarce tare da sanin hakkinta ya nada aljanna.
Sannan fadinsa (as): (yana tare da sanin hakkinta) hakki anan da ma’anar wani abu tabbatacce saboda haka hakkinta shi ne abin daya tabbata nata daga Allah matsarkaki daga manzonsa da zuriyarsa tsarkaka cikin riwaya da ziyarorin A’imma tsarkaka (as) ya zo cewa lallai wanda ya ziyarci imami (as) yana mai sanin hakkinsa daga cikin mafi girman hakkinsa shi ne cewa shi imami ne wanda yi masa biyayya take wajibi, amma hakkin sayyada Fatima ma’asuma suna da yawa ga `yan kadan daga cikinsu:
... cigaba

Tura tambaya